Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 61

Chapter 61

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,187 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

da yake, Faseelat najin aisha takashe wayar tafashe da kuka me karfi, ummi da jin maganar faseelat tafito tai tsaye jikin window tanajin abinda aishar ke cewa, ummi ta tura dakin tashiga tace "ke dama kinsan matarshi ne? " Faseelat ta daga kai tace "eh inazuwa gidanta " Ummi tace "amma baki kyauta ba faseelat ai wannan cin amana ne, yakuna tare daita kuma kizo ki auremata miji baki kyautaba gaskiya " Faseelat cikin jan numfashi tace"ni aganina kowa da yadda Allah yatsara haduwarshi da wani, nita sanadiyarta ne Allah yasa nasanshi be kamata tayimin irin wannan wulakancin ba, saboda banida niyyar cutar daita ko na aure shi, inaganin girmanta bazan manta alherin da tamin ba" ummi dake tsaye gefen bed tace "to Allah ya kyauta, tundade kinji kingani aishikenan amma kinde fara fahimtar yaki zakijeyi kenan, ita kuma bewar allannan kisamu bayan kwana biyu kikirata kibata hakuri in Allah yasa tayi shikenan, " faseelat ta daga kai tana kuka, ummi namata kallon tausayi saboda batasan me diyarta zata tarar ba tace "kidena kuka ki kwanta seda safe munyi maganar " Faseelat ta koma ta kwanta amma takasa bacci tanata tunani ta yanke shawarar gobe taje tabawa aisha hakuri su dedeta, Duk yadda fahad yaso ya bawa Aisha hakuri taki hakura a karshe ya barta falon tanata wurge wurge ya shiga dakin amira ya kwanta ya jawota jikinshi, tunani be barshi bacci ba yana ta tunanin ita faseelat ya take ciki yanzu, Se asuba bayan yayi salla bacci ya daukeshi itako aisha tana gama salla ta dawo falo ta zauna har tagaji da kukan sede azabar zafin da zuciyarta ke mata ta mikar da kafa tadan kwanta itama bacci ya dauketa amma ba me dadi ba, Tun asubar farko faseelat tafito tana aiki ko tarage jin damuwa amma ina hankalinta yaki kwanciya tanata tunanin miake ciki yanzu, Ummi na dakin abba dan befita da wuri ba, Faseelat tai wanka tasaka doguwar rigarta orange color tasaka farin hijab ta duba wayarta karfe 9 dede ,batare da ta fadawa ummi ba tai wufff tabar gidan tanufi gidan aisha, Aisha cikin dan gajeren baccinta taji karar door bell tana yamutsa fuska taje ta bude , Ganin faseelat tsaye tai mutuwar tsaye tanajin kamar ta shakota ta daba mata wuka kotaji daman abinda takeji, Ganin tayi tsaye tana kallonta faseelat ta kutsa kai ciki tana tunanin kila su dedeta, ta zukunna gaban aisha kanta Kasa tace "anty nasan ni me laifi ce agunki dan Allah kiyi hakuri bansan taina zan fara fadamiki bane tuntuni cewar muna soyayya da mijinki....." Bata bari takara saba cikin tsawa tace "keeee dan uwarki harkin isa kifadamin kina soyayya da mijina, karuwar banza kawai wato tunda kikaganshi kika like masa ko? To ki san dasanin nidake har abada wlh nayi danasanin saninki a cikin rayuwata " Faseelat tafara hawaye tace "anty kitsaya ki saurareni plsss " Aisha tace "kimaza kibarmin gida wlh kafin inci ubanki " Faseelat ta dago zatai magana aisha ta rufeta da bugu ta koina, jikake fas! tab!duf!duf , Jin Azaba faseelat tafara ihu, cikin barci yaji ihu, ya farka zaune yakasa kunne inyaji da kyau muryar faseelat ce ,yace "oh my God "ya fita dasauri, Tunkan bene ya leko yaga yadda aisha tahaye faseelat tana jibga ya kwatsa tsawa "keeeee aisha" Koji batayi tana ta jibgar faseelat cikin sauri ya sauko daga kan benen ya janye aisha ya dauketa da mari a duka kumatunta, jikake tasss! Tassss, Aisha ta dafe duka kumatun da hannu biyu tana kallonshi dan saura kirisss ta kife awurin, Cikin sauri ya tada faseelat tana ta kuka ya rungumota jikinshi yana......... *inajin dadin comments naku jiya anyi ruwan comments godiya lodi lodi, nima inasonku masoyana*πŸ’‹πŸ’‹ Wani sabon salo har team aisha ke da kwai yanzu πŸ˜‚πŸ€” Team fahad πŸ’‹ Team faseelat 😘 team khalil bodariπŸ˜‚ Team Aisha 😍 Yayin team team ake saura team hajiya da team jamila πŸ˜‚ luv u always my fans dake koina πŸ€— [7/12, 11:01 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* ✍🏽✍🏽 *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*✍🏽✍🏽✍🏽 We are bearer's of so golden a penπŸ–Š We write assidiously perceiven no pain So magical Our creative golden penπŸ–Š Be hold our words A product of our penπŸ–Š Savour our words For it will cause you no pain.✍🏽 https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ 4⃣9⃣ *dedicated to those lovable group's*πŸ‘‡πŸΎ *RAGGON MIJI FANS* *RAGGON MIJI FANS 2* *RAGGON MIJI FANS 3* *UMMYN YUSRAH NOVELS GROUP* *MUKARU DA JUNA BY MOMYN SAUBAN* *NOVELS ZAFAFA BY DR FATEE* *MY FORUM GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION* *MOMMY'S NOVELS GROUP BY SHALELE* *THIS PAGE IS ALL YOURS FRIEND'S ACIGABA DA COMMENTS KAWAI*β›ΉπŸ»β€β™€ *MANZON ALLAH (S. A. W) YACE :-lalle Allah ya rubuta kishi akan mata, da jihadi akan maza wadda tai hakuri acikinsu tana da lada kwatankwacin wanda yayi shahada.* Yanajin wani irin ciwo a zuciyarshi, jintana ta kuka ya dagota yafara duba jikinta duk yayi ja abunka da farar fata ga gashinta duk Aisha ta yamutse shi cikin jin tausayi yakara rungumeta yana shafa bayanta, Kwata kwata kuka yaki zuwa ma aisha tazuba mishi ido tana ta kallonshi ganin yadda ya kwakume faseelat kamar ze medata ciki yasa ta sauke hannuwa daga kumatunta tai hanyar kitchen da gudu ko seconds goma baaiba ta fito da sharbebiyar wuka ahannu tai kukan kura zata sokawa faseelat a baya, fahad yayi sauri ya rike kaifin, Aisha tafara jujjuya wukar tanaso ta kwace ta sokawa faseelat shi kuma ya rike kuma still yana rungume da faseelat daketa kuka, Dandanan jini yafara diga Kasa kan farar hijab din faseelat, ganin jininshi yana zuba amma yaki sakin wukar Aisha ta saki wukar ta dora hannuwa biyu akunne ta kwara baki ta saki kuka tai saman bene da gudun tsiya, Fahad ya Saki wukar tafadi kasa ya bude tafin hannunshi yana kallon yankan da ke jiki, Faseelat ta zare jikinta tana kallonshi cikin tausayi ta duka ta dauki kallabinta dinta ta kama hannun fahad tana nannada mishi tana kuka, shi ko kallon fuskarta kawai yake yana ganin wautar ta na zuwa gidan a yanzu, Suna haka aisha tafito tana kuka sabe da amira awuya tafita tabar gidan, duk sukabita da ido, Seda tafita faseelat ta medo kallonta gareshi tana sheshsheka tace "I'm sorry bansan haka anty take ba nazata zata saurareni ne dana sani banzo ba " Ya riko fuskarta da hannu biyu yana kallon cikin idanunta yace "aisha zata iyayin fin haka, karki sake irin gangancinnan cutie yanzu da bani nanfa? Wlh aisha har kashe ki tana iyayi saboda gabadaya ta haukace," Ya riko jikinta "jibo yadda taimiki da jiki" Faseelat takara zubo da hawaye dan ta jibgu ba karya , Ta riko hannunshi tana fadin "it's hurting ko? "ta kalleshi cikin jin tausayi, Ya rungumota jikinshi yana kwantar mata da gashin kanta yace "it's not idan nahadashi da zafin dukanki da Aisha tayi " ta kwantar da kai kan kafadarshi tana hawaye, Yana ta shafa gashin kanta tai breaking hug din tace "zan tafi gida " Ya jawo hijab dinta da take dauke da drops na jininshi yasaka mata, sannan ya kalli jikinshi daga shi se boxer ya dago ido yace "bari na dauko key na kaiki " Ya juya ya haye bene few minutes ya dawo cikin jallabiya

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});