Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 159

Chapter 159

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,214 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

me cikin yan biyu wata tara ,ta dauke kai zuciyarta na zafi , Faseelat ta shigo ciki da ledarta rike ahannu ta matsa wurin aisha tace"anty kundawo lpy ?" Aisha tace "lpy lau"inshort Faseelat tajuya ta haye sama ,don ta dena mamakin Aisha tunda tana gani kome ke faruwa, Hijab kadai ta cire ta fidda sauran maganin a ledar tabar nashan tafita kitchen ta wuce direct ba drinks daze rufa asirin magungunan inba zobo ba ta hada zobo tajuye magungunan ciki ,tahada shi sosai yaji kayan kamshi takai fridge, Akan dining kulas kadai tagani sun cinye abincin ta dauka ta meda kitchen,tawuce daki tai laasar tana fitowa taga aisha da keys zata fita ranta yayi dadi, ta shiga kitchen ta dauko jug takoma daki tanada ganyen magarya tasan amfaninshi bayan sit birth,guda bakwai ta tsinka ta wanke tazubasu a jug cikin ruwa tamurje su ,ta bude kurani ta karance suratul bakara kafff aciki ta rufe tatsaya tunanin yadda zatai dasu tunda wankan dole se awuri me tsarki,dabahaka ba da a tanki zata bawa baba tsoho ya zuba kowa yaita wanka, ta tashi ta sa a fridge tana fatan in yadan fara dawowa dede tabashi yayi wanka dasu, Kusan karfe5:40 tsit da alamu duk basunan , Tashiga kitchen tadora girki da man habbatus sauda da zaitun ta soya miya domin hadasu cikin na shafawar tahada tuwon shinkafa miyar ganye a wahalce tagama ta dora dining tahaye sama ta sake wanka tai Maghreb ta dauko kwalin maganin da akace na hiyaki ta aje kwalin tafita dashi, A falo ta jona burner seda tai ja sosai ta kwarara maganin falon ya turnuke da hiyaki ta dauka tana haki ta zagaye wurin dining dashi zuwa sama dataje dakinshi seda takara zubawa sannan ta kullo dakin ta fito , Takoma daki tana ta tunani kanta na matsanancin ciwo har akayi ishai tayo alwala tazo ta kabbara tana salla tana kuka , Bayan ishai fahad yadawo daga gun abokanshi har lokacin aisha bata dawo ba , Yana bude gidan yaji wani kalar kamshi badadi ko kadan kanshi yayi nauyi,dasauri ya haye sama ya bude dakinshi nan kuwa yafi koina samu yabude windows ya kure fanka shaf shaf ya shige toilet yayi wanka ,ya fito yasa boxer ya zauna bayason fita falon sega aisha tazo ta rungumeshi tana cewa"nadade ko ?im sorry" Yayi shiru saboda tunda yashigo kanshi yafara matsanancin ciwo, Tace"ya de?" Yace"normal kikawo mana abinci anan sama plsss banason fita falon" Tace"to shikenan"ta juya ta fita ta dauko abincin ta medo sama , Tayi serving dinsu a plate daya tafara bashi abaki tana cewa "kamar bakajin dadi?" Ya samu ya hadiye na bakinshi dakyar yace"im not well" Tazo zata kara masa ya kauda kai ya dauki jug ya tsiyayi sobo cikeda cup ya shanye , Seya fara jin juwwa juwwa ya tashi yana layi yafada saman bed nantake bacci ya daukeshi , Hankalin aisha yatashi taje ta birkito shi taga yana sauke numfashi ahankali yana bacci ta gyara mai kwanciya ta koma taci abincinta takoma dakinta tai wanka ta haye bed tana charting se 11 takoma taga har lokacin yana bacci ta juya tafita ,tana ta kalonshi wata zuciyar nabata takira likita wata zuciyar na cewa tajira yatashi, Takoma daki ta kwanta se bacci , Faseelat kam yau kokadan bata rumtsa ba daga zaune take ta salla tana adduoi a sujud tana hawaye ,sosai takejin jikinta ya mata nauyi amma hakanan tadaure tai tayi, Karfe 4am ya farka da faduwar gaba yanajin kamar..... What i want u to understand asiri ma ciwo ne bayan addua dole se antashi tsaye da neman magani har Allah yasa adace ,Allah yabawa marassa lpy ,lpy amin. Karkumanta da wakar kuma banda dariya 🀣 ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* ✍🏽✍🏽 *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*✍🏽✍🏽✍🏽 We are bearer's of so golden a penπŸ–Š We write assidiously perceiven no pain So magical Our creative golden penπŸ–Š Be hold our words A product of our penπŸ–Š Savour our words For it will cause you no pain.✍🏽 https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ 8⃣6⃣ *Allah (S.A)yace ku rokeni zan amsa maku* *Manzon Allah (S.A.W)yace Wanda baya rokon Allah (addua) Allah na fushi dashi* Bukhari Karfe 4am ya farka da faduwar gaba yanajin kamar kirjinshi ze fito ,ya dafe kanshi yana ya mutsa fuska , Ba tunanin da yafara yi sena faseelat where she's? Ya rumtse ido yafara tariyo baya he can remember every thing that happend ya fiddo ido waje a tsora ce ya sauke kafafunsa kasa "what's wrong with me nine kuwa may be nayi mafarki but ba gaskiya bane abinda brain dita ke fadamin" Yafita dakin dasauri zuwa na faseelat, Tagama salla Ta mike kafafuwa domin ciwo suke mata jikinta bakomi daga ita se zane da half vest don bata iya kwana da kaya jikinta yanzu, Ya murda kofar dakin ya shiga yayi tsaye yana kallonta zuciyarshi na kara gudu , Tunda taji budewar kofa ta meda kallonta gun yana tsaye idanunshi jawur yana ta kallonta , Hawaye suka cika mata ido suka gangaro tasa hannu ta share ta dauke kai, Yanata kallonta hijabin jikinta bata iya boye girman cikinta ba he is asking himself "wata nawa yayi besa ta aido ba" Yanajin matsanan ciyar kunya ya shiga dakin jikinshi mace ya zauna kusa daita ya dora kai a kafadarta ya saki kuka me taba zuciya, Yana ta kuka tana ta hadiye nata batasan lokacin da ya kufcemata ba ta rufe fuska da hannu tanayi cikin ta se motsi yake , Ya rage nashi kukan ya dago fuskarshi yana kallonta hawaye nata kara wanke masa fuska murya na rawa yace"bani bane I'm not the one ,how could I??"yayi shiru yanajin ciwo yace"yazaai namiki haka ?yazaai na wulakanta rayuwa ta, you're my life wlh bansan yaakai ba ,bansan meyasa meni ba " Ta cigaba da kuka tasha wuya ta azabtu sosai, Yace"Truth me sonki baze taba bari namiki haka ba ,yama zaai natafi for almost 3month batare dake ba ,inasonki sosai da cikinki I don't know what come over me,ki fahimceni plsss" Tana ta kuka na murna dana tausayin kanta yace"kiyafemin faseelat wlh da hankali na bazan iya dukanki ba tuntuni natuba da tunani na bazan iya kauracemiki ba ,bazan dena kula da lafiyarki data cikinki ba i hate my life dana kasance azzalumi I cheat you kiyi hakuri plsss" Ta share hawaye tana ta hadiyar wani kukan tace"kadena fadar haka bayin kanka bane saka akeyi,before ina tunanin kadena sona ne daga baya na fahimci abun yafi haka nasha wuya hero I'm not eating ,im sleepless ,not enjoying my life for all this time,I cry loudly and silent, " Ta riko fuskarshi tana hawaye tace" baaso muna tare anmaka asiri hero don katsaneni ka rabudani,u maltreat me hero u had said zaka iya kasheni "tafashe da kuka Ya rumtse ido yana tuna time din da yafadi hakan tanata zubda hawaye amma beji komi ba, Yana hawaye yace" I'm very sorry, u have gone through a lot of pain I'm sorry, waye ze min haka waye ze cuceni haka wannan shine mafi cutar da akamin a rayuwa what if something bad happened to you ?wlh faseelat I will not forgive my self for doing all these to you" Ta girgiza kai tace "I don't know bansa

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});