Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 4

Chapter 4

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,170 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

in mazgeki, dan kinsamu ze temakamiki ma wa yataba cewa yanasonki? Dankawai ze rufa miki asiri? To barikiji wlh inkinga baayi aurennan ba to abbanku ya binciko wani mummunan hali atare dashi ne ko in Allah ya kaddara Ke ba matarshi bace amma ina tabbatarmiki se anyi bikinnan " Faseelat ta dora hannu akai "nashiga ukkuna ummi dan Allah ki temakamin " Ummi tace "temakon da zanmiki knan in aurar dake " Faseelat tafasa kara tana kuka sosai ummi ko tatashi tabata wuri tace "ai seki tayi " "wayyo Allah na ni wlh bansonshi " Hardasu majina saboda kuka sallamar abbansu ne yasa ta gudu wurinshi ta rungume "abba dan Allah banisonshi karku auraminshi " cikin mamaki yace "share hawayenki diyata " Tasa hannu ta goge still wasu na biyowa yace "bawanda ze miki auren dole kinaji ki wuce kije ki kwanta " Faseelat ta wuce sundum sundum ummi tafito daga kitchen "amma de alhaji kasan bazanji kunya nai magana biyu ba nariga na amsa musu yanzu mi kakeso nacema uwarsa ince bata sonshi? " Abba cikin sanyin murya yace "haba asiya kibi komi sannu mana, wai ma duka Nawa faseelat din take ne? Duka fa yanzu shaekararta biyu da graduate, kibari komi asannu akebinshi ai yau suka fara haduwa may be su dedeta zuwa gaba" Faseelat dake labe tace "wlh aa banisonshi bazan so sa ba harabada "sede bawanda yajita dayake ta Shiga daki Ummi tace "hmmmm" Tashige kitchen Shiko abba ya shige daki yana girgiza kai, yarasa daliin ummi da ta kagara ta aurar da faseelat. faseelat kan gado ta mike tanata sharar kwalla har bacci ya kwasheta. shi ko malan mudi da farin ciki ya isa gida, Bayan ya shigar da babur dinshi yawuce dasauri dakin Hjyarsu Hjyar na tsefe gashinta da rabi yafara zama furfura ya shiga, Hjy saratu ta dago tana kallon fuskar shi tagane yana cikin farin ciki, Ya zauna tare da cewa "Hjy kiniya zabe wlh tayi komi yayi dede, gata da kyau ga iya wanka " Hjyar tai dariya" marar kunya kawai, aibaka isa aure ba " Yayi shiru yana dariya "toya ita faseelat yanayinta ta amince? " yace "eh Hjy " "to yaushe Zaka koma? Kukara ganawa, kafin atura su kawu " yace "gobennan Hjy " Hjy tace "hmmmm Allah ya kaimu, sede dan Allah ka natsu kuma ka rika yimata kyautuka saboda takara sonka sannan kuma ka san maganar da zakurika yi " Yace "to " Yakagara gobe tayi *nace da akwai matsala kufa? 🤣* [7/12, 10:58 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ Writing by *MAMAN MAMY* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ *~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~* *~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~* 5⃣ *Dedicated to SIS ZULAIHAT RANO* Ya kagara gobe tayi ko yakara ganin kyakkyawar fuskarta. Wasa -wasa har dare faseelat taki tafito waje, ummi de ta share ta su abulkhair suna ta tambayarta sede ummi tace bacci take , Har abba ya dawo gida bayan ishai ummi da abba suna daki suna fira while ishak abul da Mubarak na tasu firar, dan auta ya kasa hakura da rashin ganin ta ya leka dakinta tayi rubda ciki amma ba bacci take ba, abin duniya ne kawai ya sha mata kai, ganin idonta rufe yasa yaja mata kofar, Dakin abba ya shiga ya samu ummi ya zauna gefenta "ummi kode ya faseelat bata lpy? Naga tundazu da rana bata fito ba yanzu naje dakinta na ganta kwance har yanzu " Ummi tace "to bana ce maka bacci take ba? Ka tashi kaba mutane wuri " Yace "to ummi kode a tado ta ni wlh gidan ba dadi da babu ita " Ummi tace "kai kasani ai " Abba yace "wai tun dazu bata fito ba? Kuma kika kyaleta haba Hjy kinsan fa ulcer na iya kamata " "to ya kake so na mata? Ko so Kake naje na rarraso ta tunda na mata laifi " Abba yace "yaro dan rarrashi ne in kika lallabata se ki shawo kanta amma bata haka ba, kinsan faseelat na da saukin kai ai " "Alhaji kabarta kawai in yunwa ta kusa kasheta zata fito, nifa duk abinda nakeyi saboda ita ne yarinyar nanfa da kake gani kusan kullum se tayi mafarki, taya kake tunanin hankalina ze kwanta tana zaune gidannan gwara ai mata auren tun kan ai abun kunya " Abba yayi shiru yana nazari,yace"eh ki de bita a sannu, wa ma ta gado inbake ba da jarabar tsiya in baayi miki 3 rounds ba baki koshi "ya ida yana dariya Tace "eh naji din ai kai ma shine da har kake iya yin ukkun " Suka sa dariya Mubarak fa yadade da barin wurin tunda aka korashi. Ummi nata zuba ido faseelat zata fito cin abinci amma bata fito ba, se kuma tafara shiga damuwa. Itako faseelat muguwar yunwa takeji ga, zazzabi da ya rufeta kwance kawai take tanata tunanin yadda zatayi rayuwa da khalil. Can 12am samarin duk sunyi bacci ummi tafito daga dakin abba har zata wuce se kuma ta shiga dakin faseelat, Tana kwance rubda ciki still ummi ta matsa "ke bana hanaki kwanciya haka ba?" faseelat ta birkita ba tare da ta dago ba Ummi tace "wai dani faseelat zaki fushi ?dan kawai ina fadamiki gaskiya? Ya kikeso nayi ne? So kike nabarki na zuba miki ido? Bayan ga hanya Allah ya kawo, haba faseelat wlh kinbani mamaki da har zaki bijirewa magana ta shi dake namiji ya amince da umarnin mahaifiyarsa, amma ke kinkasa ". faseelat ta fashe da kuka tana sheshsheka ummi tace "aa kidena kuka faseelat bazan takura miki ba tunda bazaki iya aurenshiba shikenan gobennan zankira uwarshi in fadamata bakisonshi tunda burinki ki kunyatar dani, ni wlh daace kinada wanda kikeso da baabinda zesa na matsa miki amma keda bakida kowa ihhhhm? Dama ace ke lafiyayya ce amma kinada larura ki duba fa yanayinki faseelat, shikenan anfasa auren ki tashi kije kici abinci " Ummi ta juya zata fita faseelat na kuka ta kira sunanta "ummi "! Ummi ta waiwayo ta cigaba da cewa "Dan Allah ki hakuri baniso ranki ya baci karki fushi dani " "bazanyi fushi da keba faseelat sede ki sani zaki sani cikin zullumi da tunani dan wlh inde ban aurar dake ba banida kwanciyar hankali " Faseelat daga kwancen de take magana cikin rashin tunani tace "na yadda ummi zan aure shi inde zakiji dadi " Ummi tace "dako kinfaranta min rai dan inada tabbacin bazaki kuka ba in Allah yaso" faseelat tace "na amince ummi kuma kiyi hakuri da bata miki rai da nayi " ummi tace "bakomi Allah ya miki albarka ki tashi kici abinci karkijawa kanki ciwo" Faseelat tace "bazan iyaba ummi masassara nake tun dazu " ummi tace "subhanallahi "tana hawa kan gadon ta fara tattabata gabadaya jikinta rau yake har kafafunta, ummi tace "sannu kinji bari na kawo miki magani " Ta tashi ta fita wani kuka ne yazowa faseelat ita kanta tasan ta amsa ne kawai amma tasan haka zatai ta rayuwar hakuri harabada, tasa hannu ta share hawayenta yanzu de koba komi ta farantawa mahaifiyarta rai da

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});