Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 27

Chapter 27

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,207 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

wayarta ta danna pic din khalil ya bayyana ta saki kaya taccen murmushi a ranta tana fatan yau zataga dream guy dinta azahiri. Wai waye fahad dinnan, zamuji a next page insha Allah, I really like and love your commenting keep commenting and I will keep posting you new and hot page my commentators 💋 [7/12, 11:00 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMIESCO😂* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ *~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~* *~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~* *PAGE2⃣5⃣* *Da sunan Allah me rahma me jinkai* *Dedicated this page to my mamy i luv u my dear 💋* Fahad dawud shine sunanshi cikakken namiji me kyau da kudi wanda kowace mace zataso ta mallaka, mahaifinshi dawood me kudi ne sosai lokacin da yaga maman fahad rukayya yanaso ita kuma bashi take soba tanada wani saurayi dankwallo Ahmed musa ba 😜shine ya tafi France shiru bashi ba labarinshi ,amma ita rukayya kullum dashi take kwana take tashi, mahaifin fahad yayi iyakar yinshi ya shawo kanta taso shi amma firr taki amincewa dashi, shiko yaki Hakura yaje yayita zubawa iyayenta kudi suka auramishi ita dondole ba Don tanaso ba ,bayan anyi aure ba jimawa ta haifi fahad amma sam inde dawood nanan bata nuna masa soyayya se in bayanan taita kula da abinta ana haka har yayi 3yrs, kwatsam se Ahmed ya shigo gari aljihunshi taff da nera yazo da wata mota wai ita benz tana farkon shi gowa, har yau yanason rukayya kuma yama dawo ne saboda ita se yaji wai ammata aure nanfa yafara hauka irin nasu na yan ball,ya rasa ina zesaka kanshi, yaje ya samu kawar maman fahad ya bata makudan kudi yace taje ta shawo mashi kan rukayya, tana murna ta amsa tana zuwa tafara kodashi tana bawa rukayya labarin yadda yakara haduwa, rukayya ko tsohuwar soyayya na nan ,nan da nan idanunta suka rufe kawar ta kira Ahmed sukai magana da rukayya, nan take taji tana son komamishi yadda taji yana nuna mata soyayya a wayar yanayin maganarshi kadai yaisheta jindadi, saboda baban fahad baya ma da lokacinta se dare yayi wannan fa ba fashi ya dauki a wanni yana hakarta amma da rana neman kudi kawai yake, don haka ta tatada balai a gidan tadena mishi girki tadena bashi kanta tadena kula da fahad, har akayi week baban fahad ya zuba mata ido kawai saboda yana sonta sosai. Watarana da daddare ta tashi taita balai ta hana baban fahad bacci ita wlh seya saketa tagaji dashi, ya mata banza sede kallonta kawai da yake dama can be cika surutu ba, shouting da takeyi ya tada fahad a barci ya taho yana kiran umma! Umma!! Yana zowa gab daita ta daukeshi da mari nan ya kife wurin cikin tashin hankali dawood ya diro daga kan bed yayi wurin fahad don duk duniya ba abinda yafiso irinshi sanin hakan nema yasa ta tai wannan wulakancin ,ya dago fahad har ya suma ga jini a bakinshi dawood ya rude yanata jijjiga fahad itakanta seda hankalinta ya tashi amma ta dake tai kamar bata damuba, yanata jijjiga fahad shiru ba ya motsi idanunshi sunyi jawur yace"kije na sakekin saki ukku " Jiki na bari ta saka hijab tabar gidan dan Sheri cikin dare ne sosai kusan 1:30am amma tafita tai tafiyarta gidansu, shi kuma yakira likita dakyar aka samu fahad ya dawo hankalinshi amma seda ya dade yana jinyar kunnensa saboda zafi ya rika masa, Iyayen mamansa ido ga nera tuni suka aurawa rukayya Ahmed Bayan tagama idda, Sukai tafiyar su francer. Shi kuma mahaifin fahad se ya hadu da maman aisha, yanzu shi burinshi be wuce me kula mashi da danshi ba, da yaganta da yarinya shine yakara yadda daita yana tunanin zata kula mashi da yaro, Haka kau akai momy tarika nunamasa duk kulawa fiye da wadda take nuna ma yayanta wannan yasa mahaifin fahad tsananin sonta, sunata haihuwa har tai haihuwa ukku duk mata bata samu namiji ba se kuma haihuwar ta tsaya, itama maman fahad bata kara samun namiji ba hartayi yara 5 duk mata gabadaya son danta ya dabaibayeta amma ba yadda zaai ta ko ganshi se daga baya ne take danasanin abunda tai anahaka mijinta ya samu matsala a kafa karo na baadadi wannan yasa doctor yabashi shawarar dena ball, dasuna can France din daga baya ta matsamishi suka dawo gida Nigeria saboda yaranta suyi aure anan. To ita kuma momy kullum cikin ba fahad labarin abinda mamanshi taiwa mahaifinshi dashi take wannan yasa ya tsaneta ko kadan be damu daita ba, lokacin da ya girma ya tafi Mexico yayi Master's akan computer, sannan ya dawo lokacin da ya dawo bakaramin haduwa yakara yiba dama tun tasowarsu akwai shakuwa tsakaninshi da Aisha ita kuma sonshi ne take, ko da ya dawo momy taiwa daddinsu magana akan suna soyayya yaji dadi sosai saboda jindadi har kyauta yabata, ba boka ba malam de ta mallake dawood, Daddy kiran fahad kawai yayi yace yasaka ranar aurensu da aisha, abin yabashi mamaki tunda baya sonta amma se be nuna ba saboda soyayyar da mahaifinshi ya ke masa yana ganin komi ze masa be biya shi ba, gashi dama yana bukatar auren don Allah nema kadai ya tsare sa acan da tuni ya afka neman mata, itako aisha dadi har kunne, Akayi biki aka sha shagali ,baa Dade da bikinsu ba yafara aiki companin daddy, as manager, ba adade ba kuma wani company da ke China suka yi branch Nigeria daddynshi ya mishi hanya aka daukesa a internet bus manager yana kullum aikinshi kawai tuttura kudi, kaya through internet, wani lokaci aikin dare yake wani time safe wani time da rana, wani lokaci ko fita bayayi agida yake aikinsa. Bayan one year aka haifi amira wanda Allah ne kadai yasa zata zo duniya saboda tasha fama saboda yawan sex baadade da haihuwarta ba daddy ya rasu, Gabadaya fahad baya tunanin mamanshi, kullum burinshi yayi abinda zesa momy jindadi saboda kaunar da take nuna masa,wannan yasa yake kula da aisha kuma yake matukar sonta, fahad mutum ne me barkwanci sede fa komai da lokacinsa akwai lokacin dariya akwai na aiki akwaina..... In yana aiki sam baya son wasa, sannan in yana kan network kukan yaro be hanashi bari, yana matukar son amira don ko kuka tai se ran aisha ya baci, shi kullum akan bukata yake maana de hariji ne dukdade Aisha bata da son sex irin matannan ne wadanda basa son sex amma hakanan take Hakura tai tabashi, fahad bayason raini kuma saurin duka ne dashi tun gida in yan miskilancin suka motsa da kayi abu ze zane kannensa aisha na ganin in sunyi aure zedena dukanta amma ina ko yanzu intayi mishi badede ba Zaneta yakeyi hankali kwance kuma ko yana cikin bugunta yaji shaawar shi ta motsa se yayi abunsa, in kuwa tana period a takure yake yayita kumbure kumbure abu kadan fada, amma yana nuna mata soyayya sosai shi be damu tai girki ko kartayi ba shide kawai akula da shimfidarshi, be damu tana kwance tana chart ko bacci ba ya gyara gida yayi wa amira

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});