Chapter 47
Chapter 47
ba, tunani kawai yake wace irin uwa ce Allah yabasu da ita da kanta zata cutar dasu, Hjy ganin ya kyaleta tasaka kuka harda shesheka, jin sheshshekarta ya juyo da kanshi Yana kallonta se lokacin hawaye suka fara zubomishi, daace wani ya masa wannan abun baze ji ciwo ba akan yadda yakeji yanzu, Kukan hjya bakaramin tabashi yake ba, baze iya u jure ganin wadda ta dauki cikin shi tasha wahalar haihuwarshi tana kuka ba, Yana rumtse ido ya damke hannuta hjya ta bude ido da sukai ja tana kallonshi, Cikin dauriya yace "kidena kuka hjya ni nayafemiki duk abinda kikamin, da wanda nasani da wanda bansaniba ki share hawayenki, komi kikamin bazan mance matsayinki awuri na ba, kuma bazan iya biyanki abunda kikamin, na dauki wannan abun da yafaru a matsayin kaddara ne, haka Allah yariga ya tsaro kuma lokacin mutuwar alhaji ne yayi shiyasa ya rasu, ina rokonki ki kwantar da hankalinki kidena Damuwa zan warke da yardar Allah adduar ki kawai nake bukata " Hjya ta dago hannunshi ta dora a fuska tana kara fasa kuka na nadama, ita ta riga ta sani Allah be bata yaya masu halinta ba shiyasa take kara godiya ga Allah akodayaushe, Khalil yanajin dumin hawayenta suna bin hannunshi yace "plsss hjya ki dena zubar da hawaye yanamin ciwo a raina" hjya tai shiru tana share hawaye kanta kasa, khalil kallonta kawai yake, su siyama suka shigo room din, yana ganinta ya dan Saki murmushi dukda azabar ciwon da yakeji, siyama ta matsa tana mashi ya jiki, Sati biyu khalil yayi asibity sannan aka sallamoshi, duk yabi ya rame tunani barkatai sun hanashi sukuni, shi da kanshi yake rokon Allah duk salla akan ya cire mishi son faseelat saboda samarwa hjya kwanciyar hankali, amma da ba haka ba da tuni ya meda princess dinshi dakinta, gabadaya yanzu gidan hjya ya dawo kwata kwata besan ganin ko tunanin abinda ze tuno mishi da faseelat, Shiru shiru hjya bata kira ummi ba ,don ummi nata tunanin zasu kira amma shiru ganin har anyi 1 month basu neme suba akaje aka kwaso kayan faseelat aka siyar, ummi nata tunanin cewa khalil zargin faseelat yake shiyasa be medata dakintaba sam bata bawa hjya laifi ba, faseelat se rama take tana ganin rabuwa da fahad abu ne me sauki ashe ba sauki abun, gashi dukda ya shareta abinda yake nuni da bayasonta amma takasa hakura kullum seta kira amma baya dauka ta tura message a what's up yana viewing ammaba reply sosai hankalinta ke tashi, kwata kwata bata maganar khalil ta fahad kawai take, Hjya da kanta take ansowa khalil ilajis sihir a Islamic chemist ma banbanta , Ganin khalil ya samu lpya har yafara zuwa school ,taga be kamata yayi ta zama haka ba dan har yanzu wani lokaci se ya zauna yayi shiru yayi ta tunani, takira shi tai masa maganar aure yace "hjya ki samo duk wacce tai miki ni kuma zan aure ta, amma dan Allah hjya karki nemo wadda zakizo kina kinta, nafison wacce ranki ya kwanta daita farin cikin ki shi nakeso banaso a memeta abunda yafaru" Hjya tace "Nagode khalil Allah yamaka albarka ya baka abinda kakeso duniya da lahira " Yace "amin"ya tashi ya fita, kawai ya amince ne don taji dadi ya tabbatar wa kanshi hjyarsu nasan shi saboda yadda ta rude da bashi lpya kadai ze masa bayani,sede bayajin ze kara son wata kamar yadda yaso faseelat, hakanan hjya ke ganin kamar kyan faseelat ne yafiso, batasan cewa faseelat na da wasu abubuwa ba da ba kowace Mace Allah yayi ma wannan bewar ba, Hjya ta gama shawararta zataje batsari nemomishi auren jamila, diyar kanwar mijin siyama so daya ta taba ganin yarinyar kuma taga tana da kyau don fara ce sal ga ruman cinta tasha, Lokacin da tajewa maman jamila da maganar ba tai musu ba, tunda tasan ko su waye su, Tun kafin khalil yaje ganinta aka kai komi na aure akasa rana nanda wata daya duk cikin sati daya akai wannan hidimar, Seda hjya ta matsawa khalil sannan yaje wurin jamila, yes tanada kyau amma daga ganinta yarinya ce dan shekararta 17 amma tana da girman jiki kana iya cewa takai 19 jss kawai tayi, jamila na da shegen wayon tsiya sannan akwaita da kwadayin balai don duk yadda zatayi taci nama setayi rumawa kenan๐bata iya girki ba tana de koyo ne sannan batai wani ilimin addini ba, hakanan suka gaisa da khalil ya masu sha tara ta arziki ya wuce gida. Itako jamila khalil ya mata ita bata wani damu da bakinshi ko tsayin shi ba itade ta samu wurin da zata huta, kuma dama burinta tai aure cikin birni gashi ta samu, Khalil be wani matsawa kanshi ba akan zarya zuwa wurinta ba, hjya ma da kanta ta saiwa jamila waya da tarkace akabawa siyama takai mata, kafin khalil yayi wa jamila kira daya ta yi mishi biyar, a rana se ta kirashi so ukku, Ahankali yadan fara sakarmata fuska saboda yar ban dariya ce dolenka intai wani abun kayi dariya ganin tana yawan sa kati ta kirashi seya fara tura mata kati a sati 500 kuma yana iya cewa duk akiranshi suke karewa, bewani rawar kai akan bikin amma hjya yadda takeyi kamar zeyi auren farko, khalil se gashi yafara tsumin kanshi ๐๐ baya ga Islamic chemist har wani super market ya ke zuwa yana siyo kayan karin kuzari yasha wasu, wasu kuma yana ajiyewa se nangaba, dan seda gabaya da damuwa ta mishi yawa yake bawa amininshi labari shine yake bashi shawara yakara wayarmishi da kai anan yagano musabbabin raina shi da faseelat tayi shiyasa yanzu ya dage neman tsira da mutunci, Siyama har yau batasan illar da hjya taiwa khalil ba har yau hjya bata kuma kara sa rakiya ido ba, cikin sati biyu aka hada lefe aka kai akwati 10 reras aka kaiwa jamila, jamila nata murna ganin lefenta ta kira khalil tana mishi godiya "yaya Nagode sosai ni banma san taya zannuna maka jindadi na ba " Yace "Allah? " Tace "wlh kuwa se ganin lefe na ake zuwayi ana cewa nayi goshi " Ya babbake da dariya itama tana dariyar tace "kana sona sosai yaya Nagode " Yace "to ai dole na so ki jamila tunda kema kina sona " Tace "yaushe zaka zo inason ganinka " Yace "a, a gimbiya na kira na ai dole nayi sauri nazo ina nan zuwa gobe " Tana murna tace "se kazo in zakazo kamin tsarabar kaza me dawafi " Yana dariya yace "angama gimbiya " Sukai sallama shi ba shi ya hada lefenba su hjya sukai abinsu itada siyama, ita siyama tanata karason abun don dangin mijinta ne, Dole khalil ya so jamila yarinya ce kuma tana kula dashi abunda be samuba wurin faseelat ba gata da ban dariya ba ta jiran kauyancin shi yace yana sonta itake cewa tana sonshi, wani abu da yagane daita bata taba boye abinda takeso magana takeyi haka abinda be mata ba, Biki nata matsowa suleman ne yaketa kara bawa khalil shawarwari da nuna masa abinda mata su keso dan shima yayi aure, da kanshi ya budawa khalil su facebook su what's up insta twee dasauransu yana kara fadamashi amfaninsu saboda kan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183