Chapter 16
Chapter 16
takirashi ta mai gaisuwa, har yanzu basu ga juna ba, ************* Bayan kwana hudu yau daurin aure yan biki tuni duk sundawo abubuwa ake da sanyin jiki, Taro yayi taro a masallacin abu ubaida, bayan gama salla aka daura auren khalil usman da faseelat maaruf akan sadaki dubu 40 lakadan ba ajalan ba. Ango khalil ansha tsadaddun hill din corver shoe's hakan yasa ya kara tsayi yasha milk shadda, as usual hular nan na kusa da ido se washe baki yake yana gaiswa da mutane a bangare guda akai walima da hotuna. Bangaren amarya faseelat ............ yo Anya tayi wanka ma ita 🤔 [7/12, 10:59 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ *~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~* *~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~* 1⃣6⃣ *dedicated to umar dalha my bazawari 😂 & all golden pen members luv u all* Faseelat kau kukanta take ta sha tunda garin Allah ya waye bawanda besa baki ba amma taki tai shiru, da yake tana gidan baba babba,dan nan sukayi setting kuma nan zaa dau amarya, Matasan yanmata irinsu fadila husna da manya irinsu fatouma da rahma Sun sakata tsakiya suna ta kallo kowacen su taci gayu banda faseelat, sun rasa kukan me take saboda cikinsu bawadda tasan batasan auren se fadila kuma bata fadawa kowa ba, Baaba ta shigo dakin taga haryanzu faseelat bata bar kuka ba taje wurinta ta zauna faseelat ta dago jikakkun eyelashes dinta ta zuba mata amma kanta na a sadde, baaba tace "kiyi hakuri haka faseelat Kowa da kikagani dakin miji seda yaga irin wannan ranar, nasani akwai damuwa saboda rabuwa da iyaye amma hakuri akeyi, yanzu kina ta kuka so kike ciwo ya kamaki ne? " Faseelat ta girgiza kai ,baaba tace "Tom kiyi hakuri ki tashi kije kiyi wanka tun dilkar safe har ta bushe jikinki kinki ki wanka kitashi, nasan zuwa yanzu an daura aure, kitashi ki shirya kuje gidan ummi wurin waazi kafin dare " Faseelat hawaye suka kara zuraro mata ta share duk wurin Sun zubamata ido fadila ma ta danyi mata kwalla saboda ita kadai tasan reality na abun, Rahma cousing dinta yar ban dariya bata da kunya ko kadan tace "baaba kubarta tayi kuka zata je gidan Sandar famfo ku barta tayi "yanmatan suka fashe da dariya, baaba ta girgiza kai taja faseelat har bakin toilet seda taga shigarta sannan ta bar dakin, Tana fitowa wanka wata kawarta makeup artist ce tai mata kwalliya, tsantsarar rar kwalliya wadda me karamin tunani baze iya ganinta ba, ta saka lace wanda daka ganshi kasan dole yayi tsada, white and red ga uban stones jikinshi head din ta ja, haka purse dinta da takalminta se tayi gyale da dankwalin lace din, wow sukaita fada, nan fa suka fara shooting pictures cikin farin ciki itako hjyar ko murmushi amma kuma tanayin kyau, Kawarta ta zainab ta raba gefe ta kira abokin khalil ta fada mashi yazo ya daukesu zuwa gidansu faseelat din , Aliyu yaja khalil gefe daga cikin friend yafada mishi zeje daukar su faseelat, khalil ya dade besa sanyin idaniyar shi cikin ido ba, yace bari su shiga motar Mohammed su tafi haka akai har kofar gidan baba babba, aliyu ya kira zainab se gasu sunfito tunda suka fito yake kallonta feeling like going to hug her, suma mazan ita suke kallo sunajin inama tasu ce, Itako faseelat da dai daya take jefa kafa jikinta a matukar sanyaye shikenan fa ta zama tashi mallakinshi, har suka isa bakin motar khalil be dawo daga shock daya Shiga ba, yanayin kamshin wurinne ya dawo dashi tunaninshi saboda yadda faseelat ke zuba kamshi, Friend dinta suka fara zaulayarshi ango, ango!, ya dan dara zainab taja hannun faseelat har gaban khalil, kanta sunkuye, Kasa magana yayi sede kallonta kawai da yake a sannu ta dago Sukai 4 eyes, itama ta kura mishi ido kamar tana kallonsa nayan seconds wanda kafin ta dauke ido har aliyu ya masu picture wanda sekace shahararrun masoya ne wadanda suke cike da dokin juna haka pic din yayi, Duk yadda yaso ya dedeta Yamata magana yakasa haka suka Shiga mota suka wuce gida, Ummi na ganinta tafara koda ta "amarya!amarya !kinsha kyau yau se gidan ango khalil " Faseelat ta kwabe fuska zatayi kuka ummi ta jata jiki tana mata dariya gabadaya mazajen gidansu cikin damuwa suke especially ya omer da suka matukar shaku da juna. Wata malama aka gayyato tayi waazi waazi me shiga jiki Wanda kacokam ya tafine akan hakkin miji akan matarsa. faseelat waazin ba karamin shiga jikinta yayi ba se kuka take har ummi tayi iyayinta taki tayi shiru, ummi ta aika akakira mata omer yashigo gidan kai tsaye yayi dakin abba inda akasaka faseelat, Ummi tace "gatanan taki tai shiru kuka -kuka tun jiya kila kai ka iya mata magana tai shiru danni kam nagaji "tatashi tafita ta basu wuri. Ya matsa wurinta tafada kan cinyarshi tana kuka, idanunsa jawur ya tallabo kanta yana sharemata hawaye da kyar yayi kokarin cewa "it's okay plss " Yana cigaba da share mata hawaye, ya dan samu tayi shiru yace "why all the crying? Bakince zaki'iya ba?,yanzu dole kiyi hakuri kuma be dace kina kukan nan ba zaki daga ma kowa hankali, kiyi hakuri hakanan"tai shiru tana ajiyar heart ya cigaba da cewa "inafatan zaku zauna da mijinki lpya, ki daure kiyi masa duk biyayya zakici ribar biyayya " Ta daga mishi kai tana kara janyo hawaye ya share mata ya dagata tsaye yakama hannunta sukabar dakin har dakin faseelat Wanda su ammah ke ciki yanzu, seda ya zaunar daita sanan yafita idanunshi jawur, Ammah da dije suka fara tasu nasihar "faseelat yanzu kinshiga cikin inuwar aure, akwai nauyiyyika da ke kanki wanda da baki saba da suba, mijinki na da hakkoki akan ki ,wadanda basu da iyaka, an ruwaito daga Aisha R. A tace manzon Allah (S. A. W) yace"da akwai wani gyambo a jikinsa Wanda yake fitar da ruwa da jini me wari tarika saka halshe tana lasar sa, bata biya shi hakkin sa ba" kuma antambayeshi rasulillahi acikin mutane wa yafi hakki akan mace yace mijinta. Ki kiyaye ganinsa, jinsa, da dariyarsa da damuwarsa, ki zamo masa mace tagari wadda da ya kalleki koda anbato masa rai duk damuwarsa zata gushe, faseelat mijinki shugabanki ne, jagoranki,ki masa duk wata biyayya kibasa dukkan girma domin kuwa shine wutanki shine aljannarki.... nasiha suka cigaba da yimata me Shiga jiki wanda ya tasomata wani kukan, Da dai daya suka rika barin dakin suna fita dije ce tabata wani turare tace, taje tai wanka dashi, Bayan ta fito wankan ta saka wata bakar lace atamfa me bakin lace purple da stone fari, tayi kyau sosai sede idanunta har Sun kumbura, suka fita, ya omer shi ya kaisu gidan baba babba, itada friends dinta, Suka cigaba da hidima da friends dinta masu zuwa da sukayi aure. ana Maghreb aka sakata tai wani wankan shima da wani kalar turaren a ciki, gabadaya duk inda ta gifta kamshi ne. Lokacin har anyi ishai, su ammah da baaba dasu dije dasauran dattawa kowa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183