Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 22

Chapter 22

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,183 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

nashi tafara cin karo he was sleeping fa amma maman amira ta dauki pic ta dora a status writing "my cute husband "on the picture, faseelat naganin picture din suma ne kawai ke batai ba he look so good, tai sauri tai saving tana meda numfashi, Sannan ta cigaba da kallon sauran, wani yana rungume da maman amira wani kuma tana kan cinyarshi yana bata abinci, Faseelat tabuga tsoki ta ajiye wayar ta ture Cup din tea din gabanta har seda ya dan zuba, ta cigaba da doka tsaki, can kuma se tayi shiru tace "a, a what's happening to me ne?kode na hauka ce ne? Miyasa nake son kallon pic din shi, why nake kishi da matarshi, in na fahimta son shi nakeyi, "ta dafe kai tareda fadin "oh god" taja wani sauti da baki "shishhhhh, I'm deceiving my self fa ,ni da ke da aure, kuma ma yafini akomi koda banda aure he will not going to love me "tai shiru bata gama tunanin ba ta jawo wayarta tabi messages da aka mata hoping that taga na maman amira, Tana ta bi har kan number tai sauri tashiga, maman amira na online faseelat har mamaki takeyi why take online ko da yaushe maybe tanada house maid ne cewar zuciyar ta, tafara karanta message din ta kamar haka "antin amira kintashi lpya? " Ta duba time da akai message din be dade ba saboda 8 akayi shi, faseelat ta tura mata" lpya lau ,ya amira " Maman amira na tsaka da charting taga message din faseelat tashiga tai mata reply da "lpya lau ya zafi ?" Faseelat tace "gashi muna tasha, kuma ana maku zafi sosai garinku ?" aisha tace "eh gaskiya katsina akwai zafi dan in muna Abuja be kai haka ba " Faseelat tace "kina katsina anty? " maman amira tace "eh anan mijina yake nima anan na taso, " faseelat tace "ai nima yar katsina ce " Maman amira ta turo mata 💃🏼"kice zanga faseelat watarana " Faseelat tace "insha Allah " Maman amira tace "Allah ya yarda da zanji dadi sosai " Faseelat ta tura mata smile face sannan ta sauka jin sallamar Mubarak bakin kofa, ta aje wayar tafita suna murna suka rungume juna, sannan ta sake shi, tana dariya tace "auta se yau? Amma de wuni zakamin ko?" Yace "eh yaya se 2 zantafi " Tace "yawwa dan kanin muje ciki " Tajashi cikin dakin tanajin dadi ganin dan uwanta. da karfe 12 tashiga kitchen tai white rice da stew da coslow, sannan ta dafa mai wake daban, tana gamawa ta zuba a warmers ta kai daki Bayan ta Dora su a big plate , Tawuce toilet tai wanka tai shafa bayan ta saka kaya, ta zubo musu abinci itada Mubarak a plate daya suna cikin ci, Sega khalil yayi sallama. [7/12, 10:59 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* *PAGE* 2⃣1⃣ Suka amsa atare itada Mubarak faseelat tace "sannu da zuwa" Yace "yawwa ya gidan? " Tace "lpya lau " Khalil yace "a, a abokina kaine a gidannamu" Mubarak yace "ina wuni " Khalil yace "lpy lau, yasu ummi ?" Mubarak yace "suna lpya " Khalil yace "madalla "yana kallon yanda suke cin abincin sosai abun ya burgeshi, ya wuce daki ya rage kayan jikinshi ya shiga toilet, Faseelat bata tashi ba seda ta koshi cin da sukeyi da Mubarak yasa takarajin dadin abincin sannan ta ajiye cokalin ta mike ta dauki tray din ta kaimishi daki, har lokacin be fito ba, tana ajiyewa tafito suka cigaba da firarsu da dan auta, Khalil yana fitowa ya zauna cin abincin koda yabude bowl din cow slow din ya meda ya rufe ,saboda be taba ci ba donshi dan gargajiya ne, ya zuba shinkafar shi da wake yacika cikinshi saboda yaji dadin girkin ya kora da ruwa ya dan kishingida, Se karfe ukku Mubarak ya tafi sannan shima khalil ya fito ya koma shago, Itako faseelat bakaramin dadi take ji ba in bayanan hankalinta kwance taita charting dinta inko yana nan to duk se taji ta atakure, *Bayan sati daya* har yau khalil be taba yunkurin kusantar faseelat ba saboda dandanan yake release da zaran ya tabata, ita kuma faseelat yanzu gabadaya batada walwala saboda a matse take ba ranar da bata ciwon mara shiko kullum se ya lagude ta wani lokaci ma se yana shago ya dawo ya lallaguda ya koma, wani mugu mugun haushin shi takeji, yanzu ko ya tabata bata jin dadi don tasan wahalar da zata sha, A dan zaman da sukayi basu wata fira atare, kuma bawata soyayya zama suke kurum kuma kullum faseelat kara gano abinda bataso take a wurinshi, na farko de shi mutum ne me bin diddiki duk abinda ke faruwa agidan yana lura dashi, sannan duk yawancin abinda yake so ita faseelat batason su, kwata-kwata bayayin wani abu da ze burgetta, kuma yanada mako tun bayan kaji biyun da yakawo na amarci haryau be kara kawo wasu ba sede ya siyo jan nama ko kifi ayi miya dashi, dama wasu mazan da kashigo ciki shikenan, wani karin takaici se tusar da yake bugawa a gabanta hankalinshi kwance yayi ta barka tusa, to ba dole ba kullum wake kullum wake aidole arika tusa, dan dole faseelat ke kwana bedroom daya dashi, Yanzu kusan kullum da ciwo take wuni da bakin ciki da haushi yau jumaa bayan yayi breakfast yace ta shirya karfe 12 ze dawo ya kaita gidan hjy ,in antaso masallaci ya kaita gidansu da marece se yaje ya dauketa, Tana murna tace to ta tashi tana shiri da sauri, Shi kuma ya fita, tana gama shiryawa taje ta dafa faten doya da wake saboda tai sauri tana gamawa tai wanka ta shirya, ta zauna jiran dawowar shi, Wayarta dake kan center table ta jawo ta tsaya ta karewa wani new pic na fahad da ta dauko daga status din maman amira kallo sannan ta shiga what's up, zuwa yanzu Sun matukar sabawa da maman amira dan yanzu baya ga charting har waya sunayi, ita kuma faseelat son fahad bakaramin damka yayi mata ba, baya ga kyanshi kullum maman amira cikin zuzuta mijinta take a group, tana ta yabonshi tana fadin wasu abubuwa da yawa a rayuwarshi, yanzu haka faseelat tasan mi ya fiso a rayuwarshi, tasan best drink nashi tasan best food nashi tasan style da yafiso, ita maman amira batada labari a fili amma a chart akwai surutu kuma baruwanta taita fadin mijinta kaza mijinta kaza, ga dora pic nashi a status da bata dauka bakin komi ba, faseelat ta shiga message da maman amira ta aiko mata "kawa muntafi china kiyi hakuri ban fadamiki ba nima bansan da tafiyar ba, maybe muyi 1 month sannan mu dawo, zanyi missing naki bye " Faseelat se taji ba dadi ,taso suyi bankwana jiya baki tai tayi shiyasa bata samu damar hawa online ba, tai shiru tana tunanin rayuwarsu maman amira su kullum cikin tafiye tafiye suke yanzu suntafi bazata kara samun pic din fahad ba ,ta bata fuska tanajin haushi, ji tayi kamar ta kirata tayi mata bankwana se ta fasa tana tunanin sun riga Sun daga, Ana haka sega khalil ya dawo ya yi sallama ya shigo room din ta

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});