Chapter 53
Chapter 53
" Fahad ya harareshi yace "bazako kataba jinshi ba, nide kawai kabani shawara " Sabeer yace "yanzu ka tura mata text kabata hakuri kafada mata u didn't do that intentionally " Fahad yace "bana tunanin zata hakura na lura taurin kai ne daita amma bari natura mata " Sabeer yace "zata hakura mana tunda tana sonka kai de ka kula kar hakan ta sake faruwa " Yace "OK I will try " Sabeer yace "bari na shiga ciki se munhadu anjima " Fahad yace "OK thanks " Sabeer ya bude mota yafita, Fahad ya turawa faseelat message, Tana ta ajiyar heart ta bude message din "cutie I'm very sorry karki daukeni da wata manufa I don't did it intentionally, I just lost control ,kiyi hakuri ki dauki wayata, ina tsananin sonki cutie I'm ready to marry you ko da gobe ne, kimin hakuri I apologize for my misbehaving amma kisani ke kika rudar dani har nayi haka ,kuma I'm regretting forgive me please " Tana karantawa setaji dan sauki aranta unlike b4 da takejin kamar zuciyarta naci da wuta, Tanata bin message din ya kira ta vedio call ta dauka tana kwance, Yana kallon fuskarta duk hawaye yayi fuskar tausayi yace "cutie I'm sorry kidena kuka " Tai shiru kawai tana kallonshi yace "kinmin hakurin? " Seda akadau minutes ta jijjiga kai alamun eh, Ya lumshe ido ya bude yana sauke ajiyar heart yace "thank you very much " Ta daga kai yace "talk to me mana " Tai shiru yace "kince kin hakura kimin magana " Tana turo baki tace "nayi hakurin shikenan" Yace "I'm happy, wai dama cutie dina ustaziya ce bansaniba, ai da I'm about to hug you and give you a good kiss" Tai dariya tace "just try it u will see " Yayi dariya yace "I'm just joking, nayi miki shopping baki bari kin amsa ba, zandawo nakawo miki " Tace "noo Nagode banaso kabarsu " Yace "plsss mana bangaji da ganinki ba" Tace "aa karka dawo" Yace "to I will tomorrow " Tace "aa bazan fito ba " Ranshi ya baci yace "for god sake ya kkso nayi ne? Tunda nabaki hakuri ai komi yawuce kuma bawani abu zanmiki ba wani abu kawai zanbaki" Cikin bacin rai tana ganin yama rainata tace "nace bazan fito ba ko dole ne? E ye " Rai bace yace "saboda kawai na tabaki kike wannan abun amma ahaka kikaje kina bari wani ya kwana samanki, bakiji komi ba sedan tabawar da namiki itace tashin hankali " ta kure shi da ido tana mamaki kuka ne yazo mata tace "kome zaka fada kafada amma bazan fito ba, ka daukeni yar iska ne? Da kake kiran dan tabawa?kuma naje nabari wani ya kwanta akaina din bama kwanciya yayi ba cinye ni yayi " Idanun fahad sukai jawur yace "dan kinga ana sonki kike gayawa mutane magana bayan cutata da kikayi?kada kifito din nima bana bukatar ganinki useless girl " Diff yakashe wayar ta kara rushewa da kuka saboda kalamanshi Sun mata zafi, tai ta kuka har tagaji kanta na ciwo barci ya dauketa. fahad huci kawai yake fiddawa yana tada mota yakecewa "what she take her self? da zata rika medomin magana ni tsaranta ne? " Yana tuki da hannu daya dayan kan bakinshi yana tunani yace "bazata fito ba,nitake fadawa haka it's okay duk ni najawo danake sonki sosai harma nadamu da son ganinki, yanata surutu har ya shiga gida aisha na ganin yanayinshi taja baya fuuuu ya haye Sama ya shige dakinshi ya kulle,aisha bata bishi ba don karta kai kanta karamin aikinshi ne ya wanka mata mari inta tsaya tambayarshi meke faruwa, Faseelat taita barci har 2 dawowar Mubarak ne ya tadata yana tambayar "yaya ina abinci na? " Idanu kumbure tace "banyi ba ban lpya kaina ke ciwo ka bari ishak ya dawo ya dafa maku ko taliya ce " Cikin jin tausayi yace "sannu yaya amma ni yunwa nakeji " Tace "jeka kitchen kaduba akwai sauran tuwo se kaci" Ya juya yafita ta tashi tayo alwala ta kabbara salla cikin salla tana kuka take rokon Allah zabi in fahad ba alheri bane agunta Allah ya cire mata sonshi, Har dare be kira ba itama bata kirashi ba cikin dare batai barci ba kwana tai salla da addua, shima fahad sama sama yayi barci tunanin faseelat ya hanashi barcin, seda ga baya ne yake ji be kyauta ba, Da safe yayi ta kiranta taki dagawa yaja tsoki ya aje wayar, Har akai kwana ukku bata daukar kiranshi har ummi ta dawo, Gabadaya fahad so yake yaji muryarta saboda tafiya zeyi yanaso ya fadamata amma taki dauka wanda seda ta nuna jarumta sosai sannan take hakan don ji take kamar ta dauka inyakira amma take sharewa dan yagane itace yayiwa laifi, ummi taga sauyawar walwalar faseelat ta Kasa hakuri yau da safe take tambayarta "mike damunki faseelat? Naganki sukuku tunda nadawo " Faseelat ta kakaro murmushi tace "bakomi ummi " Ummi tace "hmmmm"ta kyaleta Amman tasan da wani abu kam, Karfe biyu na rana jirgin su fahad ze tashi karfe 1 saura ya tura mata message "cutie I'm sorry for everything that happened, nata kiranki Amman u ignored my calls, zan tafi Italy I will spend only 10 days there need ur prayer and remember that I love you ,take care of yourself bye " Tana karantawa tafara hawaye tana jiran yakirata ta dauka itama she's suffering ,amma shiru be kira ba setayi niyyar kira zuciyarta seta bata shawara karta kira tajirashi ina har 2 be kira ba koda ta yakice shawarar zuciyarta ta kirashi har Sun daga, ta aje wayar tasa kuka don takaicin wahalar da kanta da takeyi gashi har ya tafi, Shima yana cikin jirgi yana tunaninta, saboda he's wondering rashin kiranshi da tayi bayan karanta text nashi, Faseelat na kwance tana duba pictures nashi da yanzu dasu take fira ummi tashigo, tana kallonta tace "ke tashi ubanwa ye akaganku dashi shekaran jiya?" Faseelat tai wuf ta mike tana sadda kai tana mamakin yaakai ummi tasani bayan ranar ma bakowa unguwar tasu " Ummi tace "dake nake magana " Faseelat na inda inda tace "saurayi nane " Ummi ta watsa mata harara tace "saboda bakida gaskiya seda nayi tafiya sannan kika gayyaceshi gidannan ko? Wato ni bama haushin fitar nakeji ba haushina mutane zasuyita ganin baki gama idda ba kike fita gun wasu tunda ba kowa yasan abinda ke faruwa ba yanzunnan daga fitata can gidan safiya take cewa wai ranar nan ta leko ta ganki zaki shiga mota, ina amfanin haka faseelat? Shi din waye shi saurayin naki? " Tace "sunanshi fahad ga pic dinshi nan " Ta nunawa ummi, ummi ta amsa tagani tace "immm shi kinasonshi kenan? " Faseelat ta daga kai ummi tace "Allah yasa alheri anshi nan" tamika wa faseelat wayarta tafita, Bayan su fahad Sun isa Italy be kira faseelat ba itakuma ko takira bata samu, faseelat takara shiga tashin hankali kar ya shareta don istiharar da takeyi setaji tana kara sonshima fiyeda da, Shi ko fahad kyaleta yayi yabata lokaci amma da niyyar ranar da ya dawo zeje gidansu. ************************ Bangaren khalil lpya lau suke zaune da jamila har yasata islamiya tana zuwa kullum, yana iya kokarinshi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183