Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 46

Chapter 46

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,189 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

a zuciya ta, na miki biyayya ne kawai dan Allah ummi abar maganar khalil dan Allah "ta hade hannu Ummi tai kasake tana kallon faseelat can zuwa tace "Allah yasa haka shine mafi alheri " faseelat tace "ummi karki fadawa abba dan Allah "ta langwabe kai Ummi tace "naji,kitashi kije kici abinci ki saki ranki kuma, sede ina rokon ki da ki kara rike darajarki faseelat karki bawa kowa kanki se mijinki Dan Allah " faseelat tace "Tom "tana daga kai ta tashi akunya ce tabar dakin, Ummi ta girgiza kai ita kadai ta daga kai ta kalli sama tace "Allah ka temakeni ka tsaremin diyata " Faseelat nashiga daki takira fahad yana ganin kiran yaki dagawa yanzu so yake ya cire ta daga zuciyar shi kawai Saboda bazeiya aurenta ba, shawarar da yabawa kanshi kenan, Tana ganin be dauka ba hawaye suka kara zubo mata tace "nasani nasan haka zakamin" Khalil ko yakasa fita school hjya taita magana sannan ya tashi ya fita , Be koyi nisa ba ya juyo don ya manta wayarshi,ya shigo cikin gidan bako sallama ya shiga ya dauko wayar jin abinda hjya kecewa ne yasa shi dakatawa Hjya na tunanin ya tafi ta dauko waya ta kira rakiya, rakiya ta dauka suka gaisa, Hjy tace "rakiya khalil de ya saki matarshi " Rakiya tace "to barka kunfita lpya " Hjy tace "to inaso kije malan ya karya asirin nan tunda ansamu ta fita dan aure nakeso na mishi kwanan nan" rakiya tace "yanzu ko zan shirya in tafi amma ki tanadar min kudi na " Hjy tace "bakomi kudi ba matsala bane" Rakiya tace "se nazo tow "ta kashe wayar, Hjya tace "to ba gashi ba salamun salamun anrabasu" Khalil jiyayi kamar ze zube awurin, irin kamar an cire mishi duk kuzarin jikinshi, yasamu dakyar yaja kafa ya fita yana fita ya koma gefen gidansu da baranda jiki ya zauna ya duke yana kuka, all this while asiri na tare dashi be saniba, the sad news ma uwarshi ce tasa amishi, wannan wace irin rayuwa ce, duk raini da wulakanci da yasha awurin faseelat ashe mamanshi ce sila, se yanzu yake hango wasu abubuwa da yakasa tunanin su a baya, gaskiya ya cutar da faseelat wata takwas ba saduwa, ya kara fashewa da kuka, shikenan burinta ya cika ya rabu daita, an rabashi da masoyiyarshi wacce yake mutuwar so, meyasa ma be rabu daita ba tun can baya ba?base yanzu da takara shiga ranshi ba, se ya tuna wata magana da alhaji ya taba yi mashi gab aurenshi yace "khalil mahaifiyar ku nada tarin matsaloli ta cika son kanta da yawa batada tunani ko kadan kuma zata iyayin komi a rayuwa inde zataci wa gurinta, ina nufin komi "ya kada kai alhaji be karya ba hjya batada tunani ko kadan ,shikadai yaketa maganganun zuci yana kuka maras sauti, Wasa -wasa har laasar yana wurin yakasa tashi gabadaya kamar an cire masa lakka ga wani ciwon kai da ya tasomishi, ba azahar bare laasar yana zaune shikadai, Ana haka yaji karar mashin be juyo da wuri ba yana juyawa yaga mace ta shiga gidan su, cikin karfin hali ya tashi yabi bayanta, Yayi tsaye bakin kofa yana saurarensu, Cikin tashin hankali da jimami rakiya tace "hjya naje wurin malam bansame shi ba nafito wani ke fadamin wai ya rasu wata daya da yawuce" Hjya ta mike tana raba ido ta dora hannu kan bakinta rakiya tace "bawani abu hjya ki kwantar da hankalinki ai akwai Islamic chemist seki nema mishi ilajis sihir" Hjya ranta ya baci ido rufe ta cakumo rakiya tana fadin "nide wlh kin cuceni inama bantaba saninki a rayuwa ta ba, kinsani nayiwa dana asiri many times inaganin damuwarshi amma na share Allah yaisa tsakani na dake duk ta dalilin muguwar shawararki na rasa mijina na tabbatar ranar nan yaji komi muke cewa ya hadiyi zuciya ya mutu ke ko ga mijinki da yaranki can gida hankali kwance ......." Khalil jiyayi kamar an zare mishi rai wani zafi ya ratsa zuciyarshi ya fadi kasa, jin kurummmm kawai sukayi hjya na zare ido ta saki rakiya tayo waje, rakiyar ma tabiyo bayanta suna fitowa sega khalil kwance Kasa jini na fita daga kanshi saboda faduwar da yayi, Hjya jiki na rawa ta kwala kara "innalillahi wainna ilaihi rajiun nashiga ukku ni saratu "ta dora hannu biyu saman kai. hmm mata kenan baku tashi kiran Allah se masifa ta taso, Allah yasa khalil yana raye ,team khalil atanaji makara da likkafani 😂🏃🏽‍♀🏃🏽‍♀🏃🏽‍♀🏃🏽‍♀🏃🏽‍♀🏃🏽‍♀ . [7/12, 11:01 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* 3⃣9⃣ Dasauri taisa gunshi ta tallaboshi tana kuka "khalil dan Allah katashi karka tafi kabarni " Rakiya hankali tashe tai waje ta taro me napep da temakonsu akasashi ciki suka tafi asibity, rakiya naganin Sun wuce tai gida hankali tashe don ita aganinta temakon hjya tayi, Sun isa hospital aka wuce dashi emergency room ana bashi temakon gaggawa, Hjya na waje nata kuka ta kira kanin babanshi tafada mishi nan take ya taho hospital din, takira siyama tafada mata, kafin kace me sega siyama cikin asibitin hankali tashe tana ta kuka suka rungume juna da hjya sukai tayi, Lokacin da kanin mahaifinshi yazo shine yayi ta basu hakuri sannan suka dena kwarar bakin yin kuka amma basuiya tsayar da hawayen su ba, Acikin theater room ko khalil be farfadoba, jin zuciyarshi na harbawa dasauri alamun da ranshi sukai masa wasu allurori tareda yi mishi dinki a inda kan shi ya bugu sannnan aka fito dashi aka wuce dashi bedrest, Tunda aka fito dashi hjya takara shiga tashin hankali domin kwance kawai yake ba mara barsa da gawa, Tsoro ya shigeta sosai ta tashi tai waje tai alwala ta dawo dakin tafara kawo nafilfili tana rokon Allah ya tashi kafadun danta. Da isha'i baba babba yazo gidan su faseelat gashi ga ummi ga abba aka kira faseelat, faseelat gabanta faduwa kawai yake tazo ta zauna, Baba babba yana harararta don duk amfada mishi abinda akai yace "faseelat abinda kika zabawa kanki kenan? Ki kaso aurenki ki dawo gida ko? Wai kece ke gayyato maza gidanki? " Faseelat tana girgiza kai tace "dan Allah kuyi hakuri wlh bazan sake ba "tana zubda hawaye. Baba babba yace "to ai shikenan tunda ya sake ki kuma yayi dede wannan hukuncin da ya miki, amma kisani ranar da ya dawo yace ya medaki ranar zaki koma kinajina? " Ta daga kai tana share hawaye yace "tashi kibawa mutane wuri mutuniyar banza kawai " Ta tashi dasauri tana tuntube tabar dakin tana isa dakinta tafasa kuka ta jawo wayar ta takara kiran fahad wayar nata ringing har ta tsinke be daukaba ,ta cigaba da kuka ita yanzu duk tashin hankalinta be wuce rabuwa da fahad ba. Wasa wasa har seda akai 2 days sannan khalil ya farka idanunshi suka sauka kan hjya dake zaune tana ta lazimi, tana ganin ya Bude ido ta matso tafara hawaye ya juyar da kai don ba yason ko ganinta ta riko mishi hannu cikin nadama take cewa "khalil dan Allah kamin hakuri ka yafemin na zalunceka, wlh rakiya ce ta cuceni dan Allah kayi hakuri nayi hakanne don kada na rasa ka " Yana ji tana magana be juyo

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});