Chapter 59
Chapter 59
different perfumes dasu kayan tea , Yaje yayi payment suka fito suka kama hanyar gida, sunata labari kamar ba yanzu tagama kuka ba, Suna zuwa kofar gidansu ya tsaya ya kashe motar ya kalleta yace "kigaidamin da kowa se nazo gobe " Tace "tam Nagode hubby Allah yabiya maka bukatunka na alheri " Ya lumshe ido ya bude yace "inason adduarki kicigaba damin addua " Tace "karka damu ahakan bakomai bane akan wacce nakema aduk salla ta" Yace "thanks Allah ya amsa " Tai murmushi tafita, Ya bude back seat din ya dauko ledojin yaji da nauyi yace "muje narage miki aiki banso ki expanding "yana dariya, Tamai harara irinta masoya ta juya sunatafiya tare har bakin kofar gidan ya mika mata yace "bye" Ta daga mishi kai kawai ta shiga, yana juyowa abba naiso wa akan mashin, Fahad ya dakata har abba ya sauko ya zukunna har kasa ya gaidashi, Abba ya amsa yana kallonshi, sannan fahad ya tashi ya tafi, Bayan abba yashiga gida suna daki da ummi yace "anyi bincike kan yaronnan" Ummi tace "to lpy de ko? " Ya girgizakai yace "akwai matsala gaskiya ,wato shi mahaifiyarshi sun rabu da babanshi da dadewa kuma ba rabuwar arziki ba, shi yataso ne awurin matar babanshi, lokacin da babanshi na raye yahana mahaifiyar shi koda ganinshi saboda wulakanta yaron da tayi lokacin tana neman Saki, yanzu da yamutu tanata bibiyar yaron ya yafemata yaki ,saboda ancusa mishi kiyayyarta,yafison matar babannashi akan mamanshi sannan diyar ita matar babanshi yake aure, kinga akwai matsala kenan ace mutum na fushi da uwa, kuma yana tareda diyar ita wadda yakeso kinga faseelat zatasha wuya ne, kuma bazata hada kanta da kishiyartan ba tunda sunfi mu hali ganinake abun zezo da matsala, nima dazun alhaji ke fadamin Amman yace wannan duk ba matsala bace tunda suna iya sasantawa da ita mamanshin nangaba " ummi tace "a, a gaskiya ni dama banason gidan kishiyarnan, bare ita wannan da yaruwarshi ce ,wlh da maganar da zanmaka ince kungama binciken ace yaturo dan naga ita faseelat ta haukace kanshi yanzu ma daga zuwa unguwa ta dawo da nikinikin kaya yasiyo mata " Abba yace "Allah sarki ainima mungaisa yanzu har Kasa ya zukunna ya gaisheni " ummi tace "ai yanzu sede ta hakura don abunnan bazeyiwuba" faseelat dake bakin kofar daki kan tabarma tana kwance duk tanajin abunda ake wufff tatashi ta shiga dakin abba ta durkushe gabanshi tana zubar da hawaye tace "dan Allah abba karku rabani dashi, wlh inasonshi ni aganina shi abun tausayi ne, ansa mishi tsanar mamanshi kuma bayada wanda ze nuna mai gaskiya, dan Allah abba kayarda in aure shi kodan na temaka mishi " Daga ummi har abba sukai kasake suna kallonta saboda mamaki, itako she don't care batamasan kunya ayanayin da take ciki ba , abba yace "faseelat karfa ai abunnan azo ana danasanin yinshi" ta girgiza kai "insha Allah abba baabunda ze faru " Ummi hannunta kan baki tana zaro ido tace "kajimin ikon Allah dama kina labe kinajinmu kenan, kuma yanzu faseelat tunda kinfara soyayya kin tattara kunya kin aje gefe kina ta zuba rashin kunya, bama agabana ba hargaban abbanku ko? " Faseelat ta girgiza kai "ummi dan Allah kubari na aureshi " ummi tace "ahaf tunda kinji kingani ai shikenan Allah yasa alheri iyakar abunda zamu ce kenan " Abba yana kallon faseelat yace "tashi kije "ta tashi tafita, Ya kalli ummi yace"mutayata da addua kawai Allah yasa hakan ne alheri" hannun ummi kan gemu tana mamaki tace "amin ya Allah" tana kadakai dan mamaki, akan hanya fahad se tunanin yadda yaga gidansu faseelat yake duk da ginin cement ne amma ya tsufa, acikin ranshi yake shawarar canzamusu gida daga cikin gidajenshi, Se marece ya koma gida, kodayaje aisha batanan tafita, yakada kai kurum dama da mommy takirata inde baya gida tafiyarta kawai takeyi sede ya samu batanan, Se dare ta dawo amira ahannu tana bacci ,yana cikin balcony ya taso ya amsheta suka shiga ciki se akan hanyar shiga takecewa "mommy ce takirani anty kulsum ta haihu shine muka tafi tundazu muna asibity se yanzu muka dawo ,ta samu baby boy " Yanata tafiya yace "Allah yaraya "tace "amin" Tunda tashiga take ta kai kawo tai wanka ta shige salloli, shiko yana saman bed yajawo computer dinshi yana aiki, yana cikin aikin faseelat ta turomishi pic Data dauka da dayan color da yasiya mata ,ya bude pic din yana kallo rigar is maroon irin robar nan ce irin kayansu na yan can tabi jikinta sosai ta mata dasss kamar dan ita aka yisu ga pic din andauketa from head to toe ta dan juya kadan wanda har hips nata ana gani, ya kure pic din da kallo yanajin many emotions, yana tunanin kila dan takarasa shi ta turomishi pic din, Yanata kallon pic din bako kyaftawa gabadaya ya rikice hannunshi biyu adunkule akasan habarshi, Har Aisha tagama sallolinta taje gaban mirror ta shafa perrfumes dinta tasaka rigar baccinta da wando ta juyo tana kallonshi taga baaikin yakeba tunani ma yake, yadda taga yakure system din da ido dukda bata cika bin aikinshiba amma yasa ta zagaya ta bayanshi tai tsaye tana kallon computer din, Abinda idonta yagani ne ya tada mata hankali gabanta ya rika harbawa fat fat!!! Jikinta yadau rawa koina tafara ja da baya tana jawo numfashi da karfi, Jin nishi nishi yasa fahad ya juya yaga aisha nata kyarma tana ja baya, Cikin tsoro ya mike yana kallonta , Har takai karshen bango tanajinta jikin bango ta zukunna ta dora hannu biyu tafasa tsuwwar da fahad besan lokacin da yakai wurinta ba yariko ta yana "sorry Aisha take it easy please " Jikinta na cigaba da rawa cikin rarrabuwar harshe tace "fa..fa....see.... Lat.... Ce..... Fa......A...com. ..pu.. Ter...dinKa.... KaKe..... Kallon....pic......nata "tadora hannu abaki tana fiddo ido, Ya rumtse ido ya zukunna gabanta yahade hannu biyu yace "kiyi hakuri Aisha ki saurareni " Itako kojinshi batayi tana ta tariyo maganganun faseelat, "harna fara son wani daban , anty soon de zanyi aure nima nahuta dakirana jawara da kike "sune maganganun datake ta tariyowa, that means tun tanada aure suke tare, kuma shine Wanda zata aura. ya jawota jikinshi yana fadin "listen to me aisha " Tai kukan kura ta tunkude fahad daga jikinta tai waje da gudu tana kuka , yabita yana kiran "Aisha wait plss kitsaya karkifita dare ne " Koda yafita har tabar gidn ko takalma babu bare dankwali, Kusan karfe 10:40 tana fita tasamu mashin ta haye tana kuka da rawar jiki tafada mai yakaita malali quarters , mashin na ajiyeta ta dira tafara buga gate din gidansu da karfi tana kuka, megadi yazo yabude da katuwar gorar shi ahannu, Tabanka aguje ta shiga cikin gidan, Me mashin ko kotsayawa amsar kudi beba yajuya, don ya tausaya mata Kannenta biyu na kallo Tawuce su dagudu tafada dakin mommy, mommy na zaune tana waya kan bed aisha tafada jikinta, Jikinta na rawa tace "mommy mommy kitemakamin faseelat ta cuceni zata auremin miji... ......" tohwa ana wata ga wata ππ½ββ inga ruwan comments woooo π€£π€£π€£π€£π€£ Shalele takuce fansπ€ [7/12, 11:01 PM] Maman Mamy: β°β°β°β°β° *RAGGON MIJI* β°β°β°β°β° By *MAMAN MAMY SHALELE* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ βββββββ *~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION~* βββββββ *~βWe beare's of soon
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183