Chapter 173
Chapter 173
tace"to shikenan anty tunda de you don't care ni mezesa narika damuwa Allah yabaki hakuri"difff takashe wayar tanajin mugun haushin mommy, Suna isa gida yace mata zeje ganin mommy after Maghreb ze dawo tana zaune tarika mai waving har yatafi, Ta sauke ajiyar zuciya ta Dan kwanta bacci ya dauketa, Fahad na zuwa gidan mommy yawuce dakinta tana kwance ya zauna yana mata ya jiki ,tace dasauki tana lumshe da ido ganin kamar ciwon yataso yasa ya rikice yafara tambayarta "mommy ko akira doctor?" Mommy tace"a,a nasha magani zanji sauki " Yayi shiru yana zaune wurin butsu butsu yace mata sannu , Ana cikin haka wayar shi tafara ringing ,ya dauka code Number ce ya dauka yace"hello" Daga can bangaren manager yace"plsss akwai wasu kudi dazaa kawo yau to bana gari matsalar yanayin hazo bamu taso ba kaje ka amshi kudin ka ajiyemin su kafin gobe" Fahad bayaji sosai yasa wayar loud speaker yace"sir banji sosai ba" Manager yaja tsoki yace"cewa nai akwai huge amount da mukayi zaa kawomin yau to nayi tunanin zan dawo yau gashi matsalar yanayi bamu taso ba kaje ka amshi kudin ka ajiyemin su gobe zan amshesu sunada yawa kudin u have tobe very very careful" Fahad yace "OK sir yanzu zanje na amsa" Manager yafada mai address dazeje ya amsa yakara nanata masa ya kula kudin nada yawa , Sannan yakashe wayar mommy da ramlat sunajin shi , Fahad ya kalli mommy yace"mommy ankirani zanje na amshi wasu kudade amma zandawo anjima" Mommy tace"base kadawo ba nagode da kulawar da kakemin Allah ya maka albarka " Yace"amin "ya tashi ya fita Yana fita mommy ta kalli ramlat tace "ki koma daki I want to sleep" Ramlat tace "tom sannu " tatashi tafita, Mommy tatashi zaune batasan ko nawa ne kudin ba amma tanajin sun fiye yawa yadda aketa mishi warning, Dasauri ta dauko waya kamar ba marar lpy ba ta latso wata number takara akunne ,ana dauka tace"hello cellular number wadanda suka miki aiki nakeso kibani its urgency plsss naji kince aikinsu baasamun matsala" Cellular tai dariya tace"Hajiya haka zancen yake wa kkso akashe ?ko kudi kkso a amso ?ko kidnapped kome?" Mommy tace"its non of your business kituromun number dinsu in aiki yayi kyau I promise zanbaki 20million " Cellular ta zaro ido tace"lalle zakiyi babban kamu wannan kyauta haka to ba matsala bari naturo miki number " Takashe wayar ko 2mnt baaiba ta turo number mommy nata sauri tai saving ta kira number tanata ring har kusan 5missed call sannan wani katon gardi ya dauka yanata nishi domin yana tsaka dajin dadi ne,yace"who's on the line?" Mommy tace"sunana Hajiya Zulaihat cellular tabani number Ku aiki nakeso kumin " Yanata nishi yace"alright ki same mu a new area sardauna estate idan kinzo u just call back zaa kawoki wurinmu" Mommy tace"senazo"takashe wayar ta tashi ta saka riga da gyale ta dauki key tafito yaran duk suna daki tafita , Bata tsaya koina ba se sardauna estate tana zuwa tafito ta kira number, Ba dadewa sega wani yazo ya kare ma wurin kallo daita sannan yace"fellow me" Tabishi suka danyi yar tafiya har bakin wani katon gida , Suka shiga ciki bakomai agidan se mata birjik tsirara sunata hidimarsu kamar da sutura jikinsu ,bata damuba suka shiga ciki ya nuna mata sitt ta zauna yace tajira ,yanufi wata hanya , Ogansu yagama sex da wata karuwar shi kenan yana meda numfashi yaji ana knocking yace"yesss hannunshi daya akan breast din yarinyar, Die hard yashigo yace"sir gawata tazo da aiki tana falo tana jiranka" Ya dauke hannu daga jikinta yace"hope de babban aiki ne " Die hard yace"I think so" Oteka Yace "OK ganinan fitowa" Die hard ya juya ya koma falon ya zauna saman daya da kujerun dakin wata mistress zata gifta tana tumbur yajawota yana lalubarta , Mommy ta dukar da kai lalle duniya ana abubuwa masu muni , Can oteka ya fito hannunshi zagaye da kugun Mistress dinshi tana tumbur tanata yauki shiko dagashi se boxer yazo ya zauna, Mommy ta dago ta kalleshi kato dashi kamar dan wrestling ga uban damtse duk ya murde dagani ba karamin me karfi bane yajawo shesha yana zuka yana hura hiyakin sama, Ya kalli mom yace"me kikeso?" Tace"akwai yaro na ze amso kudi makudan kudi kuma agidanshi zasu kwana kudin kadai nakeso a daukomun amma banaso ai mishi komi" Oteka yayi dariya yace"aikin ki is very simple zaki bamu address na gidan da yanayin security nashi sannan kudin zaa kasa su 3 ki dauki 2 kibamu 1" Mommy tace "eh na yadda nanne air port way basuda security sede megadi" Oteka ya fashe da dariya yace"gobe 10am kizo ki amshi kudinki aiki yagama " Tace"to nagode"ta tashi ta fita , Oteka ya kalli die hard yace" ina no mercy ,tiger ,lion" Die hard yace "they're inside with there girls" Ya hura shesha yace"call them now " Die hard ya saki tashi girl ya nufi wani part su tiger su ukku suna group sex yakirasu suka fito , Suka zazzauna oteka ya hura iska yace"akwai aiki tonight u have to get ready ai service bindigu a setasu saboda ko ta kwana" Suka amsa mishi da alamu suna bashi respect, Mommy takoma gida setaji ma ta warke dan haka tashiga wanka tana ta surutu "ai gwara nadebi kasona nima kar in zama yar kallo" Fahad yana amso kudin dollars cike da trolly yawuce gida ya ajiyesu yayi Maghreb sannan yatafi yayi ishai masallaci ya dawo gida , Ya shiga kitchen faseelat tace danwake takeso shikuma beiya ba yakira Umma ba jimawa ta aiko sukaci sukayi brush da wanka suka haye kan bed, Shi yana aiki da system tashi ita kuma tana karatun kurani awaya, Jitayi tagaji ta aje wayar tanata kallon hero, Shiko yanata aiki can ya kalleta yaga shitake kallo yace"yade heart beat kinason wani abune?" Tai murmushi tace"yesss" Yayi murmushi yace"me kkso?" Ta tunzuro baki tace"yanzu kadena yin abunnan kullum ni kuma fa yanzu ina enjoying kuma ance idan anayi zaa haihu da sauki" Ya kashe system din ya meda kallonshi kan cikinta yayi dariya yace" tausayinki nake fa duk maita ta kinga na hakura saboda kar na takuraki amma tunda kinaso to zan dawo yin duty kamar da " Ya kwanta ya matseta yana aika mata da kisses taita dariya tace"plsss stop it karika yin dutin kullum amma ba kamar da ba okay" Yadaga kai yakashe mata ido, ya cigaba da aika mata da kisses, Bayan sungama sunyo wanka yasa mata sleeping dress marar nauyi sharashara sukai addua suka kwanta, Can 1:30am ya farka yayi salla da yanzu kullum seyayi wani lokaci da faseelat wani lokaci inta kwanta batako motsi se safe inba fitsari ya tada ta ba, Yana gama salla ya koma ya kwanta , 2:15am su oteka suka faka motarsu bakin gate na gidan, Tiger yayi knocking, so biyu kadai , Baba tsoho ya dauko bindigarshi yazo bakin kofar yace"waye?" Tiger da muryarshi dabata gama iya hausa ba yace"i'm doctor " Sanin da baba tsoho yayi akwai me tsohon ciki a gidan yasa ya dauke bindigar yayi sauri ya bude kofar, Yana budewa tiger yakai masa naushi awuya ya zube awurin beko shura ba, Suka shiga cikin gidan ,da master key suka
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183