Chapter 60
Chapter 60
golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~* 4⃣8⃣ *dedicated to firdausi, F🧕🏼kinsanme? Inasonki sister😍, kina sona kinga ko dole naso ki hausawa na cewa kaso me sonka,shiyasa nakamu over, fans kutayani son firdausi don nima inasonta, tadamu Dani matuka da zanwuce 9am bana online seta kira taji ko lpya nake, I love you F🧕🏼,my masoyiya* Mommy tarika kallonta hankali tashe takamo fuskarta tace "ban fahimta ba, ki kwantar da hankali sosai kimin bayani" Tana sheshsheka tace "mommy yaya aure zeyi kuma kawata ce, wlh faseelat ta cuceni ban cancanci haka daga gareta ba" Momy tafara tafi tana salati tace "nashiga ukku ni faiza, yanzu yazanyi ne? Ke dan ubanki har wata kawa kikasamu wadda bansaniba? " Ta daga kai tana kuka tana jijjiga mommy tace "dan Allah mommy kice karyayi aurennan wlh zuciyata bugawa zatayi, nide nashiga ukkuna faseelat ta gama da rayuwata " Mommy tace "keda harkina da guarantee kan kawa? da har zaki saki jiki daita? To yanzu gashinan de kinaso kijamin asara inyi renon banza, nasaki jiki zansamu kudi Amman kinjawomin tsiya, kafin mahaifin fahad ya rasu ya mallaka mishi gidaje da filaye da gonaki da bansan adadinsuba, su ramlat su ukku bazasu samu rabin gadonshi ba shiyasa nasamu nahadaki dashi kinga komi de nawa ne akarshe Amman kinyi sakaci zekawo wata ta ragemin lissafi " Aisha tace "mommy kihanashi plsss wlh bazan iya sharing dinshi ba da wata " Mommy tace "aiko sede ki hakuri sanin kanki ne nariga nasaba mishi da goyon bayanshi akan komi, yanzu innace aa to matsala zaasamu saboda yana iya bijiremin gwara na yarda din yafi " aisha tafasa kuwwa tadora hannu saman kai mommy ta jawota tana rarrashi tace "ki kwantar da hankalinki diyata baabinda ze faru a aurennan kede kirika bin shawarata sannan kirika fadamin duk abinda ake ciki " Aisha ta cigaba da kuka mommy nata rarrashi tace "dole ki hadiye kishinnan ki nuna mishi kinason abunnan kinga zeji dadi yakara sonki kuma ko tazo ki kauda kai ga alamuransu seki zauna lpya, inkika yi haka se yakara ganin girmanki fiyeda da " tana kuka tace "mommy wlh bazan iyaba ni ina kishin mijina sosai bazan iya dannewa ba " Mommy tace "to hauka zaki tayi duk kisure mishi, ?kowane namiji fa inde zaiyi aurennan seyayi doki, kuma yanada damar auren mata hudu in yaso, kita hauka yadena sonki bahaka kikesoba, kinade gani yanda nazauna da babanshi komi atafin hannuna " Takara volume na kuka "wlh faseelat setayi danasani inta auri mijina " Mommy tace "aure kam kamar anyi angama ne, kedai kinyi kuskure, yanda mazannan sukai karanci bare naki da kowa zeso kikabari har tasanshi, kiyi hakuri kinji nasan kome zanyi akai " aisha takara volume itafa inba auren akace anfasa ba bazataji dadi ba,mommy nata bada baki Amman ina, Jiki sanyaye fahad yakoma cikin gida yana shiga amira tazo ta rungume tana kuka tana kiran mommy ya dauketa yana rarrashi ya dauko Key yasaka riga suka nufi gidan mommy tunkan hanya amira tai barci, shiko yanata sakesake, Yana zuwa yayi parking ya sabi amira awuya suka nufi ciki Yana shiga su sadee suka tashi sukai saman bene da gudu don sunajin kukan aisha su azatonsu ko jibgarta yayi , Bedamuba ya kwantar da amira kan kujera yana sauraron kukan aisha daga sama, Ya kama hanyar benen cikin sanyin jiki, dama yasan bazaa kwashe da kyau ba, Mommy nata bata shawarwari koji batayi tanata kuka ya shigo dakin, yana kallon fuskar mommy yaga yanayinta ya zauna gefen gadon yafara magana "dan Allah mommy kiyi hakuri bazan kara aurennan bane don inci mutuncin aisha ba, inason yarinyar ne kawai" Mommy fuska a sake amma deep down tanajin zafi tace "rabu daita dana ai kai mijin mata hudune, ni nagoyi bayanka kaje kayi aurenka karka biyewa Aisha kishine ya rufe mata ido " Yayi shiru cikin jin nauyi zaaiwa diyarta kishiya Amman bata damu ba ya kalli aisha ya sadda kai kasa, Mommy tace "gobe nidakai na zanje naiwa kawunka magana ayi komi in time akawo maka matarka " Yayi shiru bece komiba sede yana jinjina irin son da mommy ke mishi, ya matsa ya rungumo aisha jikinshi yana cewa "kiyi hakuri Aisha, zanyi aure ne kawai amma ketadabance kinada special place in my heart, ki kwantar da hankalinki plss honey" Mommy na zaune na kallo shiyasa aisha bata fizge ba daga rikon da yamata, Tana ta kuka taji hannun mommy ta tsunkuleta ta dago ta kalleta mommy tai mata alamun tai shiru da ido, Aisha tadan rage kukan, mommy tace "kutashi kutafi Allah yamaku albarka diyana, kiyi hakuri aisha kishi jihadin mata ne se andaure " Ya mike tana jikinshi yace "seda safe mommy " Mommy tace "ka kara bata hakuri plsss ka kuma hakuri daita har ta sakko " Yace "Nagode mommy "yanajin sonta da kaunarta yaja aisha sukafita, Ya dauki amira suka tafi gida, Aisha naganin amfito takara saka kuka hannuwa biyu saman kai tanayi tana dumumuwa "ni nabani na lalace ni aisha, wayyo Allah na ancuceni an ci amanata " yana tuki sede yajuya kai ya kalleta yana mamakinta wasu dumuwan dashi takeyi sam bata bashi haushi ba har suka karasa gida, Yana parking tabude ta banka cikin gida da gudu, ya girgiza kai ya dauko amira ya medata dakinta ya kulle yafito ya shiga dakin aishar, Ya sameta tana ta wurgar da pillows tana hauka, cikin rarrashi ya rikota cikin kwantar da murya yace "Aisha plss stop all this kar kanki yayi ciwo, faseelat ba kowa bace in zan kwatanta ta dake, inasonki sosai Aisha kuma u knew it ki yi hakuri nasan namiki laifi plss pardon me my love " Yazo ze kaimata kiss ta kwace daga rikonshi tana kuka tace "ni zakuciwa amana? Ni faseelat zataiwa haka after all I did to her? " Taja tsokii tai wurin mirror tabude Jakarta ta fiddo waya, yana tsaye yana kallonta ta dannawa faseelat kira hannuwa na rawa, Wajen 1am ne faseelat tayi barci bata kashe wayar ta ba kiran aisha ya shigo, cikin magagin bacci ta lalubo wayar takara akunne, ganin andauka aisha tafara balai tace "marar mutunci marar amana faseelat ni zaki ciwa amana? Kirasa wanda zakiso se mijina? Dan kina diyar akuya ko azatona ke diyar arziki ce ashe bansaniba da katuwar karuwa nake tare kinci amanata kuma wlh bazan barki haka ba, kishigo cikin gidan se naci kutumar uwarki jakka yar iska " Faseelat tuni ta wartsake tafara kuka cikin kukan take cewa"anty dan Allah kitsaya ki saurareni kiji me zance " Aisha tace "bakida hankali da kike tunanin zan tsaya in saurareki karuwar banza karuwar wofi me bin mazan mutane... " Kafin taida maganar fahad da kejin kalmar karuwar nan kamar ana zuba mishi wuta ya fige wayar yanajin kamar ya kai mata mari, Ta riko hannunshi cikin kwaratsi take cewa "kabani waya ta kabani wayata in kara zagin shegiyar can, yanzu daddyn amira ni zakaiwa kishiya? Nice fa aisharka ur honey " yazo ze rikota tai kasan bene tana kuka ya zauna dabass kan bed ya dafe kai da hannu biyu saboda tsananin sara mishi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183