Chapter 66
Chapter 66
" Cikin farin ciki faseelat ta rufe baki tana zaro ido tace mishi "im very happy for you " Ya shafi sajenshi yana kallonta yadda take jin dadi make him more happy yace "how are you feeling ? " Tace "I'm now fine "tana sakar mishi lovely look " Yafara dariya "it's now fa kike kwance baki lpya amma kina fadin kin warke " Faseelat tai dariya tace "dole na warke ai this is the best news I've heard ,I'm going to have you as a husband, inajin kamar nafi kowa saa aduniya thank you so much " Yace "stop saying that nafiki murna fa, yanzu tunda kinji sauki hankali na yakara kwanciya sosai ,zan tafi office se munyi waya anjima " Tace "I love you very badly my handsome " Yace "wait I don't want all this just kisss me " Faseelat tafara aika mishi da kisses sounds "muah muah muah!!!!" Ya dafe zuciya yana kwantar da kai kan seat yace "I'm dying " Ta kyalkyale da dariya tace "Allah yakiyaye bye " Yana binta da kallo don begaji da jin kisses dinba takashe wayar ta ta leme kan bed tanajin gabadaya ciwon jikinta yatafi, 3:30 abba yadawo gida yafada wa ummi ansaka rana nanda 3wks kuma sunkawo 1million ummi tace "Allah yakaimu lokacin, rabon shi de ce, jiya fa ashe kwasa tayi tatafi gidanshi bawa matarshi hakuri itako ta jibgi banza kajimin shirmen faseelat fa " Abba yayi murmushi hankalinshi nakara kwanciya, Suna cikin labari wani saurayi yayi sallama abul yafita yaga katon engine da kaya, saurayin ya fadamishi fahad ya turosu, ya shiga yafadawa abba aka shigo da kayan suka fito suna kallo bayan yaron yajuya, Aisha na gama kimtsawa ta jawo wayarta ta kunna data kai tsaye group din mijina aljanata ta shiga ta tura musu "slm yan uwa kutayani jimami one of the members na gidannan has snatch my husband yanzu ma an musu baiko nanda 3wks, wata yarinya dana bada akasa ta a group dinnan last year, kubani shawara plssss zuciya ta kamar zata buga nakeji " Kamar jira sukeyi sukafara comments Someone call yanshana tace "kutumar uba wlh ranar da aka kawota sena babbake shegiya kowa yahuta" samira yahya replying "cabdi amma tayi butulci shiyasa kinganninan banada kawa kuma bana shaawarta bare kawar media kuma " mom idrix reply "ai wlh sede ya zaba koni ko ita kawai " Maman nour replying "kubata good advice please, karku kara rikitata " Halima sadiya reply "gaskiya bata kyauta ba, ke innice kuran wankan acid zansa aiwa shegiya muga ta inda zaayi auren π" maman iman reply "kinga banice ba amma wlh kamar ana rura mun wuta a ciki, nide shawarata kiyi hakuri kita addua Allah yazaba abinda yafi alheri" Baseerah reply on maman iman post "gaskiyarki yaruwa addua ce kawai zata cigaba dayi " Lady reply "innice wlh baze kara jindadi naba, in ita tashigo seta mishi abinda ba nayi da har yakeson kara aure " Fπ§πΌreplying "maman amira kitura gang gidansu aci ubanta itada shegun tsoffinta " Duk abinda suke fada maman amira nagani yadda wasu ke replying yasa takara hawa sosai, Admin din gidan which he's male yace "bekamata kuna haka ba kudauka kune abun yafaru daku ai bazaku so abaku bad advice ba, maman amira a matsayina na namiji shawarar da zanbaki ki hakuri haka Allah ya tsaro kikara bawa mijinki good care karki wani daga hankalinki ki daure ki hadiye kishinki, wlh seya kara jin sonki sosai a rai kuma kikara dagewa da gyaran π Allah ya kara miki hakuri ita kuma shegiyar yanzu zanyi waje daita " Faiza shagari reply ππ»"dakyau admin " Serlmer reply "snatcher where are you π"referring to faseelat Erminatou reply on admin talk "hakane dede admin muna godiya yakamata wannan yazama izina garemu ,ke kuma maman amira Allah ya kara miki hakuri I pity you " Ummu sudes reply "bura uba akwai show wlh dan zataci uwarta idan ta shigo gidana se ta raina kanta wlh " Sayyada reply "maman amira se munzo dannar kirji " Madeena uthman reply "Allah yasa miki hakuri da dangana muna miki jaje sis " inafatan kowa reply dinshi yayi dede dashi πππ½ββ se kawai maman amira taga ansa 08078967866remove faseelat π akai waje da faseelat some of the members sunata Bin maman amira PC wasu suna bata hakuri wasu kuma nakara ingizata wasu na mata tallar malamansu, Next page zamuji ko Aisha zata dauki shawaransu, ko ko Inafatan ana fahimtar sakon ayi hakuri da zage zagen dake ciki haka social media suke, *mata na tafka kuskuren da ance zaamusu kishiya su haukace wasu su bazama wajen bokaye keeping there iman and Islam, wasu surika bin bad mind nasu sutada hankalinsu sudena enjoying life nasu su takura kansu su takura megidansu,while this is not good at all, natsuwa yakamata kiyi ki lura a inda kika gaza ki gyara, sannan masu bada bad advice kuyi hankali wasu kawai saboda basune ba se sukai mutum su baro, kusani duk shawarar da kuka bada me kyau ko akasin haka kunada rewards aciki se akiyaye* *akwai wani group da nataba zama wata take neman shawara mijinta na neman yar aikinta kamar ma ya santa a mace tana neman shawara ya zatayi, wlh abin mamaki most of them cewa sukai ta konasu inta kamasu red handed, kujifa yakamata munawa kai adalci plss yanzu in tasamasu wuta fa wakeda asara inba ita ba kuma lokacin tana cikin zafin rai ba abinda bazata iyaba, Allah yaganardamu* An fiddo ankon biki fa 15k me bukatar siya πfaseelat zatai murna in kuka mata kara, Shalelenku na sonku, ππππ [7/12, 11:01 PM] Maman Mamy: β°β°β°β°β° *RAGGON MIJI* β°β°β°β°β° By *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* βπ½βπ½ *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*βπ½βπ½βπ½ We are bearer's of so golden a penπ We write assidiously perceiven no pain So magical Our creative golden penπ Be hold our words A product of our penπ Savour our words For it will cause you no pain.βπ½ https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ 5β£2β£ Duk wadanda Sukai mata jaje godiya takeyi musu masu mata maganar malamai tace musu zatai tunani, kafin wani lokaci tafara receiving calls na wasu daga members din abun yabata haushi takashe wayarta gabadaya ta kwanta ta rungume pillow tana kuka, Cikin farin ciki fahad yaje office duk wanda yaganshi yasan yau yana cikin murna, bayan ya danyi wasu aiyuka yana jujjuyawa akan seat dinshi yakira sabeer ringing biyu sabeer ya dauka yace "dude what's up? " Fahad na shafa sumar kanshi yace "we're engaged today nan da 3wks I will be ango " Sabeer yace "wow I'm happy for you, daka samu that beautiful girl Allah yasa alheri " Fahad yace "amin semunhadu de akwai labari " Sabeeer yace "OK see you later "yakashe kiran, fahad ya fidda iska daga baki ya cigaba da aikinshi, Wajen 5pm faseelat tafito daga dakinta looking very happy tashiga dakin ummi, ummi na waya da sister nata dije faseelat taja tatsaya, ummi na kallonta tace "yawwa eh kibada alhaji babba yazomin dasu inze dawo, ki hada komi plsss masu kyau nakeso kinsan saura 3wks bikin kuma tanada kishiya, ba matsalar kudi zanturo miki dasu, abinda nakeso kafin ranar ma yakasa ganeta " Faseelat na tsaye najinsu ummi ta kashe kiran ta kalli faseelat tace "amarya ya akayi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183