Chapter 85
Chapter 85
da wata Kana bata desame kulawa da kakebani I can't take it "hawaye suka gangaro daga idonta makoshinta a bushe saboda zuciya, Fahad ya rumtse ido yanajin ba dadi it will hurt alot seeing your Husband with another girl showing her so much love, zuciyarshi tafara harbawa da karfi cikin dauriya ya fara sharemata hawaye yace "insha Allah that will not going to happened again, I'm so sorry my beloved wife " ta dora hanninta akan nashi da ke kan fuskarta ta danyi murmushi tace "I love you " Yayi karamin murmushi ya mata kiss a forehead, Faseelat sunata shan labari da amira taji door bell ta tashi taje ta bude, taga mace Krista sede da kayan aikinta ahannu daganinta likita ce, Faith tace "hi I'm doctor faith I'm here to check on Mr fahad wife " Faseelat tace "ok" tabata wuri tashigo Faith da ba bakuwa bace ta haye sama tana dialing no fahad, Fahad ya dauka tace "I'm here sir " Yace "OK come to the third room " Faith tana dubawa taisa kofar dakin tai knocking yace "come inside " Ta shigo ya sauka daga kan bed din, doctor tazo tana duba Aisha tai mata yan tambayoyi Aisha ta bata amsa, Faith ta fahimci damuwa ce tawa Aisha yawa tace "madam se kina cire damuwa aranki kina mantawa da abu komi girmanshi damuwa bazata sauya kome ba kuma ba itace zata maganin problem naki ba ki kula ur health is your everything " Aisha ta daga kai alamun taji. Faith ta girgiza kai ta dauko jotter ta rubuta drugs ta bawa fahad, Ta tashi tafita, Faseelat tana zaune kan dining din tana ta tunani faith tazo Tawuce ta daga mata hannu "good night madam"tafice fahad ya koma kan bed din ya zauna yana mata kallon tausayi yace "sannu heart beat bari naje na siyo miki drugs din " Aisha tace "OK take care " Ya tashi ya fita yana saukowa ya zagaya kan dining faseelat daketa tunani amira nata zuba ita kadai, ta dago ido ta kalli fahad, Ya karasa isa kusada ita ya duka ya mata kiss a cheek yace "I keep you waiting ko? Aisha ce ba lpya just eat ur food ni zanje nasiyo mata drugs " Faseelat tace "ayya sorry Allah yabata lpya " Yace "amin sena dawo "yana kallonta Tace "Allah ya dawomin da kai lpya" Yace"amin"ya sakar mata murmushi ya juya ya fita, Yana fita ta tashi dama abincin bewani burgeta ba ta kama hannun amira suka shiga dakin Aisha, tana kwance still, Faseelat tace "ashe bakijin dadi anty Allah yabaki lpya " Cikin tsawa Aisha tace "da Allah fitarmin a daki karki kuskura ki kara shigomin daki munafukar banza kuma ta Allah ba taki ba komin tsiyarki bakiisa ki ja dani ba donna miki fintinkau" Faseelat ta tabe baki tace "Allah yabaki hakuri " Ta juya still da hannun amira anata ta fita, Aisha taja tsoki tana jin zafi a zuciyarta da yadda zuciyarta ke raya mata zatai da ta kasheta ta huta, Faseelat ko abin be dameta ba wanda ya dakeka dan yafadama irin wannan ai bakomai bane, suna shiga daki tayowa amira wanka suka fito amira tace tana da assignment ta dauko faseelat na nuna mata tawuce toilet seda ta gasa jikinta sosai da sosai sannan tai wanka tafito tasaka sleeping dress dinta ta feshe jikinta da perfumes bayan tayi wankan humra tazo suka cigaba da karatu da amira, Bayan fahad ya dawo shi da kanshi ya hadowa Aisha tea tasha yabata magani yamata kiss sannan ya mata seda safe ya fita, Yana tura dakin faseelat kamshin yan agadez😃me tada shaawa ya bugi hancinshi ya lumshe ido ya ida shiga cikin dakin daga faseelat har amira sunyi bacci ga littafi da school bag din amira gefe, yayi murmushi yaje ya dauki amira ya kaita dakinta ya dawo, ya shiga yayi wanka ya fito yayi shafe shafenshi ya saka boxer dinshi ya kashe haske ya haye gadon yajawo faseelat ya rungume, Suka fara bacci Aisha ma tasamu bacci, can cikin dare jarabar fahad ta motsa faseelat na bacci taji bakinshi acikin nata ta bude ido tana kallonshi ta cikin duhu yadda yaketa kissing dinta yana kara matsa breast dinta, ta meda ido ta lumshe wato duk jarabarta akwai wanda ya shanyeta, da tayi shiru kamar tana bacci fahad da yarika mata wasa mewuyar fadi dandanan ta haukace tana kaimishi kisss takoina tana yamutsarshi itama, she was thinking yanzu bazeyi zafi ba amma yadda fahad ke abun ba tausayi a zauce, dole seda ta rika kukan neman temako shi kuma yana ihun dadi , Kukanta ne ya tada Aisha daga bacci ta tashi zaune tana saurarensu shi yanafadin "honey dadinki yayi yawa zaki kasheni ke ta dabance I love you nabaki komi nawa........ " itakuma faseelat na kuka tana kiran "ummi kizo mutuwa zanyi kasheni zaiyi, Dan Allah hero kabari zafi....... " Aisha ta hade kai da gwiwa ta saki kuka me cin rai " Fahad seda yawuce 40mnt sannan yayi releasing ya kankameta yana sa mata albarka ,itako tana ta kuka don zafin da takeji yayi yawa, dakyar ya rarrashi kayanshi ya dauketa suka tafi toilet ya gasa ta sosai sukayi wanka ya daukota suka dawo suka kwanta, Suna rungume da juna Se ajiyar zuciya takeyi ,yace "honey I'm sorry yakusa dena zafin I'm sure gobe idannayi bazaki ji zafi ba " Ta harareshi tace"se ka gama min illa karika cewa sorry bayan baka bina Ahankali se kaita abu kamar zaka cinyeni duka " Yayi dariya yakai hannu kan kugunta yana shafawa yace"naji bazan kara yi kamar zan cinye kiba, amma sede ki rage dadi don inde kina haka ba abinda zaa fasa" ta turo baki takara shigewa jikinshi sosai don tanajin dadin hakan ,dede kunenta yace "ummi kizo plsss ze kasheni mutuwa zany..." ta rufe mai baki da hannu tana dariya, firar masoya suka cigaba da yi sunata dariyarsu bayan wani lokaci bacci ya daukesu, Aisha ma ta dade tana kuka gaff asuba bacci ya dauketa, Kiran farko na asuba ya tada faseelat dukda ba gaf suke da masallacin ba amma anaji, ta bude ido ta janye jikinta a hankali ta sauka ta shiga toilet tayo alwala tafito, Har lokacin fahad na bacci seda ta shimfida carpet tasa hijab sannan taje tafara masa waiwayi a kafa, can cikin bacci yaji hakan ya bude ido ya zubasu kanta, Ta sakar mai murmushi tace "assalatu khairun minan nawm" Yana murmushi ya dafe kai ya kalleta yace "akwai sauran time fa, inada alarm ze tayar dani " faseelat tace "harfa anyi kiran salla na farko gashi kuma masallaci zakaje " Ya langabe kai yace "fisabilillahi cikin duhunnan masallaci zaki turani? ko tausayi na bakiji " Faseelat tai murmushi tace "Hero bawai bana tausayinka bane ladar fita masallacin nakema kwadayi bare ta asuba is special ,akwai wani hadisi da yayi magana akan sallar asubar wanda abu dawood da turmuzi suka ruwaito...... ﻭﻋﻦ ﺑُﺮَﻳﺪَﺓَ ﻋﻦ ﺍﻟﻨَّﺒِﻲِّ ﷺ ﻗَﺎﻝَ : « ﺑﺸِّﺮﻭﺍ ﺍﻟﻤَﺸَﺎﺋِﻴﻦَ ﻓﻲ ﺍﻟﻈُّﻠَﻢِ ﺇِﻟﻰ ﺍﻟﻤﺴَﺎﺟِﺪِ ﺑِﺎﻟﻨﻮﺭ ﺍﻟﺘَّﺎﻡِّ ﻳَﻮْﻡَ ﺍﻟﻘِﻴﺎﻣَﺔِ » ﺭﻭﺍﻩ ﺃﺑُﻮ ﺩﺍﻭﺩ ﻭﺍﻟﺘﺮﻣﺬﻱ _An Kar6o daga *Buraidah* Daga Annabi Yace: *“Kuyi Bushara GA Masu Tafiya Cikin Duhun Dare Zuwa Masallaci da Haske Cikakke Ranar Alqiyama”*._ "kuma kasan ranar alkiyama duhu
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183