Chapter 56
Chapter 56
thereself, itace ta dauke ido, sannan shima ya dawo tunaninshi cikin inda inda yace "I love you cutie " Ta kalleshi ta sakarmai murmushi tace "I love you more" Jiyayi kamar yakai mata kisss yayi sauri ya dukar dakai kamar me nazari, Faseelat na kallon sumar kanshi dake kwance takatse shirun da "where's my angel?" Ya dago yayi murmushi yana jindadin yadda takeson yarshi yace "tana gida, tana missing naki sosai, wani lokaci takanwa mommynta kuka akaita gum anty ita " faseelat tai murmushi tace "I'm missing her too, inaga zanje ganinta very soon " yace "baki tsoron aisha tagane muna soyayya? " Faseelat ta girgiza kai tace "a, a banajin tsoro, bana tunanin akwai abinda zeban tsoro inde akanka ne, anty nasona nasan zata fahimceni, " Yace "hmmmm"cikin ranshi yana cewa "bakisan true colors na aisha ba" Ta katseshi da cewa "komiye de ni inasonta saboda ta dalilinta na sanka, and saboda kana sonta saboda inason duk abinda kakeso " Ya cije lips yace "really? " Tace "eh, insha Allah nida anty zamu zauna lpya bawanda zeji kanmu " Yayi murmushi ya girgizakai yace "I wish so "amman yana ganin wuyar abun, Sunata fira kusan 40 minutes ya zaro akwatin zoben da yasiya mata ya bude, tace "Wow" tana zaro ido da rufe baki ganin haduwar zoben na diamond me shegen kyau, Yakara matsawa kusa daita yace "here's our engagement ring,plsss let me put it on your hand" Tai mai wani kallo tana murmushi ta make kafada tace "nagano wayon naka, so kake katabani hankalinka ya kwanta" ya kalleta yayi guntun murmushi yace "don't take me wrong Allah my intention is not to do that ,kawai I want to put it on you " Tace "ban yarda ba " Ya rufe akwatin ya dora akan cinyarta yace "alright have it "ya dauke kai Ya tamke fuska tatsaya tana kallonshi feeling sad ya juyo yana kallonta yace "I want to go back home" Tai fuskar tausayi ta dauki zoben ta dora a kan lap dinshi ta dora hannu kan dayar, Tana mishi good look tace "feeling happy now? " Yayi murmushi ya bude akwatin ya zaro zoben ya dago hannunta yanajin wani diffirent soft ya saka mata zoben, Ta lumshe ido har yasaka mata tanajin nice bazato taji yayi kissing din hannun ta bude ido dasauri jin yarrrrr jikinta, Idanunsu suka hadu yana mata love looking yace "will you marry me? " Tanata kallonshi batare data saniba bakinta ya furta "I'm ready to marry you " Fahad ya Saki dariya yana kallonta tai sauri ta dawo tunaninta ta rike baki not knowing me tace yake dariya, Ya dago "inasonki me kyau da duk wani abunda kikai " Tai dariya ta rufe fuska yace "yanzu zankoma, very soon zan aiko parents nawa yanzu mufita inbaki tsarabarki " Tace "thank you "tana kallon hannunta Yace "u r beautiful kome kikasa dole yamiki kyau " Tai murmushi ya bude yafita itama tafito ya bude gidan baya ya dauko ledar ya mika mata, Ta amsa tace "Nagode "tana murmushi Yana mata kallon shaawa yace "I'm going " Tace "bye take good care of yourself for me " Ya daga kai kurum, taki tafiya yace "just go sekinshiga gida zantafi "tai murmushi ta juya tana tafiya, Yabi kugunta da kallo da suke sababurna baburna 😂🤭 ya lashe lips yanata kara kallonsu, harta kusa shiga gida ta juyo ya sakarmata murmushi ta daga mai hannu tana murmushi ta shiga gidan, ya girgiza kai yana kara cusa lip abaki ya shiga mota yabar unguwar, Faseelat nashiga gida taga ummi tsaye bakin kofa da hijab a hannu tace "ummi lpya inazaki? " Ummi ta harareta tace "wace irin fira ce kuke haka har 1 hr Allah da bakishigo ba sede kiganni awajen" Faseelat tace "yi hakuri ummi bawani abu fa dan Allah kiyarda dani ummi " Ummi tace "bahaka bane ba rashin yarda bace ai se anayi ana duban bakin gatari ko faseelat " Faseelat tace "hakane umminmu zan kiyaye, kinsan ummi muje kiga zoben da yabani da kayanda ya siyomun a Italy da yaje " Ummi tace "hmmmm marar kunya muje nagani "suka wuce ciki, Suka zauna suka fara fiddo kayan, wasu dogayen riguna biyu da turare da agogo, se dayar ledar sweet ne kala kala tun wadanda ya taba semata, Ummi tace "kaya sunyi kyau, zobenma yayi yanzu idan abbanku ya dawo se anuna masa " Faseelat ta kwantar da kai kan cinyar ummi tanajin dadi tana ta kallon zoben hannunta, Ummi ta kalleta itama she's happy ganin faseelat din na son abun awannan karan, Anahaka abba ya shigo ummi ta nuna mai kaya yagani, Yace "naga kaya Amman waye wannan ya sunanshi aina yake, saboda inyi bincike kanshi donke ba budurwa bace da zaaita jan jiki gwara in dagaske yake yafito ayi aure shine " faseelat kanta duke tace "sunanshi fahad dawood kuma a GRA gidanshi yake " Abba yace "yanada mata kenan? " Tace "eh "kanta kasa, Ummi tabata fuska, "wai wannan yaron da bewuce 30 ba shine yake da mata har yana neman ta biyu? Gaskiya nikam abun ya siremin " Abba yace "wannan ba matsala bace inde beda matsala, kuma ke faseelat ai kina iya zama da kishiya ko? " Faseelat tai sauri tadaga kai ummi ta watsa mata harara tace "tashi kiba mutane wuri sakarai ni nan kinganni da kishiya ne? Kike wani murna zaki auri me mata "mtsssw Faseelat ta tashi ta shiga daki Abba ya duko kasakasa yace "angayamaki ita irinki ce me shegen kishi "yayi cikin zolaya. abu a duhu abba wayasani ko itanma hakan take 🤣 ai comments ko infasa auren fahad ehe 😎 [7/12, 11:01 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ ✍✍✍✍✍✍✍ *~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION~* ✍✍✍✍✍✍✍ *~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~* 4⃣6⃣ *another page for you rukayya haroun(maman nour)* *and erminatou* Ummi tace "gaskiya alhaji bazan kai diyata gidan kishiya ba " Abba yace "haba asiya be kamata kina magana irin haka ba, ita ai ba budurwa bace jawara ce kinga mawuyacine tasamu saurayi, dan Allah kibarta tunda tanasonshi karki sage mata gwiwai " Ummi tace "ni ban iya kishi ba bare ita hakanan kaje aimaka wani mugun abun kana zamanka lpya " Abba yace "shikenan tunda zancen kikeso bari nabaki wuri inkingama mitar kikawomin fura ta " Ya tashi yabata wuri, ummi tace "shikenan se inki magana, yanzun intayi auren ko nima hankali na ba kwanciya zeba bare ita, tunda taji tagani shikenan Amman dole na dage mata da gyara na musamman in inaso tai daraja " Ta tashi ta nufi dakin abba, Faseelat nashiga daki ta haye gado ta kunna data cikin farin ciki, Messages nagama shigowa tabude na maman amira wanda yanzu ta meda number ta da my anty , ta bude message nata "wai antyn amira kinmanta danine?ko duk zawarcinne ya boyeki?har munyi tafiya mundawo, in bazaki zoba kibani address naki zanzo ni saboda yarki ta matsamin " Faseelat tai dariya ta tura mata "zanzo insha Allah zuwa jibi de nima ina missing naku "
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183