Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 35

Chapter 35

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,177 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ta shiga tana gaidashi ta wuce ciki. Tana isa ta danna door bell sau biyu fahad da ke zaune falo Yana aiki da system dinshi ya jawo remote ya latsa kofar ta bude, Ganin kofar ta bude faseelat ta kutsa kai ciki tana ta faraa, Tana shiga tace "assalamu alaiiiii.... "takasa kara sawa ganin fahad zaune taja tai tsaye gabanta na bugawa, tanayin sallama ya dago ya kalleta ya meda fuskarshi kan system jin ko sallamar baakara sa ba anyi shiru yasa shi ya dago ya zubamata ido, yana kallonta from head to toe, [7/12, 11:00 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ ✍✍✍✍✍✍✍ *~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION~* ✍✍✍✍✍✍✍ *~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~* 3⃣1⃣ *Bismillahirrahmanirrahim* *fans inajin dadin comments dinku, naga yadda ku ka caccaki faseelat 😂,kusani faseelat yarinya ce ,kuma dan adam ajizine kuyi mata uzuri mana inafatan zaku cigaba da biyoni dan jin cigaban labarin* Yayinda itakuma ta sunkuyar da kai kasa, ashe duk abinta na chart ne kawai yanzu gashi ta ganshi takasa komi, gabadaya ya mata kwarjini bata kara sanin shi kyakykyawa bane se yanzu data ganshi face to face. Shi ko kallonta ya cigaba da yi, yeah she's that girl to mi yakawota nan? yake tambayar kanshi yana cigaba da kallonta tayi mai kyau sosai ba abunda yakara burgeshi se shigarta in long hijab, Zuwa can ya dauke ido ya cigaba da aiki a system dinshi, Faseelat kamar kwai ya fashe mata aciki taja kafa taje ta samu wuri ta zauna, ta dan saci kallonshi yana ta aikinshi hankali kwance, siririn hancinshi da dan karamin bakinshi lebunansa pink color ga abinda take mutuwar so sajen shi a kwance yana sheki, Ta dauke ido ta hadiyi miyau tana matse kafa, shiru 2mnt bawanda yayi magana cikin jarumta irin tata tace "ina wuni " Yayi banza be amsa ba kuma yajita sarai sede ya dago suka hade ido tai sauri ta dauke nata, ya kara kallonta na wasu seconds ya koma ya cigaba da aikinshi, kawai yana mamakin Karfin halinta, yadda taiya yi mishi magana, Faseelat ganin shiru yasa ta fiddo waya ta kira maman amira, Maman amira da ke wajen saloon ta dauka tace "momyn amira yaushe zaki zo ne? Ko kintaho?" Faseelat tace "anty gani nazo " Maman amira tace "ayya wlh bansan zakizo da wuri ba nazata seda marece, gashi ni ina wurin saloon, zaaimin da wankin kafa, ita kuma amira ai mata kitso " faseelat tace "to bakomi anty bari natashi natafi se bayan salla in Allah yakaimu " Maman amira tace "au kina ciki kenan, ashe daddyn amira ya dawo, to tunda kina ciki kijira ni mana daman dan kar in shanyaki waje, ki bani 30 to 40 minutes inazuwa " Faseelat tace "Tom anty se kindawo " Ta yanke kiran dan koda 2 hrs maman amira tace tozata iya jira saboda ko kamshin turaren fahad kawai da ya mamaye falon yasa ta tsaya bare ga kyakykyawar fuskar shi tana kallo, Tunda tafara waya yake kallonta se lokacin ya samu amsar tambayarshi wato kawar aisha ce, he wonder ina ta samo wannan, ya meda kanshi kan aikinshi cikin ranshi yana cewa "she has sweet voice too" Faseelat tai zaune dukda de adarare take amma she love the moment, a dan sace take samu tana karemishi kallo, yana sanye cikin white shirt blue trouser, yayi kyau sosai ta cigaba da satar kallonshi she don't think ta fishi da wani abu dan inma fari ne har ya fita , Suna zaune ahaka shima suna musayar ido da wannan ya dauke nashi se wannan ya soma, Can de fahad yameda hankalinshi kacokam kan system nashi, Faseelat ta rasa abinyi zaman yafara isarta seta jawo waya takira aisha, maman amira na dauka faseelat tace "anty I'm feeling hungry " Maman amira tace "ayya I don't think zaki samu abinci amma ki bude fridge na hanyar dining ki samu ko snack ne da drink kici " faseelat tace "ayya anty ni abinci nikeso fa " Maman amira tace "no be problem kishiga kitchen ki dafa abunda kikeso kafin na dawo " Faseelat tace "OK I'm waiting " Ta kashe kiran ta tashi tsaye ta ajiye Jakarta takama hanyar kitchen fahad yabi bayanta da kallo hijab din jikinta roba ce ta dan fito mata da shape kadan, tana shiga kitchen tabude freezer wow ga freez chicken nan ga fish, liver and kidney ga chicken breast nan ma na company " Ta danyi tsaye tana tunanin mi zatayi, can zuwa tace "le me do yam porridge and toastedchicken " Ta fiddo kaza da sauri da ice fish ta wanke tasa kasu a oven on law heat don Ice din dake jikinsu tayi melting, Ta fiddo kayan miya tai blending tadora tukunya a gas tafara soya su, Ta fiddo kazar da fish din har sunfara zafi ta ajiye tai grettin tarugu da albasa tazo tai hadin kazar ta shafa mata ta kai fridge don tayi marinated ta cigaba da aikinta for like 20 mnt ta fiddo ta ,ta saka a foil paper takara hada mata spice tasaka a oven, Ta koma ta cigaba da hada faten doyanta for like 30 mnt da shigarta kitchen yaji kamshi yana kawowa inda yake, 40 mnt dede ta gama komi ta dan zuba wanda zata ci a plate ta zuba nasu a hotter takai dining, Yana zaune yaga tafara zarya dining to kitchen yatashi ya dauki system dinshi ya haye sama, faseelat na fitowa bataganshi ba, Tasaki murmushi "kagama duk wani jiji dakanka zaka shigo hannu ne "tafada saboda karfin hali,yo karfin hali mana🤣 Ta zo ta zauna tana cin nata hankali kwance tana gamawa takira maman amira, tana dauka tace "anty har yanzu kusan 1hr fa kenan da zuwana " Maman amira tai dariya "sorry gamu kan hanya " Takashe kiran tana magana da amira "zakiga momy ko? " Amira ta daga kai tana murna, Faseelat na zaune amira ta shigo da gudu ta rungume faseelat, faseelat ta dauketa tana jindadi, aisha ta shigo tana faraa tareda cewa "sorry I keep you waiting " Faseelat tai dariya "bakomi anty " Ta cigaba da wasa da amira, Maman amira ta haura sama, ta samu fahad nata aikinshi tafada jikinshi tana fadin "washhh! " Tace "yaya I'm very tired "tana shige mai, Ya matsar da laptop din ya kara jawota sosai kan cinyarsa yana Shafa kanta "kinyi kyau sosai honey " Aisha tai Far da ido tace "thanks you my heart beat " Ya na mata kallon bukata yadora hannu kan boob's dinta yana matsawa yace "I want to have you ..." Ta katseshi "but not now yaya kaga fa inada bakuwa plss kabari na sallameta sannan " Yayi murmushi yace "who is she to you " Tace "just a friend " Yace "good" Ta tashi tsaye "let me attend her karta ga na dade " Kallo kawai yabita dashi har tafita, tana fita yasa hannu ya na shafar sajenshi tareda furta "ahmmmmm" aisha na fita ta hangi warmers akan dining tayi gun ta bude tace "wow so delicious "

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});