Chapter 176
Chapter 176
kuma lpyarsu lau cikin hukuncin Allah bulbul dasu jawur gwanin shaawa kamar ka dauke dukkansu suna cikin baby blanket ansa musu dresses dinsu, A labour room doctor yayiwa faseelat allura pain killer,yamata steeching don ta karu sosai ,tana ta kuka suna mata sannu, Doctor da keta mata sannu tunda ta haihu yace"why are you crying ?ki godewa Allah kin haihu lpy duka yaranki na lpy " Hawaye sunata zuba murya harta sauya yanayi tace "my husband ,where is he ?inason ganinshi inason sanin halinda yake ciki" Doctor yace "OK OK ki kwantar da hankalinki mijinki ze samu lpy ," Faseelat ta fashe da kuka me sauti tace"I want to see him inason sanin halin da yake ciki" Yayi tsaye yanata kallonta ,tana ta kuka,ko sanin me ta haifa ma batayi ba, Ya kalli nurse dake tsaye tana kallonta yace "ki samo mata kaya ,sannan ku kaita room nashi" Nurse tace"OK "ta juya tafita, Yace" its okay yanzu zaki ganshi stop crying " Ta cigaba da kukanta ya juya ya fita, Su sabeer Allah ya temaka cikin be zube ba sede jini yazuba sosai akasa mata jini, Nurse ta dawo da doguwar riga ta mikawa faseelat ta saka tanata kuka ta kawo kujera me taya dakyar da cije lips faseelat ta sauko agadon ko mikewa sosai bata iyawa tahau kujerar nurse ta turata zuwa dakin da fahad yake, Su mommy suna bakin kofa sunata kuka akawuce daita , Suna shiga dakin taga halinda yake ciki hawaye suka kara wanke mata fuska t shirt dinshi duk jini , Nurse ta turata bakin gadon ,faseelat ta dora kai jikin gadon tasaki kuka , Fahad ya dago hannun da jini ke shiga ze tabata nurse tai sauri ta rike hannun tace"noo plsss" tameda hannun Faseelat ta dago tana kallonshi idanunshi jawur dasu yanata hawaye yaketa kallonta , Faseelat tasa tafin hannunta cikin tafin hannunshi ya rumtse yana cigaba da hawaye , Murya shake yace"I'm sorry I didn't help you I'm very sorry" Faseelat ta girgiza kai tana kuka tace "basuyi ba hero Allah be basu ikon haka ba ,kayi hakuri nasan u r in so much pain" Ya rumtse ido yanajin fin rabin ciwon jikinshi ya tafi ya bude yace "thank god for helping us" Nurse idonta yacika da hawaye itama , Ya kalleta ta dawo single dinta yace "where's my babies inafatan ba abinda ya same su?" Tana murmushi tana hawaye tarika daga mishi kai , Nurse ta fita dan kawo yaran koya rage pain in yaga kyautar da Allah yamishi , Tana fita faseelat tace "they are 5 in numbers" Dukda batasan sex nasu ba amma tasan ta haifi biyar, Yayi murmushin farin ciki yace "sure?" Ta daga masa kai , Yace "thank you so much" Takara daga kai tana murmushi da hawaye ,ta kalli kafarshi dake lullube da bandage , nurse ta shigo tareda Umma data kasa ta tsare wurin yaran suna kwance A babies bed ,ta turosu har zuwa bakin gadon, Fahad da faseelat sukabi yaran da kallo suna farin ciki matan ansamasu kayan mata mazan ansa masu kayan maza, Fahad yayi ta murmushi yana bin fuskokinsu da kallo ya dago ya kalli Umma yace "Umma kingansu duk yarana ne" Umma ta daga kai tana share hawaye , yafara yunkurin tashi zaune nurse ta rikeshi tace "dole ka kwanta karka bata aikin da akama " Ya kalleta yace "plsss let me seat zaniya plsss" Da Umma da nurse suka temaka suka jingina shi jikin bed din , Ya kalli Umma yace "Umma kibani Su nagansu I'm very happy" Umma tai murmushi ta dauko namiji ta dorashi jikinshi ,yana rike da hannunta, Ya kura mai ido yanata annashuwa kamar ba patient ba ya kalli faseelat yace " u look alike " Faseelat tai dogon murmushi ,ta daga mai kai , Ya cewa Umma ta kawo shi Dede bakinshi ya mishi huduba , Ta daukeshi ta Dora wani shima kamar faseelat shima ya mishi huduba , Akadora baby girl ya mata da duk yanuwanta ,tunda aka Dora ta farko aran faseelat tace "Aisha" Ta biyun tace "amira" Ta ukkun kuma she don't know, Yanata murmushi ya kalleta yace "I name them abdullahi da abdurrahman ,the baby girls kuma my Aisha ,amira and...." Tai murmushi tace "and what?" Yayi murmushi yace "and....and faseelat I will call her *(habibaty)* Faseelat tai dariya duk Su Umma suma sukai dariya , Ya kalli nurse dake dariya yace" thannks" Tace"congratulations " Ya meda kallonshi gun Faseelat tana murmusawa tace "I love you Allah yabaka lpy" Yayi murmushi me ciwo ya kalli kafarshi yace "I wish so" Nurse tace"madam u need to rest zanme dake dakinki kiyi feeding babies " Faseelat tace "plsss I don't want to kibarni nan" Nurse tace "noo its not possible" Taja kujerar ta faseelat nata wai genshi yanata kallon ta suka fita Umma tabisu da gado daya ,nurse ta dawo ta dauki sauran, Fahad ya lumshe ido yanajin matsanancin farin ciki, Bayan faseelat takoma saman gado aka bata diya daya ta fiddo nono da sukayi tunjum ta jona mata yarinyar takama , Umma ta fiddo dayan takama wa dayan yasha tanata mata sannu sannan aka medasu akabawa sauran tai musu addua sannan aka fita dasu Umma ma takoma wurinsu mommy ta zauna, Ummi ce tafado mata arai ta dauki waya ta kirata memakon tafada mata abinda yafaru setace mata faseelat ta haifi yan biyar tafada mata asibitin Ummi nata murna tafadawa Abba ta kira omer tafada mishi yayita murna takira wasu yanuwanta kowa nata murna Abba yakira baba babba sunata sa musu albarka, Omer duk yariga su isa besamu ganin faseelat ba se yaran sunata santinsu shida fadeela ,lokacin Ummi ta shigo sunata murna suma, Ummi nashiga wurin faseelat taga ta baje ba dankwali ta ciro nata tana dora mata ta farka tafara hawaye tana bawa Ummi labari, Can sega sabeer yazo dayaga halinda fahad ke ciki yakara shiga tashin hankali amma abun mamaki farin ciki ne falll kan fuskar fahad, Sabeer yace "sannu friend Allah yakiyaye gaba yabaka lpy " Fahad yayi murmushin takaici yace"they took all the money nasan bazasuyi hakuri ba kudin na dayawa kudin sun kai 100millions dollars nide bana dasu duka accounts dina befi 50millions dollars ba zan baka kaje kaciro su kuma I Will talk to daddy zanbada decoment na properties nawa abiyasu kudinsu inyaso ko akwai saura I will pay after" Sabeer yayi tagumi hawaye suka ziraro masa, fahad yayi murmushi yace"stop crying plsss this is my destiny banijin komi " Karfe goma saura gomna ya dira asibitin hakan yajawo yan jarida da yan labarai, Sunata dauka suka shiga wurin fahad gomna ya mishi jaje ya tambayeshi nawa suka daukar mishi kuma ya sansu ? Fahad yayi murmushi yace"I don't know them kuma kudin masu yawa ne 100millions dollars amma bakomi wannan jarabawa ce kurum kuma na amsheta da hannu biyu I will repay back there money" Governor yace"zan biya rabin kudin kuma yau zaa fitarda kai waje insha Allah zaka samu lpy zaka taka da kafarka" Fahad yayi murmushi yaita godiya yana faraa, Governor yace"kuma nai maka murna da samun yara biyar Allah yaraya su akan musulunci" Fahad yanata murmushi yace "amin nagode" Me girma Governor yatashi anata video ting Suka'isa dakin babies sunata bacci
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183