Chapter 1
Chapter 1
Compiled By Umar Dalha Funtua. Copied By Maman Mamy. [7/12, 10:57 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ *~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~* *~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~* 1⃣ *In the name of Allah the most beneficent the most merciful* Alhamdulillah ina rokon Allah yabani damar rubuta dede yadda nafara lpy Allah yabani ikon gamawa lpy amin. Sadaukarwa ga *sis zulaihat rano* alherin Allah ya sameki a duk inda kike, kisani inayinki bazan manta alherin da kikamin ba ina godiya da kulawa faseelat yarinya ce and she's not above 21yrs tana da kyau sosai babban jiki ne daita fara ce sosai fuskarta is ready made ko ba tai kwalliya ba batada matsala abinda yafi daukar hankali ajikinta shine kugunta tanada babban kugu da big breast kusan ma sune suka sa ta kiban amma kibar ta me kyau ce saboda bata da tumbi bata da fadi, faseelat kyakkyawa ce de sosai, Gidansu matsakaita ne ba masu karfi bane kuma ba matalauta ba, mamansu ita kadaice awajen babansu su 5 ne mamansu ta haifa faseelat itace ta biyu kuma ita kadaice mace ta taso cikin gayu tun tana yarinya har girmanta mamanta cikin gyaranta take dayake ita kadai ce mace, yayanta sunanshi omer, se ita se abulkhair se ishak se auta Mubarak, Babansu meson karatu ne sam be wasa da ilimi ta sauke kur'ani kuma tagama secondry sede mamansu taki yarda tawuce makaranta, wai sanadin lalacewar yawancin yanmata kenan, babanta alhaji maaruf yayi iyakar yinshi amma ummi taki wai sede tabari setayi aure tayi, Yanzu haka faseelat bata zuwa koina se islamiya shima se weekend duk aikin gidansu itace keyi batada hutu ko kadan, ta kware wurin sanwa sannan kwararra ce wurin gyaran jiki saboda abinda mamanta ke koya mata ne, kullum ummi kamar yar 30yrs take saboda bata wasa da gyara kanta duk abinda ya shafi gyara ko abinci ko kwalliya wannan yasa abbansu yakasa yi mata kishiya dan ko kallon mace bayayi dan yasan inyaje gida tashi tafita. Har mazan gidan suma basa yawace yawace unlike other houses da namiji se ma ya kwana ba gida ba, su ko duk abunka karfe 10pm acikin gida takemasu. Faseelat ba mummuna bace bare ace shiyasa batada saurayi kawai Allah ne be kawo ba har yau ba wanda ya taba tunkararta da kalmar so, wannan yana matukar damun umminta saboda ita burinta ta ganta adakin aurenta lami lpya kuma shine gurin kowace uwa akan yarta, shi ko abba be damu ba cewa yayi komi lokaci ne, itama faseelat abun baya damunta amma tanada buri a soyayya yadda take fara fari takeso, tanada kiba to mijinta ya zama siriri dogo, tana masifar son saje a fuskar namiji, yazama dole mijinta ya zama jarumi me karfin zuciya kuma sannan ya zama yana da rufun asiri da ilimi to shine mijin aurenta kuma shine burinta, So da dama takan zauna da mamanta su tattauna akan aurenta itade faseelat abun mamaki yake bata gani takeyi mamanta bata yarda da tarbiyyar da ta bata ba ,ko tagaji da ganinta kusa daita, Yau sungama cin abincin rana itada ummi saboda tare suke cin abinci, ummi ta kalleta tace "faseelat Allah yabaki miji nagari ki tafiyarki ki huta kullum addua ta kenan ba dare ba rana " faseelat batasan lokacin da hawaye suka zubo mata ba, Tasa bayan hannunta ta goge ummi na ta kallonta da mamaki, Faseelat tace "ummi shin akwai ranar da zata zo ta koma baki maganar aure na ba? shin ummi kingaji da nine? Koko nikadaice wadda takai wadannan shekarun a gidan iyayenta,? Ummi tunbana sa komi a raina har nafara zargin ko de baki yarda dani bane? " Kallon mamaki kawai ummi kebinta dashi tace "haba faseelat burin kowace uwa taga yarta gidan miji nasanki kaf ciki da waje nice mahaifiyarki ni na haifeki nasan halinki bawai inafada bane dan ranki ya baci abinda ke gabana kenan banda Mace se ke duk kanku ina alfahari daku kuma kullum ana yabon yara na dan haka kidena zubar da hawaye kinji diyata? " tajawo ta akan kafarta hawaye faseelat ta share, ita fa bacin feeling da takeji ai bataki tayita zama gidan suba, to shaawa tayi mata yawa so da dama tana yawan mafarki, kuma dakinta ba toilet aciki tsakanin dakinta dana ummi toilet yake se can farkon shigowa gidan nan dakunansu ya omer suke suma da toilet tsakiya shi ko abba ciki da falo da toilet ne yakeda, tun asuba take lallabawa tayi wanka inde tayi mafarkin sam batasan ummi tasani ba ,shine ma yasa take kara son aurar daita dan itama ummi haka take da yawan shaawa ,bare faseelat ga girman jiki tunda ko mata suka ganta sede suce tubarkalla dan duk yaddda tayi tafiya kugunta da breast dinta rawa suke . Ummi ta saki ajiyar zuciya tace "Allah yamaki albarka faseelat duk aikace aikacen gidannan ke kadai keyi kinhanani komi ni har tausayi kike bani " Abulkhair ne ya shigo agajiye yadawo daga school yana shigowa yaji yadda ummi kesawa faseelat albarka, Ya zauna tareda fadin "wlh ummi bamu yadda ba kullum faseelat kadai kike sawa albarka muko baruwanki damu, Allah ina tunanin rabon daki samin albarka tun kan ki yayeni " da faseelat da ummi suka fashe da dariya ummi tace "abul inayimuku kuma ko ban bayyana ba, kaima Allah yamaka albarka dasu gabadaya " Yace" amin ummina, ya faseelat mi kika dafa yau? " tace "aifa new student in university, abinda bakaso akayi danwake da souce " Yace "nashiga ukku ni abul ummi ya zakuyi dani wlh nakusa karasawa lahira sora kiris inbaku temaka min ba idawa zanyi " Suka babbake da dariya faseelat tace "katashi katube kashiga kitchen kawai " Yace "pls pls ya faseelat do help me " Tace "naki din " Ya tabe fuska "nide dama nasan yaya bakisona ko kadan "ya mike tsaye. Ummi dake dariya tace "itako ke sonka tayimaka rice beans se kaci da soese din" Yasaka hannu biyu a kirji yasauke ajiyar heart huuuuum "yaya Allah yabarminke inasonki kamar rai " ummi tace "jeka de kaci kahuta tukun " Yajuya yatafi dasauri itako faseelat ta mike tsaye ummi tace "se ina? " Tace "wanka zanyi ummi kafin marece infito indora muku dinner" Ummi tace "bakigajiya da wanka faseelat to zakiga dilka saman windon toilet kidanyi kafin wankan " Tace "Tom ummi se nafito " [7/12, 10:57 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ *~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~* *~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~* 2⃣ Dedicate to *sis zulaihat rano* A Al'adar gidansu faseelat bayan asuba sukan hadu suyi murajia, bayan isha kuma suyita fira basu cika kallace kallace ba, itada yanuwanta akwai kyakkyawar fahimta,ya omer bayanan yana Niger karatu kuma can ne asalin mahaifiyarta asiya, sun hadu da mahaifinta ne yaje kasuwanci a can kuma ya samu nasarar sace zuciyarta har akamusu aure, sukan je niger amma ummi tafi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183