Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 36

Chapter 36

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,180 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Ta rufe tafito tana zama tace "faseelat har wahala kika bawa kanki? " Faseelat tace "a, a bawata wahala anty " Aisha tace "thank you yau zamuci ur delicious cooking gaskiya kin iya girki " Faseelat tai dariya tana cewa amira "my angel kitsonki yayi kyau, anty nima fa naiya kitso ni zanwa faseelat na salla " Aisha tai dariya "kinada kokari gaskiya Allah yakaimu, da inayin kitso da har ni zakiwa to sede bana kitso daddinta bayaso ya fison ganin gashi haka " faseelat tai murmushi ta dubi agogo to 2 ta mike tsaye "anty bari nayi salla nawuce " aisha tace OK, "ga toilet nan daga kofar fita kitchen, bari nakawo miki carpet " Faseelat ta juya ta tafi tayo alwala ta dawo tai salla suka dan yi labari ta tashi zata tafi maman amira tamata kyautar perfume, ganin zata tafi amira tafasa ihu wanda yasa fahad lekowa daga saman bene, Amira tana kuka tace "i want to follow you mommy "da maganarta da bata ida gogewa ba, ta rikewa faseelat hijab, Faseelat tana rarrashi aisha nayi faseelat har suka fita, fahad na Sama yana kallo su basuma san yanayi ba, suna fita ya saki murmushi, Faseelat tabar gidan sannan aisha ta dawo tanata wa amira wasa har ta samu tai shiru, sega fahad ya sauko tace "yaya muje muyi lunch I'm hungry " ya amshi amira yana fadin "my blood what do you want ?" Aisha tace "rabu daita ta cika rigima " Har kan kujera ya zaunar da amira ya zauna aisha tai sarving dinsu ta zauna tafara ci, spoon daya tayi ta rumtse ido tana fadin "yummy"tana juya kai, amira tuni take ta kai spoon baki tanacin abincin yana zaune yanata kallonsu, baya tunanin waccan insane girl din zatayi wani abun kirki, Can zuwa ya daure ya kai spoon baki, wani dadi ya ziyarci kwakwalwarshi ya rumtse ido, inda akabar aisha baya kenan ba ruwanta tana ma iyayin sati batai musu abinci ba sede suje waje suci ko yayi musu da kanshi, tun tana gida mommy ta shagwabar dasu komi se me aiki ce keyi baruwansu sede charting bacci da kallo, fahad yaji taste yakara dauko spoon yakai baki besan lokacin da yace "wow" idonshi rumtse, Aisha har ta dau spoon zata kai baki ta meda ta ajiye wani haushi da kishi suka taso mata, taja plate din gabanshi "girrrrr " Ta medoshi gabanta, Ya bude ido yana kallonta idanunta har sunyi ja tatashi tafara hada abincin cikin cooler har da wanda amira keci, Yana kallonta idonta tab da kishi yace "aisha plsss mana kibari muci abincinnan yamin dadi " Ta watsa mishi harara hawaye na neman fito mata tace "wlh baba tsoho zan kaiwa shi bawanda zeci abincin nan " Ta cigaba da juye abincin, yahade hannu wuri daya yana kallonta, ta gama juyewa ta rufe kular ta dauka, Amira tafasa kuka "daddy talk to mommy to bring my food back " aisha tawatsa mata harara tai waje, Yabita da ido ya girgiza kai, ya jawo amira yana tapping dinta yace "it's okay bari muje restaurant muci kinji? " amira ta cigaba da kuka, yana cikin rarrashinta aisha ta shigo tana ta hade fuska ta hau step din bene har takusa hayewa ya kira sunanta "Aisha! " ta juyo fuskarta da hawaye tana kallonshi...... [7/12, 11:00 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ ✍✍✍✍✍✍✍ *~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION~* ✍✍✍✍✍✍✍ *~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~* 3⃣2⃣ *Bismillahirrahmanirrahim* *dedicated to yan amana 🤣* Se yaji badadi ganin hawaye fuskarta yayi alamar tausayi da fuskarshi, bata jira shiba ta haye sama, yayi murmushin takaici ,bega wani laifinsa ba ita ta gayyato shi cin abincin honestly speaking abincin yayi dadi b4 yafara santi she's the one that begin, ya juya kan amira yace " angel muje mu rarrashi momy she's angry with us " Yaja amira suka haye sama, suka shiga dakinta aisha tahaye saman bed tana rusa kuka yanaganin abinda take ya dafe goshi, yaja hannun amira suka fita yakaita dakinshi yabata game ya fito ya koma gun aisha, Tana kwance tana shan kukanta yazo yazauna kan bed din yajawota jikinshi, ta cigaba da kuka don wani katon abu taji yatsaya mata a wuya, Yana rungume daita tana cigaba da kuka yace "ya Allah"yana rumtse ido dan jin kukanta yake har cikin zuciya, Magana yafara mata "aisha plss stop this crying, kukan ki na tabamin zuciya,nayi lefi kiyi hakuri plss, bansan zakiji zafi ba da bance abincin yayi dadi ba " Ta dago ido tana cigaba da kuka tace "i love you yaya bazan iya hakurin abinda kayi ba inajin ciwo a zuciya ta sosai " Ya fara share mata hawaye yana cewa "it's okay haka baze kara faruwa ba, nifa nakine ke daya sweety dan haka just wipe your tears and stop this crying " Ta dago ido tana kallonshi yace "plss mana ko kinaso nima nayi kukan? " Ta girgiza kai yace "toki hakuri my one and only " Yana kashe mata ido daya, batasan lokacin da murmushi ya kufcemata, yayi murmushi shima yace "that's my girl "ya kai mata kisss, ya riga yasan aisha akwai kishi amma tana da saurin hakuri, Yasamu ya rarrasheta sannan suka tafi Chinese restaurant cin abinci, Faseelat tana isa gida tai ta juyi itakadai tarasa ina zata saka kanta don dadi finally yau de taganshi , Ta zauna kan kujera ta jawo wayarta ta tura mishi "kayi kyau sosai " Ta ajiye wayar tai shiru tanajin haushin kanta yadda tai da ta ganshi. Ko da khalil ya dawo da daddare take ce masa maman amira nagaidashi kuma tabata turare, Yace "Allah sarki tanada kirki sosai gaskiya " Lokacin da fahad yaga message din faseelat dariya ma abun yabashi yana tunanin yadda yaganta a tsorace, se ya tura mata smiling face, tana gani ko seda taji dadi. Ana haka aka shiga watan azumi, tunda aka fara azumi shikenan khalil ko romance din ma yadena yi da yayi bude baki ze cigaba da jan cazbi daganan yawuce masjid suyi isha da tarawih ya dawo da yagama cin abinci ya cigaba da laziminshi itakuma taita charting dinta da friends, Har akayi azumi 15 wani problem da faseelat ke fuskanta azumi ake amma ita shaawar karuwa take dan ko baccin rana takeyi mafarki take, shi ko khalil gajiyar azumi da aiki ce tahanashi katabus, Abun ya damu faseelat ta rasa ina zata saka kanta taji dadi, atleast ma tasamu wanda tafadawa zata rage wani abu, Yau bayan ya dawo daga tarawihi ya zauna yana lazimi, ita ko faseelat sede ta juya ta kalleshi tayi tsoki kasa Kasa "waishi khalil miyake nufi ne?akace masa su uztazan basa bawa matansu lokacinsu ne? Basa wata fira me tsayi be taba cewa yana sonta ba sede aukin santi in yana cin abinci, Hakanan taji tana son sharing problem dinta da maman amira, akai saa tana online faseelat ta tura mata "anty ansha ruwa lpy? Anty ina cikin matsala, shaawa tamin yawa, mijina be damu dani ba " Maman amira na karantawa taji badadi

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});