Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 145

Chapter 145

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,189 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

shiru idonta lumshe don juwa take gani, ya dauki waya yakira Mary ba jimawa tazo Aisha tabude mata kofa tashiga, ta dudduba faseelat sannan ta debi jininta tana ta kallonta don tayi wani irin fari nafitar hankali, ta kalli fahad da yakasa ya tsare tai murmushi tace "congratulation sir madam is pregnant" ya fiddo ido yana murna dadi ya rufeshi besan lokacin da yarika sakin murmushi ba yace "thank you doctor " tace "welcome yanzu zan je nayo test din jininta zamu gane ko how many weeks ne sannan ga drugs nan asiyo da drip zansa mata ruwa " fahad yace "thanks "ya amshi takardar mary tafita, faseelat jin tanada ciki taji dadi sosai amma hakanan taji gabanta na faduwa, ya rungumeta yana dariya yace "thank you honey nagode miki da kika samu Ciki adede wannan lokacin nagode nayi murna Allah ya saukeki lpy I really love you " Faseelat tai murmushi tana ta kallonshi yaushe rabon dataga yana farinciki yana annashuwa se yau, Ta dora hannu jikinshi tace "I love you too kaiwa Allah godiya " Fahad yayi murmushi yace "alhamdulillah" yana rike daita kamar kar ya barta ya tashi ya fito yana ta faraa ,Aisha ta tashi gabanta na faduwa tace "meyasa meta ne yaya? " yanata sakin murmushi yace "faseelat is pregnant" saura kirisss numfashin Aisha ya dauke tasamu tai yake tace "I'm happy Allah yaraba lpy " yace "amin bari naje drip zaasamata yanzu " yafita yanata annashuwa koda ya kalli kayan wasan amira se yayi murmushi yace "sooon " yasiyo magungunan ya dawo ,ya rungume faseelat kamar ze medata ciki yanata faraa da fadamata yadda yakeji, Har mary tadawo da result tana shiga ya tambayeta how many weeks, tai murmushi tace "it's only 2weeks dole se anrika kula daita sosai har yayi kwari" Ya kalli faseelat yasaki murmushi ranar da yarasa wata ranar yasamu wani, mary tasa mata drip tafita, Aisha daki takoma taita kuka shiru shiru fahad be fito ba seda ze fita masallaci yashiga yasameta kwance yace "Dan Allah Aisha kitashi ki dafa wa faseelat mint tea kisa zuma aciki saboda zuciyarta ke tashi ni kuma zan fita masallaci kar na rasa salla " zuciyarta cunkushe tace "to" yajuya yafita dasauri, tana hawaye ta tashi ta nufi kitchen acan ta dirji kukanta dole yayi rawar kai yanzu bakowa gabanshi yanason yara kuma abun yafito daga jikin gimbiyar zuciyarshi,tadora hannu akai tace "nabani na lalace ni Aisha " ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* ✍🏽✍🏽 *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*✍🏽✍🏽✍🏽 We are bearer's of so golden a pen🖊 We write assidiously perceiven no pain So magical Our creative golden pen🖊 Be hold our words A product of our pen🖊 Savour our words For it will cause you no pain.✍🏽 https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ 8⃣2⃣ *Bazan manta da wadanda sukamin alheri ba daga fara buk din zuwa yanzu tundaga wadanda suka sa kudi a account dina, da wadanda sukamin data,da wadanda suka samin recharge card,da wadanda sukabarmin kudinsu time din da raggon miji ya zama free, bazan manta alherinku ba ina rokon Allah yakara maku budi na alheri yakara maku lpy da tsawon rai me amfani godiya ta tayi kadan sede nai maku addua,wannan page din naku ne jimla, ku zauna ku mike kafa kusha karatu naku ne halak malak son so harabada💓* Tasha kuka har tagama ta wanke fuska ta hau sama don kaiwa faseelat tea din, Ta shiga da sallama bakinta, faseelat na kwance ruwa nata shiga jikinta ta amsa tana kallon aishar koba afada ba tasan tasha kuka don fuskarta da idonta sun nuna, Taje ta ajiye tea din akan bedside ta juya zata fita batare da tace komi ba, Faseelat bataji dadin ganin ta ahaka ba don hakanan taji cewar kishin cikin jikinta ne takewa kuka, Ahankali tace "anty ki kara hakuri akan jarabawar rayuwarki ki mika lamarinki ga Allah insha Allah ze haska miki rayuwar ki a lokacin da bakiyi tunani ba " Aisha dake tsaye bakin kofa tana jinta ta karasa fita daga dakin tanajin mugun haushinta , Faseelat ta lumshe ido sam batajin dadin yanayin zamansu da Aisha meyasa bazata yi hakuri ba meyasa bazata dauki kaddara ba se yaushe zasu fuskanci juna ne? Aisha daki ta wuce tashiga toilet tayo alwala tazo ta kabbara salla tanayi tana hawaye, data gama sosai ta daga hannu tana adduar Allah yabata wasu yaran nan kusa, Fahad na shigowa dakin faseelat ya wuce da dubara ya tada ta zaune tana jikinshi yabata tea din yanajin matsanancin sonta na ratsa koina na jiknshi ya dade beji shaawa ba amma yau segashi kallon ta da yake tayi yasa yaji joy stick dinsa ta motsa, Faseelat jin abu yana zungurinta ta dauke kai ahankali tace"nakoshi kwantar dani " Ya medata ya kwantar da ita yadora kanta akan cin yarshi, yanata kallonta yanajin shi some how, ya dora hannu acikinta yana shashafawa yana lumshe ido yace "honey alkawarinki na nan fa triplets plss " amira ta fado mata arai idonta cike da hawaye tai shiru kawai, Ahankali ya rika matsawa da hannunshi zuwa kasa yatura shi cikin skirt dinta, faseelat ta rike masa hannu tace "kabari plsss bana so " yace "nike bakiso plss kibari bawani abu zanyi ba " Tace "a, a katafi wurin anty plsss wlh banajin dadi kokadan katafi wurinta kabarni nayi barci " Yace "ba inda zanje inanan ke ko missing dina bakiyi ba 2wks fa " faseelat tace "hero se yaushe zakagane bako yaushe mutum ke son irin abubuwan nan ba nazata 2wks dakayi yasa kagane haka, hero plsss ka temakamin awannan karan kabarmin ciki na karkayi wani abu daze tabashi don wlh bazan jura ba na roke ka "se kuka, Jikinshi yayi sanyi yasa hannu yana share mata hawayen in cool voice yace"im sorry, faseelat inasonki sosai kome da yafito agunki inasonshi wlh waccan karan bansan nayi ba, kuma na miki alkawari bazanyi wani abu da ze taba lpyan cikinki ba, abinda baki sani ba shine yanzu nafison cikin jikinki akan ki inason yara honey, kiyi hakuri ki bar kuka " Tai shiru tana ajiyar zuciya, Dukkansu sukai shiru kowa da abinda yake sakawa aranshi, har ruwan suka kare ya cire mata ya dauketa ya yo mata wanka yanata hadiyar miyau, ya dora mata zane ta hau carpet zatai salla, tana kabbarawa yabar dakin ya nufi dakin Aisha, yasamu tayi bacci yaje ya kwanta bayanta yafara zuge zip dinta tabude ido, ya sakarmata murmushi yace "gwara nakara bada himma ko kincikamin gidan da yara,inafatan kema soon kisamu " tai karamin murmushi yace "I miss your sweet hQ " tai murmushi yanata kallon idonta yarika matsar da fuskarshi gunta har suka hade ya kama lip dinta yana kissing, daganan suka cigaba da romancing suka fara sex, faseelat nagama salla tajuya taga wayam babushi se tajiyo ihunshi daga dakin Aisha ta tabe baki ta girgiza kai, ta koma kan bed ta kwanta hannunta daya kan maratta dake dan motsawa kadan, ita kadai ke ta tunani she wish tasamu mace asa mata amira amira tadawo su cigaba da rayuwa she's missing her everyday every time, bayan Sun samu natsuwa fahad ya rungume Aisha yana shafar gashinta yana kallon fuskarta yace "wai miye sirrin? Se kara dadi kike kin sauya sosai yanzu fa kullum da

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});