Chapter 154
Chapter 154
ta jona burner dandanan tai jawur ta zuba maganin kaffff dandanan hiyaki ya turnuke gidan ga kauri dagaji anhada tsurface tsurface dayawa aciki, ta zare wayar tarika yawo dashi tana turara gidan tana ta murmushi , harta gama shiru shiru basu shigoba tace "nabani karsuki shigowa fa "tana ta duba wall clock, taji budewar gate tasaki murmushi ta tashi ta haye sama, fahad na ajiye mota yabude yafita dasauri ya shige gida ranshi bace ba bismillah bakomi, Yana shiga tsakiyar falon yaji kanshi na juyawa, yayi tsaye wuri daya ya dafen kan yana yamutsa fuska, faseelat ta bude tafito tanajin juwwa na daukarta saboda kukan data sha, tana kuka tashiga gidan yana tsaye yaba kofa baya taje bayanshi tana kuka tace "Dan Allah Hero kayi hakuri bazan sake ba " yayi mata shiru yanajin maganarta kamar kukan jakai, ta dawo gabanshi tana kallonshi hawaye na zuba tace "kayi hakuri Dan Allah kadena fushi dani, banjin dadin ganin fushinka naci albarkacin cikin dake jikina " yanzu a duniya ba halittar daya tsana kamar ta, ganin ta yake kamar karya agabanshi tana mishi haushi ya tsaneta he hate her like hell bayason ganinta bare jin maganarta, ta bude baki zatai mishi magana ya dauketa da gigitaccen marin da seda ta zube awurin a sume, yaja dogon tsoki ya haye sama yashiga dakinshi, dashi ma yasha turare ya wuce toilet yana wanke fuskarshi da jini yabata yanayi yana kallon madubi seyakeji kamar bashi ba, faseelat dama gata sauran ciwo tananan kife cikin hijab se 7:5 Aisha tafito tanata rera waka ta Abdul d one "kasani aranka kar infita inka barni abaya zansha wuya" Tun kan ta sauko daga step ta hangi faseelat kife, ta tabe baki takarasa wurin tana tsaye tace "ke!!! Ke!!! "taji tsit, ta duka ta dagota taganta sume tace "innalillahi ba yanzu ba my kishiya ina son ganinki a raye " ta aje ta ta ruga da gudu ta dauko ruwa tazo ta sheka mata, faseelat ta farko da tari da kuka hawaye masu zafi nabin fuskarta" Aisha tai fuskar tausayi tace "sannu faseelat meyasa meki ne haka"? batace mata komi ba tatashi tana dafe da cikinta ta haye sama zuwa dakin hero dinta. ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* ✍🏽✍🏽 *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*✍🏽✍🏽✍🏽 We are bearer's of so golden a pen🖊 We write assidiously perceiven no pain So magical Our creative golden pen🖊 Be hold our words A product of our pen🖊 Savour our words For it will cause you no pain.✍🏽 https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ 8⃣4⃣ *Dedicated to Lipton girl (nuriyya) writer ,Allah yakara miki basira sister,yakara hada kanmu* *gaisuwa da jinjina ga yan golden pen writers association* 👇🏼 *omer dalhat* we miss you, Beelat Princess mazadu Feaner Deajer one love Oum deedat Fatima batula Fareeedaty Bintu Dr fatee Lipton girl Ummee yusuf Harira aliyu *And all ina maku fatan alheri Allah yakara maku basira yakara hada kanmu* Golden pen tsintsiya daya madaurinki daya 🤝🏼 Aisha ta tabe baki tace"kya fito yar issss ke matar so kullum kina nuna ke ta Allah ce dan kinga yana sonki yanzu ma gani ina kilbibin naki da kissar zasu kaiki" Faseelat ta tura dakin ta shiga kwance ta hangoshi ya rufa da duvet ta matsa tana tunkarar bed din dayake kwance, Kamshinta kadai yaji yaji duk ya rasa natsuwar shi, tunkan ta karaso muryarshi na rawa domin zazzabi ya rufeshi yace "karki sake ki karaso kusa dani I hate you and all about you dan Allah stay away from me natsaneki natsaneki leave my room now" Tai still, hawaye nata zarya a kumcin ta anya taji dede kuwa bakinda ya saba fada mata so shine yake fadamata tsana saboda karamin laifi wanda be kamata akirashi laifi ba, taja zuciya muryarta na sarkewa tace "hero it's me fa ur honey ur life kake fadawa haka kadawo cikin hankalin ka kishi be kamata yarika fidda kai tunaninka ba " kamar ya dade kunnenshi beson jin muryarta yace "who's my life? U? God forbid ni banma taba tsanar wani abu kamar yadda na tsaneki ba just get out from here banason jin muryarki da gwara haushin kare daita " Faseelat ta zaro ido waje tafashe da kuka batasan lokacin da ta ida matsawa wurinshi ba ta zagaya taga banshi ta haye gadon dasauri ta bude duvet din tana kallon fuskarshi idonshi a kulle ta kai hannu ta tallabo fuskar shi, hawaye na cigaba da zubo mata, Ya bude ido yana watsa mata kallon tsana, kallon da yake mata yabata tsoro domin tana hango tsantsar kiyayyar da yake mata bata taba ganin kallonnan a idonshi ba yasaba fushi daita jibgarta amma takanga tashin hankali ne da fushi amma ba kiyayya ba, Hannunta na rawa tace "meke damunka ne? I'm ur faseelat ni kake hadawa da karya? hero me kakeso ka zama? " yaja dogon tsoki ya kabe mata hannu a fuskarshi dukda yadda yake ba lpy yatashi yajata tana ta turjewa tana kuka tana fadin "plsss kayi hakuri ka saurare ni " ya bude kofa ya turata waje tatai zata kaiwa bango karo tai sauri ta dafe bangon, Ta waigo tana nishi tana hawaye hannunta dafe da cikinta take kallonshi, idonshi kasa be kalleta ba yace "don't ever come to my room again I don't want to see you cos I hate you"gammmm ya meda kofar ya rufe, Faseelat takara fashewa da kuka tana daga murya ta zame tai zaune wurin tana tayi , Aisha da tagama salla tana addua tai murmushi tace "yanzu kika fara kuka zaki ji yadda nakeji lokacin da yake wulakantani saboda ke" Seda tasha kuka sosai sannan ta tashi, ta goge fuska ta shiga dakin Aisha da sallama bakinta, Aisha ta amsa tana bin fuskarta da kallo, Faseelat da muryar ta tagama shakewa tace "anty Dan Allah ki kira doctor ya duba hero bashi lpy" Aisha ta aje remote tace "meyasa me shi ne? " faseelat tace "zazzabi yake idan likitan yazo ze mishi bayani" Aisha tace "Tom" Ta dauki waya zata kira faseelat ta juya ta fita, Aisha ta kira likita tafada Mai ya kamo hanya, dasauri ta fita dakin ta shiga nashi yana rufe ta haye gadon ta bude duvet din ta kai hannu wuyanshi zafi rau tace "subhanallahi sannu yaya ga doctor nan zuwa " yayi shiru ta kalli fuskarshi da tayi jawur tace "yaya meyasa meka a hanci fuskarka duk ta sauya" hankali tashe take maganar, ahankali yace "I don't know " Jin karar door bell ta zo zata sauka taje ta bude kofar ya riko hannunta idonshi a lumshe yace "stay with me please " tace "yanzu zan dawo ga likita can yazo ze duba ka " Ta cire hannunshi tafita dasauri, tabude wa okato suka hau zuwa dakinshi, yana kwance okato ke dubashi yaga hancin shi jawur sosai, Ya rubuta drugs yace "sannu ko,"ya kalli Aisha yace "madam let me gate him the drugs I will be back soon " ya tashi yafita, Aisha takoma ta zauna, ta meda kanshi a cinyarta tana shafa gashin kanshi, Faseelat na zuwa daki tayo alwala tazo tayi salla tun kafin tagama taji tanajin sanyi sosai, jikinta kuma tun dazu yayi zafi, bata damu da ciwon ba ta dauko kurani tana karatu, Khalil ko da yafita yana cikin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183