Chapter 105
Chapter 105
tana kuka tace "I love you yaya sonka a jinina yake dashi nataso tun yarinta plssss kamin koda digon wanda nake maka ne kafin na mu..." Ya rufe mata baki yanafadin "shitttttttt"!!! "nima inasonki sosai matata kiyi hakuri what I told you is not from my heart bakina ne kawai ya furta amma ba daga zuci bane, u r my first love kece nafara so kuma I value the love u do to me, kidena kiran mutuwa idan kika mutu ni inyi yaya? " ta cigaba da kuka he don't have to lie at all kobe fada ba afili maganarshi take, Ya dagota daga jikinshi yana kallon fuskarta yace " I love you so badly kece bugun zuciya ta Aisha ur my heart stop shedding ur golden tears," ya saketa yayi kneeling kasa da fuskar tausayi yace"im very sorry for all I have done to you now and before plss forgive me my wife " Ta sulale kasa ta rungumeshi tana cigaba da kuka tana kai mishi kisss takoina sannan takara rungumeshi wani abu yaji yana zubo mai a gefen ido he don't know meye yasa hannu ya lakuto ya duba it's tears ya lumshe ido ya bude, hes deeply in love with faseelat amma kuma he love his Aisha too, Yakara matse ta yana fadin" sorry " bayan wasu mintoci tai shiru tana ajiyar zuciya ya dagota ya ma fuskar ta kisss ya dauketa just like baby ya fita daita, a bedroom ya ajiyeta akan bed ya bude take away din ya shairr da yasiyo ya hau gadon yafara bata a baki, ta rika karba tana taunawa kamar filajin, Tana cikin taunawa ya shafo gashinta hannunshi na kanta ta Kalle shi yace "I love you my heart beat " Tadanyi karamin murmushi ta dauki spoon takai bakinshi ya bude baki yanata kallonta ta zuba mishi abinci a ciki, ya lumshe ido harda sauke ajiyar zuciya ta kurama beautiful face dinshi ido ta kai baki tai wa gefen cheek dinshi kisss, Ahaka suka gama cin abinci ya dauketa suka tafi toilet sukai wanka cike da love acan yasamu yadan..... Sannan suka fito, Shi yajawo mata wata pink rigar bacci yasamata yasa nashi sleeping dress sannan suka kwanta ya jawota ya dorata saman cikinshi,, ba dadewa tai bacci tana ta ajiyar heart, hannunshi a zagaye daita ya dora dayan ma yazagaye ta ya rumtse ido, Har cikin dare faseelat batai bacci ba har cikin kasusuwanta takejin zafi haka tai kwance tana ta istigfareee, Da asuba zazzabin ya sauka se kuma zuciyarta datai ta tashi ta shiga toilet taita amai batsaya wa, ta galabaita sosai tasamu ta watsa ruwa dan taji karfin jikinta tai alwala tazo tai salla tai kwance kan carpet takasa tashi ta tayarda su Mansura ba shiri bacci ya dauketa, har Mansura ta tashi tai salla tana ganinta kwance tasan batajin dadi tawuce kitchen yi musu breakfast, Se 8 ta farka tabude ido taga haske tangaram ta tashi tanajin juwwwa ta fita kasa, da nufin shiga kitchen ko step bata gama sauka ba ta zauna ta dafe kai cikin muryar wahala ta rika kwalawa lady kira "Mansura! Mansura!! Mansura!!!!! " Mansura tafito daga kitchen dasauri tana amsa kiran faseelat ta mika mata hannu tace "temakamin kikaini daki juwwa nake gani" Cikin tausayinta Mansura ta kamata ta tashi ta kwantar da kai kan kafadar Mansura idonta a rufe suka hau sama har kan bed tasamu ta haye kan bed din ta kwanta, Mansura tace "sannu anty Allah yabaki lpy bari nakira umma nafada mata ta turo family doctor namu " Faseelat tace "karki fadamata anjima kadan zan warke duk kwanakinnan haka nake amma da rana ana dan samun sauki" Mansura tace "Dan Allah anty kibari inkira ta kar wani abu yasameki jikinki fa da zafi sosai " Faseelat tace "zan warke ina amira ki tadata hakanan " Mansura tace "to amma anty aibaa wasa da lpya ni zankira yaya nafadamishi " Faseelat ta dafe kai tace "kincika kafiya nace kibarshi shima hankalinshi tashi zeyi idan yaji kuma bawani ciwo ne sosai ba " Mansura ta juya ta nufi dayan bedroom din tasamu amira tafito wanka ta wuce kitchen ta ida aikinta tanajin ba dadi, tana gamawa takoma dakin faseelat tambayarta ko zata iyacin supergetti omelette da tayi, Kwance tasamu faseelat ta rufe da bargo tana ta kyarma abun yabawa lady tsoro yadda taga tana makyarkyata, Kafin tai magana Wayar faseelat tafara ringing karo na hudu, Mansura taje ta dauka ganin fahad ne, murya sanyaye yace "honey yau ko gaisuwar safe babu kuma ina kira anki dagawa? " Dasauri bakin Lady na in ina tace "yaya anty fa bata lpy tun kwana ukku da suka wuce take rashin lpy taki bari afadawa kowa jiya amai ta wuni yau kuma gatanan kamar ma bata cikin hayyacinta zazzabi ya rufeta " Hankali tashe yanajin kamar ya bude ido ya ganshi kusa daita yace "u r very stupid seki shiru miye amfaninki ne wlh in wani abu ya sameta se jikinki yagaya miki nonsense" kittt ya katse kiran hannu na rawa ya latso number marry ya danna mata kira, Ringing 3 ta dauka takara akunne be jira gaisuwar da take mai ba yace "plsss go-to my home matata bata lpy nikuma bani gari I don't know actual abinda ke damunta ki temaka kije ki dubamin ita kiyi bakin kokarinki doctor " Doctor mary tace "okay don't worry she'll be fine " Ta katse kiran tana ma hospital tafito tataho gidan, Mansura ce tabude mata tashiga ciki tana ta sauri, suna shiga ta yaye duvet din da faseelat ta rufa tafara gwadata jikinta yayi zafi sosai ta Kalli Mansura dake tsaye tace "sister ki samo ruwa da small towel kizo kina shafa mata ajiki " Mansura ta juya ta shige toilet, Mary ta duba tafin hannunta ta bude idonta ta duba ta debi jininta sannan tai mata allurai ta tashi tafita ta koma hospital don yin teste din jinin da kuma siyo wa faseelat drugs, Mansura ta debo ruwan tazo tana shafawa faseelat amira ta zauna tahade kai da gwiwa tana kuka sede Mansura keta rarrashin ta, Acan japan fahad nagama waya da Mary hankali tashe jikinshi na bari ya kira deputy nashi bayan ya dauka yafada mai yanada patient matar shi bata lpy she's seriously ill dole ze dawo Nigeria ya dubata yaga condition nata saura kwana hudu shi yazo yaida covering aikin, badan Mustafan yaso ba ya amsa mai, seda yafara kiran daya daga cikin maaikatan jirgi yafada mai akwai jirgin daze tashi karfe 5 na yamma, Sannan Fahad yaja mota se gida, ya shiga dasauri Aisha ta tashi tsaye tana kallonshi ganin duk baya cikin natsuwarshi, tace "yaya lpy de ko? " Ya yamutsa fuska yace "faseelat ce bata lpy sosai to nariga nasa aimana booking yau zamu koma Nigeria " Aisha ta zaro ido tace "aikin fa? " Ya harareta yace "ana maki maganar lpy wake ta aiki bari naje na shirya mana kaya " ya juya ya shige bedroom yafara masu parking Aisha takoma tai zauniyyarta ta turo baki gaba tace "dan Rainin hankali macen da jiya tananan tana zuba maka iskanci yau kuma ace bata lpy dukkabi ka rude kamar ance maka ta mutu mtssww "taita dumi itakadai, Fahad
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183