Chapter 50
Chapter 50
kamshi " Yayi shiru bece uffan ba tace "yau nakejin labarin kayi aure shine nakira naimaka fatan alheri, Allah yabaku zaman lpya yabaku zuria dayyiba," yace "amin Nagode " tace "Tom se anjima agaida amarya " Takashe kiran tayi deleting number dinshi, hakanan taji hawaye Sun zubomata ita da kanta take jin tausayin kanta, tai dialing number fahad kamar kullum tana ringing baadauka, tai zaune tanata sharar kwalla dacewa "ni miye laifina? dazakamin wannan hukuncin fahad? Ai sunan bazawara kawai nake amsawa amma sunan be kamace niba "(toshi ina yasani malama faseelat) 🤣 fahad wata biyunnan da sati daya horo kawai yakewa kanshi saboda haryanzu memakon ya rage tunaninta sema karuwa yayi, duk nakusa dashi sunga sauya warshi, ita kanta aisha taga canji sosai kuma ta tabbatarwa kanta akwai abinda ke damunshi beso yafada mata ne kawai har kara takaishi gun mommy takirashi ta mishi magana amma yace bakomi haka suka hakura suka sa mishi ido, harta dan wasa da dariya da yakeyi da aisha duk yabari any time yana busy thinking of cutie dinshi, inkaga dariyar shi to amira na wurinshi ,kullum cikin duba pics dinta yake abinda ke kara hura mishi wutar sonta da shaawarta. Suna cikin fira da best friend nashi sabeer da ya dawo daga Italy wani aiki kiran faseelat ya shigo, tunda kiran ya shigo har ya tsinke fahad be kyafta ido ba ya zubawa screen din wayar ido yanata kallon cutie na yawo don yakasa sauya sunan kuma yakasa deleting number din, Sabeer na kallonshi ganin duk sauran annurin fuskarshi ya gushe yace "wai dude lpya nifa tunjiya nake da tarin questions da zanmaka, mike damunka plsss duk kafada sosai ka rame kuma bakada kuzari kamar da miye ke damunka? " Fahad ya meda kanshi jikin seat din office dinshi ya rumtse ido, Sabeer yace "bamu saba irin haka da kai ba just tell me komiye nikuma zanyi iya kokarina wurin temaka maka " Fahad ya tashi zaune ya bude pic din faseelat yana kallo Kasakasa yace "I'm in love " sabeer ya daga kafada "so whats going on " Fahad yace "she deceived me, tabari nakamu da sonta while tasan she's a divorcee" Sabeer yace "me I don't see something bad ai tunda kana sonta ka aure ta haka mana " Fahad yace "u known me, kana tunanin kishina zan iya auren disvirgin? a girl that someone slept with her uncountably? " sabeer yace "so then karabu daita mana kahuta " Fahad cikin shouting yace "I cant ,now it's over 2 month and something nakasa cireta arai na," Sabeer yace "ni ko i want see the girl ,wadda sonta yasa ka koma haka " Fahad ya lallatsa system dinshi yayi viewing pic din faseelat tana sanye da red material ya juyar da laptop din wurin sabeer yace "see her " Sabeer zaro ido yayi tareda fadin "gorgeous girl, gaskiya dole ka rude to yanzu de tunda baka son disvirgin ni tamin inasonta ahaka kamin hanya plsss " Fahad ya harareshi yana janye system dinshi da sabeer ya danne da hannu biyu, yana jin haushi ko Wow din da yace jiyayi kamar ya kai mishi naushi, Yace "ni takeso bakaiba kuma I don't think zata soka don kamata muni da yawa, nikuwa kaga 2 month ta dauka tana bina taimin missed call tamin message tana magiyar in yafemata amman ban kula ta ba kuma bata dena ba har yau," sabeer yace "gaskiya bakamata adalci ba, tunda ta baka hakuri yakamata ka hakura tunda kuna son junanku, ka dubeta fa son kowa kin wanda ya rasa ina maka tsoron karwani yazo yama shigar sauri, think mana kai mafa ba virgin dinnan bane to ita bindiga zatai, itada zata rika sharing dinka da wata fa, ni aganina ka cire kishinnan ka aure kayanka " Fahad yayi shiru yana nazari yace "I'm missing all about her ina azabtuwa " sabeer yace "stop following ur wrong decision and face the truth, call her back, kabata hakuri tunda tana sonka she'll forgive you, irin wannan kyan nata ko baka taba ba kallonta kawai ya isheka jindadi" Fahad yayi murmushi ya dauki wayarshi don he's following sabeer advices always saboda tana mishi amfani yace "le me call her "ya dago ido ya kalli sabeer, Sabeer yace "hakane dede " Suddenly kiran fahad ya shigo wayar faseelat sede lokacin har tabar dakin tana kitchen , Fahad ya Kalli sabeer yace "she's not picking" Sabeer yace "just try it again " Fahad yakara dialing Faseelat na kitchen taji ringing din fahad, waqar umar m sheriff me taken tabbas, tana gudu tazo ta dauka ganin vedio call ne yasa ta dedeta kanta ta zauna sannan ta dauka, Shaf ta manta kayan jikinta vest ce kurum da zane gashinta kan kafada , Suna ganin fuskar juna dukkansu suka Saki ajiyar zuciya, ya kureta da ido tsikar jikinshi na tashi ganin breast dinta a zahirance ga nipples dinta fili dan ko bra babu jikinta, Ganin kallon da yake mata ta sunkuyar da kai thinking that abinda ta mishi ne yasaka kallon nan da nan hawaye suka cika idonta tasa hannu ta share tadan dago ta kalleshi tace "I'm sorry plss " Ya lumshe ido ya bude yana karabinta da kallo duk ta rame ashe itama tana wahala, Yace "I'm sorry for what I did to you by avoiding you all that time " Ta danyi guntun murmushi tace "don't say that nice namaka karya i deceived you kai bakai komi ba " yana kara kallonta yace "u look pale why? " Ta lumshe ido ta bude " I must I can't bear to lose you, I suffered alot ,plss don't leave me I can't be able to live with out you " Ya danyi guntun murmushi yace "look at me carefully " Ta kura mishi ido yace "how do I look? " Tace "pale too" Yace "u are not suffering alone we all shared thesame thing, meyasa kika boyemin kintaba aure se da kika bari nakamu da sonki sannan ihhim why? " ta share hawaye yayi saurin cewa "stop this crying abeg, just answer my question" Ta dukar da kai" banason rabuwa da kaine, nasan inkaji ina da aure bazaka taba kulani ba " Yana nazari yace "that means kina da aure muke conversations? Together? " Hawaye suka zubo mata tace...... You have to comments plsss😒 [7/12, 11:01 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY SHALELE* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ ✍✍✍✍✍✍✍ *~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION~* ✍✍✍✍✍✍✍ *~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~* 4⃣2⃣ *dis page is for my bazawari, ina tsananin sonka son da nike maka ya zarce girman kiyashi😂luv u irin a bit tiny 🤭thanks for the love and everything,i salute you* Tace "dan Allah kayi hakuri karka barni " Yana kallonta hannusa kan labbansa yace "faseelat kidena min boye boye just tell me everything about you, I'm not going to leave you do you get me ? " Ta daga kai yace "alright tell me kinada aure muke conversation? " Ta daga kai tace "bana son mijina aka Aura minshi, bayan auren mu baya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183