Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 73

Chapter 73

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,182 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

din zaai dinner. Se 6:40 taro ya tashi saboda sallar Maghreb, se lokacin faseelat ta Tuna da wayarta, ta dauko milk pose dinta ta fiddo wayar wajen kira biyar na fahad, Hannu na rawa tai calling back yana dauka Kafin yace wani abu tace "kayi hakuri my handsome ina cikin taro banji ringing wayar ba ma se yanzu na Daukota" yace "OK kina ina zanzo naganki, bazan iya hakura har gobe ba " Tai shiru seda ta nemo abun fada tace "kayi hakuri plss har goben yanzunnan zaafara waazi kuma se 10 zaa gama " Cikin takaici yace "yanzu shikenan bazan gankiba? " Tace "kayi hakuri gobe fa warhaka nazama taka, ta harabada miye na damuwa da yau kadai ?" Fahad yaja numfashi yace "Amman kisani a takure nake wlh " Tace "kadaure plss yau kadai de " Yace "naji shikenan se anjima ko? " Tace "noo se gobe de don baki bazasu bari nai waya ba " Yace "to yayi "ya kashe kiran ,bataji dadi ba amma ba yadda zatai ta koma cikin dangi aka cigaba da hidima, se 1:00am su faseelat suka kwanta don hira kawai suke anayi ana shewa, Da safe ranar daurin aure tun asuba su faseelat suka tashi, gabadaya tunda tatashi seta rikajin kamar ansaka mata kankara a heart dinta saboda dadin da takeji cikin kwanciyar hankali suke ta hidimarsu, Aisha ko jiya batai bacci ba da tunani ta kwana cewa gobe iwar haka fahad na tare da wata baita ba ko barawon bacci be dauketa ba da safe dangin ta suka cika gidan su nadiya yan abuja su anty kulsum yan balai su ramlat su mommy hanan sister din mommy da yayan yayarsu mommy wajen su 5 sunata hidima itako tayi sukuku ba damar tai kuka su taso mata suce batai gadonsu ba, tana kuka akan kishiya, don haka tai gum, karfe 1:30 faseelat tai wanka tana ta faraa, baaba ta shigo dakin taga sunata shiri ta kalli rahma tana dariya tace "rahma wannan karon banji kina batun sandar famfo ba " Rahma ta kalli faseelat tace "baaba ainaga tazama yar hannu nagama akagare take kamar ta kai kanta can "yan dakin suka kwashe da dariya, Rahma tace "to wannan karon shawara zan baki, kinaji ki dage kirika wage kafa sosai ba wata kunya kuma kina gyara can din don kifi tunkiyarki armashi "suka sa dariya faseelat ta harareta tana ganin rashin kunyarta, Se biyu me mata makeup tazo tayi salla akaimata kwalliyar tasaka wani tsadadden Sari red color, Tana jujjuyawa tace "seni matar fahad " sukayo mata ca wai ta cika zumudi tun baa daura ba, ango fahad yasha white shadda taji aiki yanata jindadi suka nufi masallacin da zaa daura auren, After salla karfe 2:40 aka daura auren fahad dawood da faseelat maaruf akan sadaki dubu 100, tunda fahad yaji andaura yakara fadada fararshi mutane sukafara bashi hannu suna mishi Allah yasa alheri, shiko tunaninshi duk ya koma kan faseelat soyake yakirata duk yau basu gaisa ba, bayan an daura akafara reception, Samarin gidan ne sukafara shigowa wannan ya tabbatarwa da faseelat andora, da gudu tana murna tayakice mayafin sarin tai hanyar toilet, Zainab tace "Dan Allah amarya kibi sannu karki bata makeup din kinsan yanzu zamu tafi wurin waazi " Faseelat ta juya ta kalleta tace "ke alwala zanyi ma bakidaya se asauya wata " Zainab ta bude baki zatai magana faseelat ta shige toilet tayo alwala tazo ta kabbara salla tana godiya ga Allah da ya nuna mata wannan rana, Bayan tagama aka zauna sauya mata makeup ana cikin mata makeup din fahad ya kira jin ringing din jiki na bari tace "anty fadila mikomin waya ta dasauri " Fadila ta mika mata tana sauri ta dauka takara a kunne tanajin sanyi nabin gabban jikinta, 🎢🎼🎢🎼🎸🎻yau ranar kuce munyi murna ta aure fahad dawood ango faseelat amarya πŸ‘―πŸ½πŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ‘―πŸ½πŸ‘―πŸ½πŸ‘―πŸ½ Ina mawakan gidannan ku fito ku wake Amarya da ango,🀣 afara shirin cashewa a wajen dinner πŸ₯° [8/5, 6:08 PM] +234 815 712 7134: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* ✍🏽✍🏽 *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*✍🏽✍🏽✍🏽 We are bearer's of so golden a penπŸ–Š We write assidiously perceiven no pain So magical Our creative golden penπŸ–Š Be hold our words A product of our penπŸ–Š Savour our words For it will cause you no pain.✍🏽 https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ 5⃣5⃣ Cikin farin ciki fahad yace "my wife! "yayi shiru, Ta lumshe ido ta bude tanajin mugun dadin sunan tace "naam my husband" Ya rumtse ido yanajin nice yace "ina cikin farin ciki na zama mijinki " Tai murmushi tace "me too " Sukai shiru kowa yanata dokin dare bayan seconds yace "so, what I will have from you? " Tai murmushi tace "everything dear " Ze magana sabeer yazo wurinshi yace "mr zumudi kayi hakuri mu sallami mutane tukun taka ce yanzu kome is now yours ,muje ga mutane can na ta nemanka suna so su tafi " Fahad ya harari sabeer yakara kanga wayar akunne yace "sorry cutie se munhadu a dinner " Tace "OK take care " Ya kashe kiran yanata wa sabeer surutu suka koma cikin mutane, Faseelat tana gama wayar ta dora ta a setin heart dinta ta sauke numfashi ido a rufe, Me makeup da kowa kallonta suke tayi, Fatouma takasa hakuri tace "waini faseelat yaushe kika koma haka? " Faseelat ta bude ido shaf ta manta dasu ta rufe baki tana dariya tace "na manta da kuna wurin ai " Fatouma ta kalli agogo tace "nanda 3hrs zamu kaiki mu huta da rashin kunyarki" Faseelat tana dariya tace "can't wait to that time " Suka fashe da dariya akagama mata makeup suka tafi gida halartar waazi, suna shiga cikin gidan faseelat na washe baki take gaida mutane ummi tafito daga dakin faseelat din ta ganta tana ta faraa tai mata wani irin kallo, faseelat ta matsa tana dariya tai hugging ummi , Ummi tace "Allah ya shiryeki faseelat " faseelat tai dariya tana boye fuskarta, Ummi ta janye ta, su faseelat suka wuce kowace ta samu kujera ta zauna, Wannan karon waazin ya tafi ne akan hakuri da shawarwari ga amarya yadda zata samu zuciyar mijinta, Har aka gama faseelat batai kuka ba don wani wurinma se kayi dariya yadda malamar take bayyana kome a fili yadda ake tarairayar oga, Da laasar aka gama waazi sukayi salla zasu koma gidan baba babba Dan 6 zaa dauki amarya, Faseelat a tsakiyar dattijai anai mata huduba me shiga jiki batasan lokacin da tafara kuka ba, Bayan angama suka tafi daita gidan , Seda akaiwa ruwan da zatai wanka, hadin turare me kyau sannan ta shiga tayi wanka tafito aka mata wani makeup din again tasaka green din atamfa wadda da kaganta kasan ankashe kudi, ta mata kyau sosai mayafinta black, Ganin akwai time friends suka fara nasu hudubar telling her yadda zata zauna da tunkiyarta, 5:30 tana gaban baba babba shi ba waazi yayi bama sede akirashi fada, yana fadamata tayi hakuri da yadda ta samu mijinta da yanayin zaman gidan beso ta kuma dawowa zawarcinnan, tai ta kuka daga nan yamata addua lokacin motocin kai Amarya sunzo, Fuskarta a lullube dije tasata mota suka tafi gidanta, motoci birjik harda wadanda basu sami mutane ba, lokacin da suka shiga gidan

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});