Chapter 136
Chapter 136
da hannu faseelat tai baya Aisha tajawota suka fara kokawa, kowace na bakin kokarinta, har faseelat tasamu takai Aisha kasa tabi tadanne ta tana jibgarta kamar kayan wanki, Aisha tasamu ta kwace tatashi tafara rarumo abubuwa tana kwadawa faseelat, faseelat ta kara jawota takaita kasa tahaye ta cigaba da jibgarta, fahad yana kai amira school se aka kirashi office seya dawo gida daukar system dinshi domin akwai abinda yakeson turawa, yana bude gidan yaga palon a baje pillows warwatse kasa da yan flowers duk sun farfasasu ga faseelat kan Aisha tanata jibgarta itakuma tana kokarin kwacewa, ranshi yayi mummunar baci yace "kaiiiiiiiii !!!! "da karfi, faseelat ta daga Aisha tana nishi tana gyara riga, itama aishar na nishi ta mike tsaye, Yabisu da kallon takaici sun koma yan dambeπ€£ ranshi bace yace "gidana ba gidan yan dambe bane kowace tatafi gidan ubanta yanzunnan " Aisha tanajin mugun haushinshi tana ganin an kwareta ta juya tahaye sama faseelat tabi bayanta, yasamu wuri yazauna ya dafe kai da hannu biyu kanshi nasarawa wannan wace irin fitinace? yananan Aisha tazo tawuce tafita, yananan zaune shiru shiru faseelat bata fitoba rai bace yabita dakinta, ya sameta kwanciyarta tana huta gajiyar aiki, ya daka mata tsawa yace "get out from my house" faseelat ta mike jikinta na rawa zata fita don tsawar ta razana ta seyatuna mata randa ya zubar mata da ciki, ganin ta tunkari kofa ahaka a tsawace yace "come back and cover ur body nonsense " Tadawo afirgice ta dauki hijab da zane ta saka hijab tadora zane jikinta na rawa tabar gidan, yafada kan seat dafe dakai yace "to hell with all of you "da karfi Tirkashi π€π nide kamar ba page dinda yafimin wannan dadi don ankece raini aciki ππΌππΌππΌππΌππΌππΌ team Aisha Team faseelat afafata ππππ β°β°β°β°β° *RAGGON MIJI* β°β°β°β°β° By *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* βπ½βπ½ *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*βπ½βπ½βπ½ We are bearer's of so golden a penπ We write assidiously perceiven no pain So magical Our creative golden penπ Be hold our words A product of our penπ Savour our words For it will cause you no pain.βπ½ https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ 7β£9β£ *Manzon Allah (S. A. W) yace in kanason mutum to kafada mishi kanason shi* *Yace"imanin dayanku baya cika harseya sowa danuwansa abunda yake so wa kansa* *(S. A. W) ya kuma ce wanda yaso dan Allah yaki dan Allah ya bayar dan Allah ya hana dan Allah to imaninshi ya cika* *inamaku sonso fisabilillahi*π₯°π Aisha tana zuwa gida tai kwance kan cinyar mommy tana kuka, Mommy tace "lpy kike meyafaru? " Aisha na kuka tace"yaya ne yace kowa tatafi gidansu " Mommy tace "saboda me meyasa? " Tace "mommy faseelat tacuceni so kawai take ta rabani da yaya, wai mommy har kayan matan da akace banda me kishiya sha take dan kawai tasa yaya yadena jindadi na, nagani ta yardo kwalba an rubuta haka shine naje na daketa, yau kuma tanata wani yanga shine muna fada yazo yasamemu yace mu taho gida " mommy tace"wawa kawai marar wayau in nice ke aiko nuna mata bazan ba senima natashi tsaye neman wanda banda me kishiyar amma ke dayake shasha ce har kikaje wurinta yanzu kinkara mata kwarin gwiwa nemo wasu tunda tasan kema ba zama zaki hakanan ba, kuma yanzu kingama jawa kanki raini awurinta tariga ta rainaki tunda har kun hada jiki daita" Aisha tai ta kuka mommy ta kyaleta se can tace mata "sekiyi shiru zan kira wadda tamiki gyara insa akawo miki wadanda suka fi nata aiki shasha tashi kiban wuri gwara da ya koro ku ai " Aisha na kuka ta haye sama, faseelat na fita ita ko motar bata tsaya daukaba tana ta hawaye ta hau napep tace yakaita gidansu umma don intaje gida Allah kadai yasan me zefaru, tana shiga gidan umma, umma dake falo ta tashi tsaye ganinta tunda dugu dugu, Faseelat ta karasa wurinta ta rungumeta tasaki kuka, umma ta riketa tace "faseelat meyasameki? " tana kuka tace "fada mukayi da anty Hero yace kowa tatafi gida" umma tace "haba faseelat da girmanku kamar yara zaku rika fada, ai bekamata kibiye mata ba " tai shiru tanata kuka umma tace "Dan Allah karki kara yadda hakan tafaru kirika kaucemata tunda ta girmeki itace babba yanzu kishiga ciki kihuta" faseelat tace "umma dan Allah mutafi kibashi hakuri kimedani wlh nayi nadama" Umma tace "to haka zan medake kina kuka ki share hawayenki ki nutsu kiyi wanka ki shirya se mutafi shima yafi yin hakurin " ta share hawaye umma tace "kije ki kwanta kihuta da azahar semu tafi zansa akawomiki kaya kisaka " faseelat ta haye sama, umma takoma ta zauna ta girgiza kai, soyayyar dasu faseelat kewa juna na bata mamaki" fahad nanan zaune kanshi na sarawa akaita kiranshi dole yatashi yatafi office din jikinshi sanyaye, Anayin azahar su umma sukai lunch faseelat ta shirya cikin riga da sket jar color da kwalliyar green ajiki tasa green hijab suka tafi gidan, Suna zuwa suka shiga suka fito suka tsaya sukaita danna door bell, fahad dayadawo yana dakinshi kwance dole yatashi yafito ya bude musu beyi tunanin ganin faseelat ba segata, yadan kalleta tasha makeup tana ta kyalli ya dauke ido, Yakoma falo yazauna, umma tashigo ta zauna faseelat nata sunkuyar dakai tana lanwabewa kamar marainiya, umma tace "son kayi hakuri akan abinda sukayi nasan daughter bazata kama Aisha da fada ba sede in ita tafara janta " ya kalli umma yace "seta biye mata seta koma dakinta ta kulle takirani tafadamin amma harse tabiyewa Aisha suyi fada, kullum ina yaba mata akan girman da take bawa Aisha ashe na banza ne " umma tace "a, a bana banza bane, kayi hakuri tunda tasan tayi kuskure ita ta matsa a medota abaka hakuri kayi hakuri ka kyaleta ta zauna" yayi shiru kawai, umma ta kalli faseelat tace "karna karajin haka tafaru kuyita hakuri Allah yamuku albarka gabadaya"ta tashi tafita, Falon yayi shiru tanata satar kallonshi yaki kallon wurinta, takasa zuwa kusa dashi,murya very cool tace "kayafemin hero bazan sakeba kayi hakuri dan Allah " yana zaune jikin cushion ya jingina ya saci kallonta, lips dinnan sunsha red janbaki se walkiya suke, yayi shiru se remote daya dauka yana canja tasha, gaskiya ya jinjina mata dabata je gida ba se yanzu yake tunani da tajefa meze faru dan shakkar iyayenta yake, ganin ya shareta ta zare hijab din jikinta, rigar ta matseta sosai dan kayan irin wanda suke ajiye ana sedawa ne kuma baita tasiyo ba, Cikeda karfin hali ta janye dankwalin kanta tatashi ta koma kujerar da yake zaune, tana fidda matsiyacin kamshi tace "I'm sorry hero namaka alkawari haka bazata kara faruwa tsakani na da anty ba kayi hakuri plsss " Ya kalleta ya kureta da kallo ta langwabe kai tace "plssss I'm sorry " Murmushi ya subuce mishi yace "haka kurum ku cazamin kai, kun koma yan dambe kin haye antin taki kinata jibga " faseelat tai dariya tace "Allah yahuci zuciyarka bazamu sakeba shelelenmu nida anty" ya janyota kan laps dinshi ya dora fuska kan breast dinta yace "kin hadu sosai " tai mishi kiss a cheek tace "thank you " yasa hannu ta baya ya zuge zip din breast dinta dake cikin bra suka bayyana ya balle bra din yasa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183