Chapter 167
Chapter 167
anyi shine akan cin amanar aure da faseelat tayi ,ko daya baga wannan lessson din kadai yatsaya ba,yakamata arika fahimtar writers arika kuma bari mukai karshen novels sannan afara hukunci ,daace raggon miji a labarin faseelat kadai yatsaya daya kare tuntuni amma nasa wannan labarin domin in fadakar da mutane bawai don yamaku dadi ko akasin sa ba ,kowace cikinsu tanada tata kaddara da jarabawar ,kadan daga cikin lesson da naso ace an fahimta*👇🏼 1_illar auren dole ,daace faseelat tanason Khalil da kila tayi hakuri tacigaba da zama dashi ahakan, 2_illar rashin biyawa mace bukata,komin addinin mace shedan naiya yin galaba akanta komin kiyayewarta, 3_illar cin amana faseelat tayi regret sosai akan abinda tayiwa Khalil segashi kuma takara fuskantar desame problem ,na asiri, 4_illar yada sirrin mijinki aishace tabude kofa da har faseelat tai shaawar mijinta, 5_illar bugun mace ta yadda fahad yarasa mutuncinshi awurin dangin faseelat ,kuma yayi asarar gudan jininshi, 6_yafiya yakamata mukasance masu yafewa juna amma Aisha takasa yafewa faseelat, 7_illar zafafa kishi da rashin hakuri ,kungade yadda Aisha tasha wahala awurin fahad dan rashin boye kishinta, 8_ illar bin son zuciya da rashin hakuri da yarda da kaddara,sune suka kai Aisha halaka hartaje wurin boka, 9_illar nuna fifiko da miji keyi ,shine yake kai wasu matan a halaka , 10_ da illar son zuciya ta yadda Umma ta yadda danta saboda soyayya ta wulakantashi itama Allah ya jarabceta, 11_ gashi muna kan gabar nadamar da Aisha zatayi da wasu darussa masu zuwa a gaba,kuma nasan akwai wasu abaya wadanda wasu sun fahimcesu, Kodayaushe kirika tuna Allah da kuma ranar hisabi,kisani kome kike yana kallonki mekyau ko marar kyau, Aisha batana shan wahala bane danta yada sirrin gidanta what I mean the only result shine kwace mata mijinda akai shine yazama horonta kome zance?shine yazama izinah,kuma shima yada sirrin ai laifi ne, akwai hadisin da Muslim ya ruwaito cewa zaa munana mazauninsu saboda fayyace sirrin shimfida, Faseelat wahalhalun da tasha shine yazama nata result din na fira dawani da aure, wasu nacewa bata wahala ba,aikuwa taga rayuwa, A_Kishigo gidan dake da kishiya ma wahalane don sekin dage da addua, B_Duka tasha jibga wurin fahad koshima ba wahala bane? dukda yanasonta be hanashi jibgarta ba,Khalil kuwa be taba ko dungurinta ba, C_she lost her baby koshima ba jarabawa bane? D_wulakancin su anty salma shima ,yana ciki agidan Khalil waya taba yimata? E_asirin data baro shi aka karayi anan can tai zaman 8month,nan tayi 5 shima ba jarabawa bane? Da kuma wasu dazata fuskanta nangaba,ainasa kam ta jarabtu itama, Daga bikin su faseelat zuwa time din asirin Aisha anyi 5month? ba aiba, kenan Aisha batai hakuri ba ,tunda gashi ba tai Wanda faseelat tayi ba, Wannan buk din baze zama silar rugujewar aure ba se Wanda Allah ya kaddara mutuwarshi ga masu cewa haka ,wai tunda faseelat taji dadi wasu sesuyi, INA dadin dame ta tsira? da soyayyar mijince kawai ta tsira, Kina zaune da mijinki baya biyamiki bukata sekiyi hakuri in zakiiya in bazaki iyaba seki nemi ya sakeki dan gudun fadawa halaka , Amma kirika tuna bakisan kuma ina zaki shiga ba ,can din ba irin waccan matsalar? idan zakiyi hakuri seki ta masa addua Allah yakara masa karfin gamsar dake,kina kuma nusar dashi , Ina bawa fans na Aisha hakuri 🙏🏻Ku cigaba da bin buk din koba dan itaba ,zaku amfanu da wasu darussan ,kuma na warwaremaku badan watsa sirrin miji take wahala ba ,sannan inkun lura itama mijinta na sonta, dukkansu halinsu zaku diba ,nagode da zafafan sharhi na ba akyauta maku ba naji haushi naji dadi domin gashi nakara wayarmaku da abinda baku ganeba Allah yasa Ku fahimta thanks ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ *(musulmin novel😂)* By *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ *~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~* *~We are bearer's of so golden pen🖊~* *~we write assidiously perceive no pain~.* *~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~* *~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~* 8⃣8⃣ *dedicated to my fans* *07063721063* *Duk wacce taga gyara ko kuskure ko barna ko tanason wani magana dani, whats up me direct to wannan number very simple thanks* *I'm sorry a rubutun jiya Wanda nayi na Arabic ansamu typing errors wannan ya farune saboda matsalar wayata da bangane kanta ba na rikita mata kwakwalwa da kuma yin abu daka batare da dubawa ba ,na rubuta surar da ayar inkin natsu zakiga gyaran ,nobody above mistake bareni I'm just a learner yanzu muke koyo,u know a single mistake can change a word or meaning* Sunfi 30mnt awurinta sannan suka samu kanta suka kara auna mata drip da allurai harda ta bacci ,mommy na waje tana ta share hawaye suka fito takutsa kai cikin dakin tana cigaba da hawaye ,yanzu ita ya zatayi ne? Bacci ne yakwashe faseelat shiko fahad be runtsa ba, Karfe 3am faseelat dake bacci tatashi saboda jin kukan fahad acikin bacci, Ta bude ido se hangoshi tayi akan carpet ya kalli gabas yanata kuka kamar karamin yaro, Tatashi zaune hawaye cikeda idonta na tausayin mijinta,ta sauka taje wurin shi ta zauna ta jawoshi jikinta tana hawaye tace "kayi hakuri hero dan Allah kadena kukannan haka kasawa zuciyarka hakuri kadauki kaddara" Fahad na kuka yace" I love her so much ,ina sonta sosai meyasa tayi min haka?ya zaniya cigaba da rayuwa batareda ita ba ?" Yanata kuka yace "farko I lost amira yanzu kuma bazan iya cigaba da zama da Aisha ba ,yazaai namanta Aisha a rayuwata ,faseelat ina cikin tashin hankali" Faseelat tasa hannu tana share mai hawaye tace "zaka cigaba da zama da anty zaka yafemata ,ka roki Allah ya mantar dakai abunda kagani" Yace"noo sede nai addua Allah yq cire min sonta a rayuwata u know me well kishina yayi yawa wlh bazan iya kallonta ba a matsayin mata kona medota bazan iya mata adalci ba" yaja numfashi ya cigaba da cewa"dama nafisonki a raina I was trying ne nake hakura da nuna maki so saboda ita ,yanzu bazan iya hadaki daita ba the girl that cheat on me tabawa wani kato jikinta ,abinda yafi dagamin hankali shine jinina dake jikinta tanada cikina taje tai zina dawani kato, faseelat Allah Aisha bata tsoron Allah " Faseelat tace "stop saying that tana tsoron Allah tabari ne shedan yayi galaba akanta ,kayafemata koyane nasan anty bazata sake ba ,manzon Allah (S.A.W)yace ba abinda Allah zekara wa wanda aka zalunta kuma yayi hakuri face daukaka da girma ,kayi hakuri hero kadawo da anty," Ya share hawaye yace"plsss kidena maganar Aisha agidannan I want to forget all about her domin shine dede ,kitayani da addua Allah yakara sanyayamin zuciyata domin tanamin zafi inajin wani iri " Tace"nadena ka cire damuwa kabar tunanin abun plsss kaga baka lpy inkuma so kake abun yayi affecting cikina shikenan" Yayi shiru yana kallon cikinta yanzu ba abinda yafi jindadin kallo sama dashi , Memakon Su kwanta se alwala sukayi suna gayawa ubangiji bukatunsu, Shi he is praying Allah ya cire mai son Aisha ya tsare masa jininsa,while ita faseelat tana rokon Allah ya shiryarda Aisha ya gafarta mata ya dedeta masoyan, Har akayi asuba sannan suka kwanta bacci ya kwashesu, Tun asuba anty salma tazo asibitin ,hankalinta tashe , Mommy na zaune take bata labari "salma Aisha batajin magana
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183