Chapter 12
Chapter 12
tace "duniya inda ranka kasha kallo yaran yanzu da zamananci ake haifarsu jibi yadda tai wani style "har cikin ran faseelat taji tanason amira, faseelat ta tura "wow maman amira kibani amira mana inasonta sosai " Aisha tace "hmm faseelat da se me wannan diyar ya daureki, zande baki aro " Faseelat ta tura dariya "nide wlh inasonta kunyi kyau sosai, amma duk da haka kingirme ni sunana faseelat b maaruf shekaru na 21 " Ta tura hoton ta, Ta tashi tafara zuba miyar da take soyawa a cooler dan tuni ta sauketa har ma tafara kamu, tana juyewa ta bude wayar, Ga reply din maman amira "faseelat kina da kyau sosai inama ni ce ke danaji dadi Kindace a komi ko a suna " Faseelat ta tura mata "Nagode sosai maman amira se anjima ko kuma ince Allah yamedoku lpya" Maman amira tace "amin mommyn amira " faseelat bata iya tura komi ba saboda kiran khalil da ya shigo, tai rejecting abun yabashi mamaki ko second baaiba wani kiran ya shigo faseelat ta fashe da dariya "kai da kace baka kira biyu yanaga haka? " takara datse kiran khalil besan lokacinda yakara kiranta ba ta dauka ta yamutsa fuska tai shiru, Yace "haba faseelat mi yayi zafi da zaki rika rejecting kira na?" faseelat ta murguda baki "bakace bakayin missed call biyu ba? shine na ke gwadawa, ashe abun naka bame daurewa bane "tai dariyar rainin hankali. Yayi shiru "ba da wata manufa nai wannan maganar ba faseelat ,baki fahimceni bane" Faseelat tace "na fahimta mana " Yace "to kiyi hakuri in missed call din ne kikeso kinsamu shikenan? " Tace "bansaniba" Yace "to Allah yabaki hakuri se anjima" Ya kashe kiran kiran ta ma yayi ya fadamata abun farinciki amma tasako wannan batun. maman amira kau itama sauka tai tunda tagama rabawa duniya cewar zasuje Cyprus dukda ba zuwanta waje na farko bane, A sannu lokaci ke tafiya abubuwa masu dadi da marar dadi na faruwa har anyi wata daya dasaka baikon su khalil gaba daya yangidansu faseelat bawanda be saba da shiba dukda de bai cika sakin fuska can-can ba, Faseelat kau gyara takesha daga sama har kasa, to da anyi na banza ma bare yanzu me dalili, Lefe Nata haduwa har ansiyi akwatuna anata zuba duk abinda ya samu akwati 6 ne setin hello Queen, Hjy bata nuna komi dan itama burinta ta fita kunya dan tana daga cikin masu zuwa ganin lefe gidaje inbe yiba aita surutu. Bangaren soyayyar khalil da faseelat kau abunde ba cigaba firarsu a waya bata wuce 2mnt saboda besan firar da zasuyi ba, be iya tsara mace ba sam, Inkuwa zuwa yayi to befi yayi 20mnt ba kusan rabin lokacin duk kan kallonta yake tafiya. Yau ya kirata zezo danhaka tafito tana hadamasa abinda zeci dan ummi ce ta koya mata yi masa girki da drinks in zezo. [7/12, 10:59 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ *~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~* *~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~* 1⃣3⃣ *Dedicated to ALL RAGGON MIJI FANS* Kuma hakan bakaramin dadi yakemasa ba dan sakin jiki yake yaci abincin sa wanda hakan bakaramin mamaki yake bawa faseelat ba, Gaba daya ummi tayi tayi faseelat tabar shiga kicin saboda gyaran jiki da ake mata, faseelat taki ita bazata iya kwanciya ba mahaifiyarta kuma na aiki, Dole ummi ta siyo gas cylinder yanzu dashi faseelat ke girki, saboda gyaran da faseelat ke samu har wani damshi damshi da maiko fatar keyi,gashi ta kara haske yanzu kam faseelat kamar fitila ce . Gas din tadora shaf shaf tai masa alkubus da stew, tun jiya da daddare ta bada ishak ya siyo mata banana, garin Katsina garin manoma zeyi wuya ka nemi wani naui daga fruit ka rasa ko da wane lokaci gasunan bakin titi suna wali, Banana milkshake take so ta masa, shaf shaf ta Gama ta zuba a jug tai arranging abincin a dakin ummi dan yan zu har cikin dakin ummi suke fira. Da yake khalil yafi zuwa da safe yau ma duk da be fadamata ba tasan bewuce yazo karfe 11 ko 12 ba. Tana fitowa wanka ta zauna bakin madubi tana kallon kanta, kumatunta ta dan latsa tasaki murmushi, "wlh ni me kyau ce dubi yadda na kara haduwa " Tace "bari de natsaya na tsantsara kwalliya saboda gudun raini kullum yana gani na ba makeup aise ya rainani " Ta zauna ta tsantsara kwalliya uban ubansu ta saka doguwar riga baka ganin doguwar rigar dankwalinta na da girma se bata saka hijab ba, ta yafa gyalen rigar, ta tsaya gaban madubi ta jujjuya . Tana cikin juyawa ummi ta shigo dakin tana ganin abinda take, se tai dariya tace "to gashi can yazo seki fita karyaita jiranki" faseelat ta dauko turare ta kara feffesawa sannan tafita zuwa dakin ummi. Tunda ta tunkaro dakin kamshi ya sanarwa khalil faseelat na gab da shigowa dan haka ya kurawa kofar ido, tana tafiyarta normal amma shi awurinshi kwarkwasa take, har ta zauna kan kujera. Ta sadda kai sannan ta dagoshi a hankali ta Kalle shi, duk lokacin da yake mata irin wannnan kallon bakaramin haushi yake bata ba, ta dauke ta ja gyalen sama sama ya rufe mata rabin fuska, Cikin sanyayyar muryarta tace "sannu da zuwa " yayi firgigit tareda gyara zama, kusan 2mnt sannan yace "na sameki lpya?" Ta yamutsa fuska "lpya lau " Yace "ya hidimomi " Tace "suna wurinku " "mu suwa " Tace "ku manya " yayi dariya "to yayi " Shiru na wani lokaci, sannan faseelat tace "ga abinci nan bismillah" Tai zauniyyarta dama ba ita keyin serving dinshiba, yadanyi danne dannen waya sannan ya zuba, milk shake din a copy tunda yakafa seda ya shanye yaajiye, ya jawo kular abincin alkubus goma ne a kular saboda shikadai taiwa, ya zuba guda biyar ringis ya zuba miya gefe, Cas...cas..cas karar cokali ne kawai ke tashi, faseelat kau dukewa tai tana charting da wayarta, ya cinye biyar dinnan tas, ya sake juye biyar din, suma tass ya cinye ya kara tsiyaya madarar a cup ya shanye sannan yabuga uwar gyatsar sa wadda tasa faseelat dagowa ta Kalli kulolin gabanshi kular alkubus bude take alamun bakomi ciki, ta kalli jug din taga yafi half, ta daure fuska. Shiko ba ruwanshi handkerchief ya fiddo daga aljihu ya goge bakinshi, tare da furta "alhamdulillah, gaskiya girkin yau yafi karfinki nasan bake kikayiba ummi tayi " Tace "ihhhhm" ta yatsina hanci sama tana mai kallon wawa. Ya jawo wayar shi ya lallatsa bayan minti biyar ya medata aljihu ya kalleta "ni zanwuce se na sake waiwayo "ya ajiye mata bandir din 100 guda daya. Tace "to yayi " ya mike yayi hanyar fita yanata mata kallon bankwana, har yakai kofa yaji tace "Allah yakiyaye" ya waigo yayi murmushi wanda yasa bakinsa kara fadi ya juya yafita, faseelat tace "kam wlh daace bakinka haka yake da ko kasuwa aka kaika bazaka siyuba. yana fita ummi ta shigo dakin, tana kallon faseelat, faseelat ta mike tsaye, zata fita ummi tace "wai duk
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183