Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 44

Chapter 44

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,188 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ne ta damu ita tasan kowacece faseelat mugun tsoron zaman ta haka takeyi. Ya samu ya rarrasheta ta fito tai daki don tayi salla, Faseelat na shiga daki ta haye gado tai ta rusar kuka ita kadai, se yanzu ne takejin ciwon abinda tayi dama bata biyewa son zuciyarta ba, har tagaji ta kwanta tana meda numfashi bacci ya dauketa, Kusan karfe 8:15pm wayarta tafara vibrate ta sa hannu ta jawo ta daga brezia dan duk abinda ake bata yarda Iphone8s dinta tabar jikinta ba, tana dubawa taga ansa handsome, bata dauka ba ta ajiye ta, Be hakura ba yakara kira dan wannan ganin da yamata yakara afka shi cikin sonta da shaawarta be taba soyayya ba,shiyasa yakejin faseelat different aranshi . Wannan Karon ma bata dauka ba se gabanshi ya fadi he is scared tunda yake daita be taba kiranta fiyeda biyu ba nan hankslinshi ya dan tashi , Itama kamar ta dauka takeji sede tsoro ne fal aranta ga muryarta data dishe saboda ihun da tasha amma jinkiran take kamar me, After 3 mnt yakasa hakura ya kira ,kiss dinnan de datace se awaya yake so tamishi saboda yanzu yafi jindadi idan faseelat ce ta tadamishi da desire dinshi fiyeda yadda yakeji da aisha, Wannan Karon takasa hakura ta dauka tai shiru, jin andauka yayi murmushi yace "cutie yau se anjamin aji sannan zaa dau kirana? " Tai shiru batace komi ba yayi murmushi,"ko sena roka zaamin magana? " tai shiru batace komi ba yace "any way kimin kiss da kikamin alkawari saboda har kagara nayi dare yayi, u know what? Ina matukar jindadi idan muna tare, anya cutie zan'iya hakurin one month batare da kinzama tawa ba " Faseelat tafashe da kuka jin abinda yace tana tsoron ma kar yace baya sonta inyaji ita zawara ce, Da yana jingine da resting chair ne a harabar gidanshi besan lokacin da ya mike tsaye ba, Cikin jin ciwon kukanta a zuciya yace "cutie why are you crying did I said something wrong? " Ta cigaba da kuka, hankalinshi ya matukar tashi jin yadda muryarta ta zama donshi yasan muryar cutie dinshi sosai inba wahala ba ba yadda zaai takoma haka, ya dafe kai tare da fadin "oh my God, for God sake bazaki fadamin mike damunki ba? Kinaso kiga nima inayi ne ?kifadamin me yafaru ko hankalina ze kwanta" Taki magana sede ta rage volume din kukan yace "cutie it's me fa ur heartbeat kimin magana " Maganar da yayi takara tado mata kukan tai sauri ta kashe kiran ta cigaba da kuka, she's so scared ranar da zesan ta taba aure, don he's her life bazata iya rayuwa babu shi ba, Yana jin takashe kiran yayi tsaye yanabin screen din wayar da kallo, yana tambayar kanshi meke faruwa daita ne ko someone in there family ne ya mutu abun da mamaki sosai dazun yaganta normal yanzu kuma tana kuka, ya koma ya zauna besake kiranta ba saboda kukan it torching him ,yanata sake sake har kusan 15 minutes sannan ya shiga cikin gida , Faseelat tasha kuka tagaji tai shiru Allah ya temaketa she's offf bata salla, amma wani mugun fitsari takeji don mararta cike take taff, amma tsoro yahanata fita, Koda yan mazan gidan suka dawo ba wanda ya bukaci abinci suka shige suka kwanta kowa jikinshi sanyaye don suma sunyi mamakin abinda yayarsu tayi, Karfe 9 35 tai shahada tabude dakin tafita dasauri tayo fitsarin ta dawo takara garkame kofa, su ummi na dakin abba tanajin fitowarta amma ta kyaleta saboda abba da yayi ta mata nasiha, Duk yadda taso bacci kasawa tayi hakan yasa ta bude Data daga cikin messages din da suka shigo harda na aisha, ta shiga, tana karantawa "the jawara ya kk..... Lol mundawo fa yau dinnan baki missing dina ba kenan shiyasa koki neme ni, alright mundawo se Kinzo ganin diyarki " Faseelat ta yatsina fuska, saboda ba mood din dariya take ba, ta tura mata "welcome back anty I will surely coming anytime great meera for me" Suddenly se message din fahad ya shigo tayi mamaki mi yahanashi bacci har yanzu tasan de kamar yanzu Yana wurin matarshi tabude tafara karantawa "nakasa bacci baby tunaninki ya addabi ruhina naji tsoro jin muryarki a dazun, zakiiya fadamin matsalarki? I thought nidake yanzu bawani boye boye, don mun amince da juna, we have to share sorrow and happiness together, plss what is wrong with you? " Ta tabe baki hawaye na zubo mata aranta tana jin duk duniyar tama ta zafi , Yanzu kunyar kowa takeji especially her parents, Tafara tunani tunyanzu is better ta fadawa fahad ko mikenan in ya rabu daita shikenan hakan yafi saboda kullum kara sonshi take , Ta dade tana kallon wayar sannan ta tura mishi "I'm scared I don't want to lose u, I know you can leave me if I told you my problems" Akagare yake yana ganin amsar ta yace "don't think like that please I will not going to do that to you, faseelat kina ganin kanki kadan awajena, wlh u have big space in my heart honestly speaking I don't think I can let u go duk wuya just tell me I'm ur lover " Tace "hmmmm "tana tabe baki zuciyarta ta bata shawara tafada mishi kawai is better ya rabu daita yanzu ko bakin ciki yakasheta ta huta " Ta tura mishi "I'm widow ,will you marry me like that? " Ta tura mishi yana gani ya ji kanshi na mashi nauyi yana zaune ne kan bed su Aisha kau tuni tayi barci, ya bude ido yakara karanta wa yana tunanin ko shi ke be gani sosai ba, Still abu daya yake karantawa wata juwa juwwa yaji tana daukarshi ya rumtse ido ya bude ya girgiza kai ko yasamu ya dawo dede, wani irin kishi ne ya taso mishi, yanzu wani namiji yasan komi na faseelat dinshi, yayi squeezing dinta yanda yaso a lokacin da yaga dama, wani yaji yaji ya rika taso mai a makoshi, ya dafe wuyanshi. Faseelat taji shiru shiru ba reply nan zuciyarta tafara zafi, dama tasani ze rabu daita ne da yagano hakan, ta fashe da kuka tana fadin"karkamin haka fahad " Da kyar ya samu ya tura mata "why did you do this to me?" Yaji baze iya typing dinba ya kashe wayar gaba daya ya mike tsaye yafara sintiri cikin dakin, yana ta tunanin yaudararshi da faseelat tayi, duk yadda yake mabukaci duk dare se ankashe arna wannan daren kam ba shaawa ba labarinta, dukda be barci ba gabadaya daren, Tunaninshi kwata kwata ya kulle yanada kishi sosai bejin zeiya aurar kingin wani, kuma bangare daya na zuciyarshi bejin zeiya rabuwa da faseelat, Itama batai bacci ba ganin sakonshi ma yakara tabbatar mata da tunaninta ta tashi taita rusa kuka harse da abba yazo bakin window dinta yamata magana akan tai hakuri ta kwanta hakanan. Tunda asuba aisha ta farka tana mamakin rashin ganin fahad kwance da dalilin rashin yin sex din donko tana off se ya samarwa kanshi natsuwa yake barci, Ta tashi ta sauka daga gadon dasauri tayo waje daga saman bene ta hangoshi zaune ta sauko ta nufi wurinshi. [7/12, 11:01 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});