Chapter 45
Chapter 45
SHALELE 😂* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ ✍✍✍✍✍✍✍ *~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION~* ✍✍✍✍✍✍✍ *~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~* 3⃣8⃣ Kanshi jingine da pillows na kujera tana ta kallonshi taje gefen shi ta zauna, har ta zauna be sani ba ta dafashi ya juyo da kanshi sashen ta yana kallonta tana kallon kwayar idonshi tace "daddin amira lpya? " Ya juyar da kai tace "mike damunka ne naga ma ko barci ba kaiba "ta dora hannu kan jikinshi taji ko baya lpya Yanajin ciwo aranshi yace "bakomai wifey kawai jiya na samu headache ne da dare"ya mata karya. Cikin jin tausayi ta dora hannu kan goshin shi tace "sannu yaya " Ya daga Kai kurum don ciwon da yakeji yafi na kai zafi, ta tashi "bari nahada maka tea kasha ,kasha magani sorry " Ta nufi kitchen yabi ta da kallo gabadaya yanzu hankalinshi yakoma kan faseelat meyasa tabari ya kamu da sonta, Few minutes takawo mishi tea tana bashi abaki tana mai sorry har yagama sha ta bashi magani don yana da bukatarshi ya meda kai ya jingina da kujera, aisha tai fuskar tausayi tace "honey katashi mushiga ciki kadan kwanta kafin kafita aiki " Ya dan ya mutsa fuska don surutun nata yafara isarshi don yahanashi tunani n mafita Ya dora hannu ya dafe kai yace "aisha plss leave me alone banason surutu " Cikin jin tausayi thinking that duk ciwon kanne tace "alright I'm going wish you quick recovery "tana ta kallon shi sannan ta juya ta haye sama don tayi salla, se taji itama duk bata lpyan, Fahad ya meda kai kan pillows ya cigaba da tunani. Karfe 6:30 amira tafito tana kuka tana saukowa ya bude mata hannu cikin kasala, taje ta rungumeshi Yace "what? "yana shafa kan amira Tana hawaye tana nunamishi saman bene tace "it's mom that woke me up from my sleeping " Yace "sorry sorry kinsan zakije school yau gobe weekend bazaa tadaki ba okay? " ta daga kai yace "oya go and get ready to school " ta juya ta tafi, wai amira har tasan ta kai karan momynta saboda yanda taga ubanta na sonta, bangaren khalil shima be barci ba saboda bakin ciki yana ta jin dama be saketa ba, hjya ta rikeshi akan ya kwana nan, tana ta jaddada mishi cewa ya cire faseelat a rai ba macen aure bace, Wannan yakara tada mishi hankali da kuma maganganun faseelat na karshe datace zata iya fadawa halaka, Faseelat baccin asuba ya dauketa tai ta barci har 9 kwankwasawar kofar dakinta ya tadata gaban ta na faduwa taje ta bude a tsorace taga ummi tsaye idanunta duk sunyi ja, faseelat taja baya zaton ta ko kara bugunta tazo yi, Ummi tace "kifito kije kici abinci kiyi salla "fuska daure ta juya, Hawaye suka zubowa faseelat dukda taba tawa ummi rai amma ta damu da cikinta, ta koma ta zauna tana share hawaye gabanta na tsananta faduwa tuno last chart dinsu da fahad jiya, Seda tai minty goma tafito ta shiga toilet tai wanka tafito ta nufi daki, Abul ne ya kira ya omer yafadamishi abinda yafaru, hankalin ya omer ya tashi jijiyoyin kanshi duk suka fito, Har suka Gama waya da abul, Cikin sauri ya kira ummi ta dauka murya sanyaye, cikin rarrashi da ladabi yace "ummi kiyi hakuri dan Allah komi kikagani a rayuwa rubutaccene ki dena sa damuwa ki kwantar da hankalinki ke kadai garemu ummi kat wata cuta ta kamaki " Ummi tace "to Omar hakuri dole ne amma faseelat bata kyauta min ba " Yace "kiyi hakuri ummi ki dena fushi daita kinsan fushinki matsala ne arayuwarta " Tace "to nadena omer " Yace "Nagode ummi da kika fahimceni, Allah yasa haka shine yafi zama alheri " Tace "amin de " Sukai bankwana cikin jin haushin faseelat ya omer yayi dialing number dinta, Tana cikin saka kaya taji kiran dasauri taje wurin wayar tazata fahad ne se taga ya omer cikin jin nauyi ta dauka tana kame kame yace "faseelat abinda kika ga ya dace da rayuwarki kenan? Tun kafin abunnan nafada miki matsalar shi amma kika ce zakiiya, yanzu aurenku wata 8 kinfito miye amfanin hakan? The sad news ma wai kina fira da wani, yanzu duniya inta tashi fada cewa kawai zaai ankamaki da wani, haka kikaga yamaki ko? Ki bata mana suna ki batawa kanki har yaya da jikokin ki se anmasu gori? " Ta fasa kuka "Dan Allah yaya kuyi hakuri bansan yaakai haka tafaru ba kabawa su ummi hakuri fushi suke dani, Allah yaya banyi komi ba kawai natsaya da shine awaje " Yace "wa yace kifita din? Faseelat kinsan fa malaiku na tsinewa macen da tafita batare da izinin mijinta ba " Tace "yaya I'm sorry, hankali na ya gushe bansan abinda nake ba lokacin "tana cigaba da kuka. yace "alright naji kimin shiru kinaji?" Tai tsit tana goge face yace "kitashi yanzu kije kibawa ummi hakuri ki tabbatar ta hakura zankira abba zamuyi magana se kuma ki tanaji abinda zaki fadawa baba babba don yana kan hanya " Tai tsit tafara raba ido batare da sunyi bankwana ba yakashe kiran, Ta tashi jiki mace ta nufi dakin ummi bata ciki tafito tai dakin abba ta sameta tana gyaran dakin, Ta zube kan gwiwoyinta kanta kasa ummi ta juyo tana kallonta faseelat tafara magana "ummi kimin hakuri dan Allah, wlh banyi zina ba nade fita wajen amma ban aikata komi ba, dan Allah ummi wlh bazan iya jure ganinki cikin fushi da damuwa ba "tahade hannayenta gu daya, Cikin nazari ummi tace"ni nayafe miki faseelat bakin ciki na kawai da kika rasa miji kamar khalil, wai faseelat me kika rasa wurin mijinki da har zaki kula wani? " faseelat ta kara dukar da kai tasaka hannu ta share hawayen da suka zubo, ummi tace "inajinki ki fadamin me kika rasa bakida wanda zaki fadawa inbaniba"faseelat tace "ummi kiyi hakuri na barshi ne a matsayin sirri a zuciya ta " Ummi tai kasake tana kallonta daga jin maganar faseelat ta san akwai wani abu kuma she want to know it, Ta matsa ta jawo hannun faseelat ta zaunar daita gefenta tace "faseelat dama kinada wani sirri wanda mamanki bazata iya ji ba? " faseelat tai shiru kanta kasa ummi ta dafata tace "ki fadamin inajinki " murya na rawa tace "ummi khalil be taba kusanta ta ba ko yaso hakan baya iyawa" Ummi taja salati tana tafa hannu tana kallon faseelat tace "kice anyi baaiba kenan, natura ki can ina tunanin zaki samu natsuwa ashe gwara ma kina gidannan don bazaki yi wani abun gaba na ba ,to ke miyasa baki fadamin ba aida tuntuni an nema mishi magani tunda be lpya, shine ke kuma kika dauko hanya marar bullewa ko? " Faseelat ta girgiza kai "Allah a, a ummi " Ummi tace "bari na kira alhaji nafada masa inshirya inje gidan hjyar muyi magana " ta mike zata tashi faseelat ta riketa tana girgiza Kai tace "a, a ummi wlh in ina tareda khalil zan fada wani hali, ummi haryanzu banijin kwayar zarra na sonshi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183