Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 92

Chapter 92

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,184 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

gareki " Aisha tai murmushi ta dan kalli faseelat tace "a, a yaya nakara maku kwana sati zakai mata " Ya bata fuska yace "haka zamuyi duk zumudi na? " Tace "sorry haka yakamata ai " Yace "to baniso taso ma muje nagwada miki wani abu "yakashe mata ido daya Tace "OK "ta mike suna hawa step ya dagata sama, Suna tafiya faseelat ta ajiye copyn hannunta ta Duke tafara kuka, Amira ta matsa ta tabata tace "anty kuka kike? Ki dena kuka karki sani kuka" Faseelat ta goge hawayenta ta dago taiwa amira murmushi tace "I'm not crying ai babba baya kuka " Ta tashi tafara gyara gidan don ganin baai komi ba, Ita tayi musu lunch jellop rice with chicken nuggets , har suka gama lunch din bata kalli fahad ba yanata so su hada ido taki kallonshi, Shi yariga kowa tashi ya haye sama, Dayake yau Aisha keda girki suna gamawa ta wuce kitchen tai wanke wanke sannan Takoma sama tana charting, Karfe 4:30 anty salma Ta danna door bell faseelat suna cikin karatu da amira tana koya mata hand writing ta dauki remote ta latsa, Anty salma ta shigo tana taunar cingum tai tsaye tana kallon su faseelat data kadaddabe amira kamar diyarta, Can zuwa faseelat ta dago ta Kalli anty salma ta kakaro faraa tace "yi hakuri dan Allah bari naje nakira maki ita " Anty salma tai dariyar rainin hankali zatai magana Aisha ta sauko tana cewa "maraba da anty kishigo kintsaya kamar bakuwa " Anty salma ta zare glass din idonta tace "baride nagama kallon ikon Allah yar matsiyata ansamu wuri waini zataiwa iso " Aisha tai dariya tace "hmm anty kenan aikin san basuiya samun wuri ba muje ciki de akwai labari " Anty salma takara rafkawa faseelat harara suka haye sama, jikin faseelat har rawa yake saboda bacin rai samm bata ciwa mutum mutunci kuma baaisa aci mata ba, Arikice ta cigaba da nunawa amira hannunta na rawa , Acan sama anty salma kayan mata ne birjik takawowa Aisha takara daura mata darasi se 5:40 suka fito sunata labari kamar wasu friends gabadaya yau Aisha bata da damuwa ko kadan, Suka zo zasu fita anty salma tace "amma de ki kama diyarki kar ai wata kissa daita " Aisha tace "kuma fa anty ai bata da zuciya ne namata warning taki barin tabamin diya da yake ba zuciya " Anty salma tace "kide kama yarki kar akoya mata muguwar dabia " Suka fita duk faseelat najinsu har mota Aisha ta raka anty salma seda ta bar gidan ta dawo ciki, ba tsaitsayawa tai wurinsu faseelat ta janyo amira faseelat ta rike ta ta tashi tsaye itama don ranta yagama baci, Aisha ta kalli hannun faseelat data rike amira ta meda kallnta gun faseelat tace "sakarmin diya, tunda bake kika haifamin ita ba " Faseelat tace "ai bake kadai kika haifi diyar ba nima diyata ce tunda diyar mijina ce " Aisha tace "da Allah gafara can marar kunyar banza harni zaki kalla kice wai diyar mijinki, mtswwwww na fada miki ki bar ta bamin diya kar agoga mata dan hali mutum da aurenshi yanabin namiji " Faseelat tai murmushi tace "wannan shine kuskuren da natabayi a rayuwata kuma ni nakasance mai tuba ga Allah akowane yini inada tabbacin ya yafemin, kuma ma miya kawo wannan maganar ne cin fuska? " Aisha taja tsoki ta harari faseelat up and down tace "towa yasani ko kema awurin ta gida kika koya abu aduhu " Idanun faseelat jawur dan ba abinda bazata iya juraba amma banda zagin iyaye batare da bata lokaci ba ta dauke Aisha da mari, tasss!!! Aisha ta dafe kumci tana kallonta abun yazo mata un expected, amira tasa kuka, fahad fitowar shi kenan yagama aiki a laptop dinshi zeje office hankalinshi na kan wayarshi ya ji karar mari yayi sauri ya daga ido yaga hanun Aisha dafe da kunci faseelat kuma na huci ga hannun amira kowa yarike da alama akanta suke fadan taf tafffff taff yafara saukowa daga step dasauri, Dukansu suka meda kallonsu gun wurin har ya karaso rai bace ya dauke faseelat da mari, Ta dafe kunci hawaye suka ziraro mata ta zuba mai ido tana kallonshi, Aisha ta saki karamin murmushi tana tuno marukan da tasha saboda faseelat , fahad rai bace yace mata "kada ki kuskura ki kara gigin tabamin mata, bata girmeki ba? Tsarar ki ce ita da zaki mare ta oya apologize to her" faseelat hannu dafe da kumci take kallonshi baki bude, bawani bincike ya dauketa da mari, rai bace da tsawa yace"nace kibata hakuri " faseelat gani tayima ya rainata ta ja karamin tsoki ta sauke hannunta kasa tace "bazan bata hakurin ba, kuma wlh ko yanzu takara zagarmin mahaifiya sena dauketa da mari " Yafara kwance belt dinshi yace "bazaki bata hakuri ba?" zuuuu ya zuge belt din, faseelat tasaki hannun amira ta kwasa aguje yabi bayanta tana shiga daki ya shiga ta haye saman bed tana yarfa hannu ido rufe yafara lafta mata belt kotaina, tarika ihu tana sosa jiki, Aisha na tsaye jin ihun faseelat da sautin duka tai dariya tace "yanzu kika fara gani yarinya "taja amira kan kujera tana rarrashi, amira daketa jin ihun faseelat takiyin shiru ta cigaba da kuka, seda yama faseelat lilis sannan ya wurgar da belt yawuce dakinshi ya sake wanka yazo yawuce su Aisha dake zaune falo yabar gidan , faseelat na sheme kan bed tana ta kuka tunda take baataba dukanta da belt ba. [8/5, 6:11 PM] +234 815 712 7134: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ *~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~* *~We are bearer's of so golden pen🖊~* *~we write assidiously perceive no pain~.* *~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~* *~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~* 6⃣2⃣ Amma yau kwana ukku kacal da aure fahad ya nakada mata duka, ga ciwon jiki ga zafin zuciya nan da nan masassara ta rufeta kuma kunsan dama farar fata basu cika kwari ba lol, Tunda ya fita driving yake amma hankalin shi baya kai kukan faseelat ne keta yawo a kunnuwanshi lokacin da yake jibgarta, zuciyarshi tace to kanme zata daki Aisha ai wannan hukuncin shine dede ita yaja tsoki , wata zuciyar tace be kamata ba tara su yakamata kai kaja masu kunne dukansu yakara jan tsoki, gabadaya zuciyarshi ta cunkushe zafi yakeji kamar me, ya gangara gefen titi yayi parking ya dukar da kai jikin sitiyari, maganganun faseelat da tafada mai jiya sune suka fado mai akaro na baadadi daga jiya zuwa yau da yayi tunanin umma, amma da ya tuno yadda tai watsi dashi, se yaja tsoki ,yayi tsoki fin 10 office yake son zuwa don akwai meeting da zasuyi kamar yakoma gida ya rarrashi gimbiya ya tada mota ya nufi office, A office ana meeting amma rabin hankalinshi na wurin faseelat dandanan kanshi yafara ciwo , Dakyar amira tai shiru ta Kalli Aisha tace "mommy u once told me in kasance me hakuri a rayuwa " Aisha tace "eh, me hakuri baze taba wulakanta ba " Amira tace "mommy to meyasa ku baku hakurin? " Aisha tace "kiyi hakuri amira hakan will not happen again" Taja ta

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});