Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 13

Chapter 13

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,174 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ya cinye alkubus din ina tunanin in ya rage inzo inci naji kamshi Nata tashi lokacin da kina girkawa" faseelat tai dariya "waccan wawan ze rage sa ne? Ya cinye shi tass, ga sauran madara nan yabar miki ki dan kora, wlh natsani namiji me yawan cin abinci kamar mace ai mata akasani da ci, kuma shi ba kunya gidan surukai yasaki jiki ya tande plate " Tunda take magana ummi ke hararta sede da yake ta juya mata baya bata gani ba. Ummi tace "amma faseelat baki da daa, ya kikeso ki meda kanki kina girma kina kara rashin wayau, haka zaaimuku auren kije kitamishi yadda kika ga dama? To wlh kibari tun kan kishiga gidanshi, yo inama laifinsa da kika samu yaci, da beci ba ai bazakiji dadi ba kema." Cikin ran faseelat tace "da yaci da kar yaci uwarsu daya ubansu daya " amma a fili ta langabe kai "Allah yabaki hakuri ummi " Tai sauri tabar dakin ummi tabita da harara "shashasha kawai wadda batasan ciwon kantaba, yaro nata miki hidima ke kina wulakantashi"taja tsoki taje ta dauki kudin da yaajiye tai daki, bayan sati biyu, faseelat ce rike da troly tsakar gida ta rungume ummi tana kuka, ummi ma hawaye take can zuwa ummi ta banbareta daga jikinta, tace "haba faseelat kamar yarinya kinata kuka harnima kinsa nayi kukan ni wlh bacin yan hade -haden da nakeso amiki aida bazaki tafiyar nan ba, kiyi hakuri mana " Ta goge mata hawaye sannan tace "ki gaida min so dijen da su ammah, ki tabbatar kin zagaya dangi kinmusu bankwana kafin ki dawo " Ta daga kai ta juya ishak ya anshi trolyn suka fita tana rike da auta Mubarak. Gidan baba babba suka rakata zasu tafi Niger kanwar ummi ce ta ce taje can su gyarata gyaran ze dauki lokaci shiyasa zasu tafi yanzu ,su ishak na ajiye kayan suka juya danbasu son ganin tafiyarsu, kiran khalil ne yashigo wayarta, ta share hawaye ta dauka tai shiru, Yayi sallama bata amsa ba, can zuwa yaji ajiyar zuciya, yace "faseelat kuka kike? " Tai shiru yace "dukafa wata daya ne" tai shiru shima dauriya kawai yake maganar da yakemata, can zuwa yace "ganinan zuwa muyi bankwana, kina gidan baba babban? " Tace "eh " Yace "ganinan zuwa yanzunnan" Ta datse kiran matar baba babba wadda suke kira baaba tace "amarya, amarya ki adana kukanki se ranar da zamukai ki gidan miji sannan, " Faseelat tadan fadada bakinta, sega kiran khalil har yazo, ta tashi tafita, yana ganin fuskarta tai jawur ya bata fuska kamar zeyi kuka "kiyi hakuri mana faseelat," Faseelat ta daga kai yace "ga wannan inkinje kinyi amfani dasu " ya mika mata wata leda ta amsa tadan leka cikinta sweet -sweet ne kala -kala se wasu yan dubu -dubu dunkule kila sunkai ashirin , Ta rufe tace "Nagode, ni zanwuce kar baba yafito " Yace "to Allah yakiyaye " Tace "amin "ta juya ta shige cikin gidan, tuni idanun mazaje yacika da hawaye ya samu yayi ta maza ya shanye su, ya dade tsaye sannan ya tafi. Be dade da tafiya ba baba babba yafito daga sashensa cikin shirinsa, ya kalleta "diyata harda kuka canma ai gida ne " Ta dukar da kai yace "to tashi mu wuce " Lokacin kusan karfe 10am na safe suka dau hanyar niger. Faseelat a niger........ Team khalil on top 🤪 [7/12, 10:59 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ *~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~* *~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~* 1⃣4⃣ *This page is all for you sweetie* *ina godiya ga masoya na, ina ganin sharhinku kuma inajin dadi, insha Allah zakuji dadin labarinnan dan bamuyi komi cikin shiba domin akwai doguwar tafiya a gaba, faseelat na gaida masoyan ta all over the world, khalil kuma yace a fada maku akwai ga garumar walima kuma yana gayyatar ku zuwa daurin aure*. Tafiya ce me dan tsayi ga wanda be saba yin ta ba, suna tafiya, baba babba yanata dan janta da labari yace "faseelat wace color ce best color taki? " Tai murmushi tace "brown " Yana kallon titi yace "kin tabbatar? " Tace "eh baba" Yace "to ba matsala dama dan asiyo miki kayan daki irin kalar da kikeso dan inaga duk lokacin da zaai wannan bakinan naji ance wata daya zakiyi " Tace "eh " Yace "Allah yakaimu, ai hakanan ma kike kuka nasan omer yana can yana murnar zuwanki " Tai shiru itafa bata kaunar dan karamin abunda ze rabata da ummi ko da na kwana ne. Bayan laasar suka isa, Wow Niger garin buzaye garin rakumma garin sahara lol , direct gidanshi ya wuce yayi parking faseelat tafito tana kara kallon garin rabonta dashi kusan she Kara daya kenan, Batare da tabi kan trolynta ba tai gaba da sauri zata shige cikin gidan, Baba babba yace "zo zo faseelat dauki akwatinki ki wuce dashi ciki " Se sannan ma ta tuna da wani akwati ta dawo ta dauka tai cikin gidan. Tana sallama yaran dake nan suka ruga wajenta suka rungume ta ,tana ta raba ido taga fadila bata ganta ba, sega ammah ta fito jin hayaniya tana faraa tace "sannunku da zuwa amarya " Faseelat tai murmushi "ina wuni ammah" ammah tace "lpy lau ya gajiyar tafiya ?ki shigo ki ci abinci kiyi salloli " Faseelat "tace ina su fadila da husnah? " ammah tace "ai suna islamiyya amma nan ba da jimawa ba zaki gansu " "yaya omer fa? " Ammah tai dariya "yana school shima yakusa dawowa kishigo ki huta mana inje in kula da mijina nima " faseelat tai dariya taja trolynta zuwa cikin dakin ta zauna kan kushin, ammah ta kawo mata abinci a plate tafita, faseelat ta tashi ta shiga toilet ta yi bawali ta wanko hannu sannan tafito ta zauna ta bude plate din shinkafa da miya da salad ce, tasaka cokali tana ci a sannu, Bayan tagama ta yo alwala ta kabbara salla, dayake kasaru tayi shiyasa bata dauki lokaci ba, ta dade tana addua, Sallamar fadila ne ya katseta, fadilan tana ta jindadi ganin motar babansu kuma mamansu tace tareda faseelat zaya zo, Dasauri faseelat tafito dagudu fadila ta rungumeta "oyoyo yar uwa " Faseelat tai breaking hug din ta Kalli fadila sama da kasa tace "yar uwa Kin girma hardasu kidayar dangi akafara " Fadila ta bata fuska "da ya kike so ne? " Ta harareta shigowar husna yakatse faseelat suka rungume juna suna murna, sannan suka shige daki. bayan kamar 15mnt omer yashigo gidan da sallama,aikuwa faseelat da gudu tafito ta rungume shi se kuka, Ba karamin kashe mashi jiki tayi ba da kukanta, a sannu ya dagota yana goge mata hawaye, "miye na kuka kuma? Ki shiru plsss kukanki na daga min hankali " tai shiru tana ajiyar heart yana tallabe da fuskarta yana kallon kwayar idanunta yace "kinyi kyau kanwata "tai murmushi kawai ya Saki fuskar ya kama hannunta zuwa dakinshi, Tana zaune ya rage kayan jikinshi ya rage daga shi se singlet da wando jumper ya shiga

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});