Chapter 26
Chapter 26
kaina," Tunda yafara magana idanunta suka fara kawo ruwa takara fiddosu waje that make her extra beauty,hannunta na rawa ta dora shi saman bakinta tana cigaba da zaro ido, yana kallon yadda ta firgice lokaci daya ya janye glass din idonshi yace "come down, come down my friend, idan bazaki amince dani ba ki kashe aurenki ni wlh inasonki zan aureki nabaki duk wata kulawa da kikeso" Tai sauri ta mike tsaye shima ya tashi "ki tsaya faseelat mu fuskanci juna plss"gani tayi yana niyyar kawo hannu ya tabata ta kwasa aguje tana kuka, yabi bayanta da sauri, yana fitowa nurse ta tareshi tana cewa "doctor patient dinnan gata can tana bleeding " Cikin jin haushi yace "kije ki kula daita gani nan zuwa "ya diba aguje, ko da yafita harabar asibitin ba faseelat ba alamunta don tana fitowa tai saa wani me agwagwa da buje ya ajiye wata tai sauri ta shige, Cikin jin haushi ya kaiwa iska bugu sannan ya tallabo keya dayan hannun kuma ya rike kugu, yana jin ya tafka babbar asara da yabar faseelat ta kufce daga hannunshi, ya sauke hannunshi yana kara jan tsoki sannan ya juya ya tafi duba patient dinshi,. Faseelat ko a cikin adedeta se kuka take me napep din lokaci to lokaci yana kallonta ta mirror yana tunanin me kyakykyawa kamar ta takewa kuka har haka ,bata sanma yanayi ba dan gabadaya ta hargitse , Yana ajiyeta bakin kofar gida ta bude jikka ta zaro dubu daya ta mika mishi ta shige gida , yayi sakaf da dubu ahannu sanan ya girgiza kai tare da fadin "Allah ya kyauta" Tana shiga ta samu ta bude kofar falon ta burma ciki da shigarta ta wullar da jakar hannunta ta zare hijab din jikinta ta wurgar tai jifa da dankwalin kanta ta duke ta dora kanta akan hannun kujera tana kara volume din kukanta, wai mi ke shirin faruwa daita ne? itace akewa tayin zina? Dukwa yaja mata wannan inbasu ummi ba tace bata sonshi, abarta mana gashi abunda ake gudu na shirin faruwa, ta wage baki tace"Allah ya kiyayeni wlh bazan taba aikata haka ba acikin hankali na "tacigaba da kuka can zuwa tace "Allah yaisa na, Allah yaisana khalil Kana cuta ta ban yafe ba,nide ancuce ni wlh " Tai ta kuka seda tayi tagaji har bacci ya kwasheta, Tundazu khalil ke faman kiranta amma baa dauka besan dalili ba gashi duk hankalinshi a tashe yake tunda yaje makarantar, ganin har 12 tayi yasa ya nemi excuse ya tafi gida tunda yana tunsnin taje dawuri iwar haka de ta dawo, Yana zuwa yaga kofar gidan hangame ko rufeta batai ba yashiga da hanzari falonma bude ya kutsa kai ciki yana shiga ya bude ido duk tayi fillingin da kayanta sannan ita kuma tana bacci kanta kan hannun kushin, bawan Allah dasauri yaje wurinta ya zukunna yaga fa dagaske bacci take, baze iya daukar taba dan haka yajawo filon kujera ya aje ya dauko kanta Ahankali ya dora sama, yana ajiyeta ta saki ajiyar zuciya alamun tasha kuka, wani tausayinta ya kamashi duk atunaninshi ciwon ne, ya jawo Jakarta ya bude ya ciro wayarta ga missed call dinshi nan rututu ya aje ya caje jakar ba magani ko daya ya dago ya kalleta, ya tashi ya duba falon ba wata leda, se kanshi ya daure ko bata sawo maganin ba ko ba a rubuta mata magani ba, tambayoyi fal ranshi kuma beso ya tadata dole ya samu wuri a gefenta ya zauna yana mata fifita ganin tana ta zabga zufa. se 1 saura ta tashi firgigit ta mike zaune tana niyyar tashi ta gudu ya riketa, "sannu faseelat ya jikin? " Tadan dedeta kanta tace "dasauki" Yace "kinsha maganin kuwa?wai ina magungunan da aka baki inbaki siyo ba kiban takaddan na siyo miki," Ta fiddo ido waje tana neman karyar da zatayi bata samuba dan haka tace "ina shiga wurin likitan shine -shine wai yace yana sona, ni kuma sena gudo gida " Khalil yace "what? "yamike tsaye nan take jikinshi yafara makyarkyata yace "tashi muje asibitin ki nunamin daniskan " Ta harareshi tana fadin ba duk kaika ja ba cikin ranta, sannan tace "bazanje ba ni " Ya riko hannunta "ki tashi kikaini wurinshi please " Ta turo baki gaba "kayi hakuri ni baxanma gane shiba innaje, don banwani tsaya kallonshi ba " Yayi kwafa yace "Allah ya temakeshi wlh da se ya ci..... " Faseelat haushi ya kasheta aranta tace "kai burr ragon banza me zakaiya yi masa baya ga tusa "ya katseta ta hanyar matsowa wurinta yace "ki tashi mutafi prvt hospital " Tace "a, a na warke, kuma nagaji sosai yanzu "tana fadin wa zaije yakara kai kanshi halaka, Yace "to Allah shi sawwake ,me zakici a siyo miki? " Tace "bakomi nakoshi " ya tashi tsaye "bari na tafi na gaido hjya acan zanci abinci " Tace "Allah yakiyaye " Yace "amin kitashi ki watsa ruwa ko kindan kara warware wa " Tace "naji "tana juya kai takagara ya fita ya bata wuri, batare da yaji me tace ba yabar gidan. Yana fita ta jawo wayarta ta bude pic din fahad gwara ma ta ganshi ko taji dadi cewarta tana bude pic din tafara sakin murmushi, ita kanta batasan miyasa take wasting time dinta kan kallon fahad ba ,badon tagaji ba taaje ta tafi tayo wanka ta kabbara salla, bayan one month Haka faseelat ta cigaba da hakuri da khalil abun ma nashi kullum ja baya yakeyi dan dacan don suna sabon aure ne yanzu kullum kara rage nemanta yake sosai abun kewa faseelat dadi dan da yarika mata dandane gwara yabarta haka taita hakuri, yanzu faseelat baruwanta kudi take samu da ummi ta mata aike ake zuwa a siye kusan duk sati se ta mata aike itako ta saida ta amshe kudinta tai hidimarta ,don khalil abun nashi ya tabarbare, komi in yakare se yace se karshen wata madara wagga 1 big tin dole se tayi wata inko takare shikenan, bata ma tambayar shi kudi inzata biki ko suna da kudin hajarta take siya sede dan abinda yabata takara akai, Ko a shago ya dauko infection oho da ya dawo gida inba kirce kircen nan ba ba abinda yakeyi sosai abun ke bawa faseelat haushi da takaici, har zuwa yanzu bata taba nuna masa batajin dadin shiba, shi kuma yaki gane komi, wani lokaci ma ba romance ba komi yake attempting shigarta amma baya iyawa don da yaje bakin wurin ma yaji wet din gurin se yayi release, Soyayyar fahad sosai taiwa faseelat muguwar damka wadda bata san lokacin da hakan yafaru ba, yanzu haka pic din shine a wallpaper Nata da screen saver kuma bata damuba kowa ya gani ba,jiya tana cikin aiki maman amira takira faseelat, faseelat jikinta har rawa yake ta daga maman amira tafada mata sundawo, faseelat taita jindadi tace mata insha Allah zata zo ade ajiye mata tsarabarta, sosai maman amira taji dadi tace mata se tazo, yau faseelat shirin zuwa gidan maman amira kawai take don harta fadawa khalil zataje gidan kawarta kuma yabarta har yama bata kudin mashin, Shiri kawai take tasha uwar makeup tayi matukar haduwa, har zata fita ta ja ta tsaya tabude Jakarta ta fiddo
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183