Chapter 122
Chapter 122
dane da seya mazge bakin amma ya dau alwashin barin dukan matanshi ya ciza lips yace "toko Allah baze amshi adduar ki ba saboda bame kyau bace, faseelat tananan dawowa gareni nida ita mutu karaba, don we love each other insha Allah we will die together" Aisha dake jin haushin maganar shi kamar me ta turo baki gaba , Yaja tsoki yace "stupid bansan time din da zaki dena kishin hauka akan faseelat ba, ita kullum tana girmamaki tana sonki ke kuma ba wacce kika tsana kamarta" ya tashi tsaye ze fita Aisha tace "bazaka jira ni mutafi tare ba? " Beko waigo ba yace "batare mukazo ba kinsan hanyar gidan inkinso zuwa " Yajuya ya bar gidan, Aisha taja tsoki tace "so yake nayi addua sumedota kome?wlh yaya ya raina ni da yawa wai yagama cemin yanason ta har kuma yayi tunanin zanyi wata kyakkyawar addua can" Mommy da tundazu tana kan dining tana jinsu tafito da cup ahannu tana kyalkyata dariya, Tace "ke kuma dan ubanki waya ce kice mishi haka keda yazo ki rarrasheshi " Aisha tace "mommy ba abin dariya bane wannan yazaai yazo yana fadamin wai he love her inba raini ba" Mommy tace "to seme dan yace yanason ta tuntuni ina fadamiki kidena fiddo mai kiyyyar ta a fili kirika nuna kinasonta" Aisha ta mike kafarta akan kujera tace"bazan iyaba niba wacce natsana kamarta Allah nagani da nasota kafin nagane hainta ta take ita ,ni wlh har mamakin zuciya ta nayi duk yadda natsaneta ranar da ya nakada mata duka seda naji tausayinta " Mommy ta zauna ta kurbi tea tana murmushi tace "kin shirya zaman gida ko? Tunda kinsan ba zuwa zeyi daukar ki ba " Aisha tace "hmm zezo ai Wadda ake makalewar batanan kinanan zaki ganshi " mommy tai dariyar manya tace "amma kinyi kuskure karki kara irin wannan " Aisha tace "to" Fahad gida yakoma yayi kwance zuciyar shi na kuna yarasa ina zesa kanshi ba arziki da yunwa ta cishi ya tashi ya hada tea yasha, akai akai yakan leka unguwarsu faseelat amma gida kulle, har dare yagaji yakoma gida, Aisha taci wanka tana jiran yazo daukarta har 9:30 shiru bezo ba ta tashi ta dauko gyale mommy ta kalleta tace "ina zaki? Bakince ze dawo ba kijira shi " Aisha ta yafa gyale akafada tace "mommy baze zo ba tunda har aka kai wannan time din bezo ba tafiya zanyi maybe yanacan ko abinci beci ba " mommy tace "aiko baki isa ba ki samu wuri ki zauna, har se randa yaga dama yazo da kanshi daukarki " Aisha ta turo baki gaba tace "Dan Allah mommy kibarni in tafi wlh hankalina duk baa kwance yake ba, yaya yana bukata ta yanzu " mommy tace "yanzu kikasan haka ai, kicire gyalen nan " Aisha ta turo baki ta tafita daga dakin mommy nata kiranta taki amsawa, daga karshe mommy tace "zakizo kisameni ne " Aisha ta fita tasamu napep ta haye yakaita bakin gidansu, ta kwanwasa baba tsoho ya bude ta shiga ciki, Ta kitchen tabiyo ta shigo gidan, fahad na kwance akan gadon faseelat rungume da kayanta ta shigo dakin, Dukda yaji kamshinta amma be nuna ba, tana sanye da riga da wando na Sari ta haye gadon idanunshi a lumshe ta riko hannunshi tana cewa "yaya kaci abinci kau? " yayi banza ya kyaleta tace "yaya kayi hakuri da abunda yafaru plsss katashi kaci abinci kar ciwo yakama munkai" Fahad ya bude ido yana kallonta ,ta langabe kai tace "plsss katashi kaci abinci? " ya yamutsa fuska yace "Aisha plss leave me alone ba ruwanki da naci abinci ko banci ba just go to ur room " kamar zatai kuka tace "yaya da ruwana mana yanzu in wani abu yasameka fa?bansan ganinka cikin wannan halin na damuwa kayi hakuri katashi kaci wani abu " Yace "bazan ci ba ko dole ne, kitashi kibani wuri, damuwa kuma zan cigaba da zama acikinta har lokacin da farin cikin rayuwata zata dawo gareni " Aisha ta tashi tafita daga dakin tana kuka, fahad yaja tsoki yace "u don't love me da kina sona da kinso faseelat" Aisha tafada kan bed ta cigaba da rusar kuka, ita ba maganganun nashi ba suka fi kona mata rai aa yadda yabi ya rude harda sukin cin abinci saboda mace, ta sha kuka har tagaji, har 2 takasa yin bacci shima ba baccin yake ba idonshi biyu, Kanta na ciwo Ta tashi ta shiga kitchen ta hado mishi tea me kauri ta dawo dakinshi, yana kwance yanata kallon silin tazo ta zauna akan gadon murya dishe tace "Dan Allah yaya katashi kasha ko da tea ne ba don ni ba " yayi mata banza tai ta magiya hardasu kuka sannan ya tashi zaune ko kallon fuskarta be ba ya mika hannu ze amshi cup din, taki bashi ta kai cup din bakinshi seda yashanye shi tasss sanan ta dauke cup din, Tai murmushi ta share hawayenta tace "nagode da ka daure kasha "ta ajiye cup din a bedside table ta tashi zata bar dakin ya riko hannunta yace "anan zamu kwana" Ta dawo ta kwanta gefenshi ta rungumeshi ba dadewa bacci ya dauketa,shiko yakasa koda rumtsawa sema kukan faseelat da yayita masa yawo akunne kamar lokacin yake dukanta duk da AC dake dakin yayita zufa, Da safe, tun 7 ya isa kofar gidansu faseelat lokacin har abba yafita yana tsaye bakin kofa omer yafito cikin shirin shi ze tafi school, fahad ya mika mai hannu ya mishi sallama fuska murtuke omer ya mika mai hannu ya amsa gaisuwar, ya zare hannunshi tun kafin fahad yace komi omer yawuce ya shiga mota yayi tafiyarshi, fahad yayi tsaye zuciyarshi na kara zafi,can sega abul yafito shima ze tafi school ko kallon fahad beba yawuce warshi, sega su ishak da Mubarak sunfito suma zasu tafi school kasancewar yau Monday abun yabashi mamaki suma basuko kalleshiba ishak ya garkame gida suka juya suka tafi abun su, dana sani yakara cika zuciyar fahad yara kananu ma Sun dena ganin girmanshi ,ya dade tsaye sannan ya shiga mota ya nufi gida time to time seya share hawaye bakin ciki da suke fitowa ta gefen idonshi, Ya koma gida yayi kwance, Aisha tayi rarrashin yakasa koda shan ruwa ne har tagaji se yanzu takara gane faseelat ta mata nisa azuciyar fahad gatade zaune dashi amma zuciyarshi tana wurin faseelat seta karajin tsanar ta aranta ,damuwar shi yasa itama tashiga damuwa, yakasa komi se aikin tunani, itama faseelat na can tana fama da ciwo da damuwa amira ma nacan tana kukan anty, fahad akewa punishment amma su duka suke azabtuwa, har Aisha taji gwara faseelat din ta dawo kota samu fahad dinta yasamu natsuwa, Wansafe tunda asuba fahad yafita da mota a masallacin unguwarsu faseelat yayi salla ana sallamewa yafito yakoma bakin kofar gidansu ya tsaya yasan de dole abba yafita sallar asuba, yana nan tsaye yara yaran sukai tawuceshi suna shiga gida, can zuwa sega yaya omer yana zuwa ya daga mishi hannu yace "assalamu alaikum" yawuce abunshi, fahad bewani damu sosai ba shide burinshi yaga abba, yana tsaye sega abba yazo ze wuce yashiga gida, yayi sauri ya duka yafara gaishe shi memakon ya amsa seya mika masa hannu
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183