Chapter 170
Chapter 170
ramlat sunata kuka yatura kofar yashiga, Kallo daya ya mata hankalinshi yatashi yanzu sunyi 2month besata a ido ba , Ya saki faseelat yakarasa bakin gadon datake kwance Mommy tafita daga dakin don ba karamin haushin fahad takeji ba,ta zubamai ido ne kawai, Aisha da idonta ke rumtse tanata sallallami ta bude ido , Fahad jikinshi ya dauki rawa hawaye na zubarmishi yace" aisha ta Aisha kece kika koma haka?" AISHA tana hawaye tace"kayafemin yaya mutuwa zanyi kayi hakuri da abunda na maka" Yanata kyarma ya rike hannunta yana hawaye yace"kidena fadar haka na dade da yafemiki ,kuma bazaki mutu ba Aisha idan kika mutu ya zanyi da rayuwa ta ,zaki samu sauki zamu cigaba da rayuwarmu kamar can baya " Ta girgiza kai tace"mutuwa zanyi yaya inaji ajikina mutuwa zanyi" Faseelat ta kara volume na kukanta tana matukar jin tausayin aisha, Fahad ma kuka yace"kidena fada inasonki aisha har yanzu ina sonki inason nakara rayuwa dake akaro na biyu" Tai murmushi tana kallonshi yace"I still love u aisha nayi nayi be ciru ba ,I truly love u and I will always will" ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ *~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~* *~We are bearer's of so golden pen🖊~* *~we write assidiously perceive no pain~.* *~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~* *~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~* 8⃣9⃣ *Dedicated to my daughter(anti Mamie)* writer of *naga ta kaina,ustaziyya ko yar duniya,and now namijin duniya* *ina makaranta namijin duniya karki yarda 200 ta hanaki bin buk din dan yanzu yake dadi wlh ga tarin darussa just kibiya 200 ta wannan number 0816 652 6167 ,idan ta bank ne zakiiya tuntubarta don samun account number dinta ,namijin duniya yayi wlh karki bari abaki labari,ina fans dina ku garzaya wurin diyata kusha nata basiran💃🏻* *akwai wani novel dinta guda daya daban fadi sunanshi ba her first novel duk wacce ta turomun sunan novel din zata samu damar karanta littafin namijin duniya kyauta, amma mutum ukku kacal keda wannan damar hurry up write the name and send it to my what's up number 07063721063,after kinturo zaki cigaba da samu for free ,senajiku, duk meson shalele yaso diyata anty mamie 😘* Allah subhanahu wata'ala said :- kullu nafsin za'ikatul maut,wa nablukum bishsharri wal khairi fitna,wa ilaina tur'jaun. (Anbiya'i 35) Ankabut verse 57:-kullu nafsin za'ikatul maut,summa ilaina turja'un. "And certainly we shall test you with something of fear ,hunger,loss of wealth,lives,and fruits,but give glad tidings to the patients one's. Bakara 155 " who when afflicted with calamity say truly to Allah we belong and truly to him we shall return.156 Hawaye suka zubomata ta lumshe ido tabude tace "thanks nagode yaya da duk soyayyar da kanunamin" Ita kadai tasan pain datake going through, Ta dan juya kai ta kalli faseelat dake tsaye tana ta kuka tana share hawaye da gyale,tace"faseelat nagode da soyayyar da kika nunamin nida amira ,inafatan zaki mana takwara don nima mutuwa zanyi" Faseelat takara volume na kuka ta rufe fuska tanayi ,Aisha tai murmushin ciwo ta meda kallonta akan fahad ,tana ta kallonshi, Yanata hawaye hannun ta still anashi yace"I love you Aisha u r part of my life" Kallonshi take tayi bako kyaftawa,yanata hawaye , Lura yayi numfashinta ya dauke idanun basa motsi jikinta ya saki, Nan take jijiyoyin kanshi suka firfito yakara damke hannunta ya duke jikinshi na kyarma agabanshi daddy ya rasu now Aisha bayan amira,kuka kezo mishi yasamu ya hadeshi, Ya dago fuska ya juya yana kallon uwar yaya, tanata kuka da alamu batasan ta mutu ba, Ya tashi jikin na rawa ya tsayar da jinin dake shiga jikinta ya juyar daita sannan ya rufe mata ido ya nufi wurin faseelat daketa kuka ya kamo hannunta batare da yace komi ba , Ta kalleshi ta kalli Aisha da aka meda kanta yana kallon bango ,takara kallonshi tashin hankali karara fuskarta , Dakyar yasamu Yace "mutafi in medaki gida" Tace" ta mutu ko ?anty ta mutu" Tai luuuu zata fadi ya tarbeta sede har ta suma ya ida zauniya kasa yasaki kukan dayake dannewa faseelat na jikinshi a sume , Jin kukan yayi yawa mommy ta shigo dakin ta ganshi rikeda faseelat yanata kuka, Ta kalli gadon Aisha ta kuramai ido gabanta na faduwa taisa tana juyota taga babu rai jikinta ,hawaye masu zafi suka kara wanke mata fuska ,acikin ranta tace "ka kashemun diya son" Ta zauna ta Dora Aisha jikinta tana kuka shikenan tayi bankwana daita shikenan ta tafi bazata kara dawowa ba, Kukan Su momy yasa Su ramlat shigowa itada Su anty salma suka samu Aisha ta mutu dakin yakacame da kuka , Asibitin dake very silent takacame da sautin kuka nurses biyu suka shigo suka ga abinda ke faruwa sune suka kawo gado suka dora faseelat dake lifeless suka tafi ceto rayuwarta fahad ko nanan zaune yakasa tashi se kukan dayake kamar mace, Mommy kam zuciyarta ciwo take sosai , Anty salma ce ta dauki Aisha datakoma sakwaf bayan sun rufeta suka fita daita ,dukkansu suka Mara mata baya basujira likitoci ba suka tafi abinsu , Faseelat kam suma tayi bayan sun samu ta farfado tanata kuka jinin ta ya hau sosai sukasa mata drip da allurai ciki dandanan bacci ya kwasheta , Fahad seda yakara shan kuka sannan yatashi yanjin jiri beko leka faseelat ba ya tafi gidan mommy akan hanya yakira wani yaronshi akawo likkafani ,sannan yakira sabeer , Sabeer na kitchen gimbiya fatouma tasashi aiki kiran fahad yashigo ya dauka yanata goge zufa yace"dude what's going on?". Sheshshekan kukan fahad ta katseshi ,hankalinshi ya tashi yace"meya sameka aboki?" Fahad na hawaye yace"I loss my Aisha ,Aisha ta tamutu " Sabeer yace "innalillahi wainna ilaihi rajiun!!!!" Akidime saboda yaji mutuwar, Murya sanyaye yace "kayi hakuri fahad Allah na jarabtar imanin ka yaga yadda zakayi kayi hakuri Allah yajikanta yakara maka hakuri na tausaya maka" Fahad yace"thanks agidan mommy zaai janaiza " Sabeer yace"I'm on my way yanzu"yakashe wayar yafita dasauri, Fahad naisa dangin mommy sun cika gida angama hada ruwan wankanta yaje wurin mommy yace "mommy kubarni nai mata wanka kubari nai mata sutura plssss"yanata hawaye Mommy tace"to kai zaka mata ,but plss kadena kukannan" Yadaga kai ,yashiga dakinda Aisha take shiya mata wanka yanata hawaye aka kawo likkafani yasa mata yayi zaune wurin yanata kallon gawar, Dandanan labarin mutuwar Aisha yabazu acikin garin dangin babanta dangin mommy Su Umma D's,bayan mutane suntaru aka kaita makwancinta , Kamar na amira kowa yatafi seshi da sabeer da yake taya amininshi hawaye , Yana zukunne yanata mata addua ganin de baze bar wurin ba yasa sabeer yadago shi suka nufi mota yanata waigen kabarin nata, Jiri keta dibarshi dakaganshi kasan yana bukatar temako hakan yasa sabeer wucewa dashi asibity ,suna isa sabeer yace"plsss friend kayi hakuri kadauki kaddara karka bari wannan abun yayi affecting lpyarka ,I know kaga jarabawar mutuwa ,rashin daddy ,rashin amira and now Aisha amma duk da haka kayi hakuri yanzu zamushiga doctor ya dubaka " Fahad dake dafe da zuciya yace"before that inason ganin faseelat bata lpy ta suma kuma she's alone" Sabeer ya zaro ido jin wata kuma ya meda damuwar yace"don't worry zata samu lpy " Fahad ya daga kai suka fita sabeer rike dashi suka
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183