Chapter 129
Chapter 129
bane yaya, inasonka sosai bazan iya jure rashinka ba " Yace "don't cry my beautiful wife,yanzu gani nadawo seki dawo cin abincinki kinji? " ta daga kai ya saukar daita ya dora lil khalil kan cinyarta yace"kibashi yasha daganinshi baya koshi "yasa hannu ya zare mata hijab, jamila tai dariya ta rufe fuska yace "kunyata kikeji ninefa wanda kikeyin tumbur gabanshi kina kukan dadi" jamila ta harareshi tace "kai yaya nidin ce ke kukan dadi? " Yace "kona tuna miki? " tai dariya tace "inafatan baka manta naka kukan ba? " Khalil yayi dariya yasa hannu cikin rigarta yace "ina zan mance bari na fiddo mishi da kaina in tayashi sha don nima nayi missing " Jamila ta janye mai hannu ta fiddo nono ta dorawa lil khalil abaki, yakama yayita tsotsa, khalil yayi ta kallonsu yana murmushi yana godema Allah daya bashi lil khalil,kan jamila Duke tadago ta kalleshi taga yakuramusu ido ta meda kanta kasa, baai minty 30 ba sega hjy tashigo da kula tazo taajiye gabansu tace "khalil ka sauko kaci abinci, daganan kabawa diyata taci nasan tafi jindadin abincin " Yayi dariya ya kalleta seyaga kamar ba hjyarshi ba yanayin maganarta, hjy tafita tadawo da bowl shake da nama tace "khalil wannan fa ba naka bane na mejego ne itakadai aikin ka kabata kawai" khalil yana murmushi yace "to hjy " hjy tafita tabar dakin, khalil ya kalli jamila yace "kinzama yargatan hjy harkin amshemin fada" jamila tai dariya tace "toyasan ranka nide kabani abincin yunwa nakeji " Yace "angama gimbiya"ta aje lil khalil ta sauko suka rika feeding juna, nanfa labari yabazu khalil ya dawo ba jimawa gidan hjy ya cika anata mata barka da arziki,shima khalil anata zo mishi jaje da murna, Da daddare da khalil da hjya kadai suna zaune sunata labari gwanin shaawa har lokacin bacci yayi, hjya tace "to khalil katafi dakinka ka kwanta sekuma in Allah yakaimu" khalil ya sosa keya yace "hjy Dan Allah kibani aron diyarki ta tayani kwana " Jamila ta fiddomai ido ta girgiza kai, Hjya tace "khalil biki fa take kadeyi hakuri kaje ka kwanta " yace "nasani hjy, Dan Allah kibari mukwana acan " Hjya tace "tonaji zata tayaka kwana nayau kurum amma tunda matsa mata zakai gobe zan medata gida wanka " ya zaro ido yace "hjy wlh ba abinda kike tunani bane amma na hakura natafi in kwanta basekin medata ba " yatashi yafita, hjya tace" wa jamila kikara ba khalil yasha kikawo shi in goyashi se zuwa anjima na kwantar dashi karyagaji da kwanciyar yahanaki bacci " jamila ta amsheshi takara bashi yasha tashige kurya tayi kwanciyarta, Hjya ta dade goye da lil khalil wanda basu sauya ma suna ba tana ta tunanin rayuwa, sannan taje ta kwantar dashi gefen mamanshi tatafi ta kwanta, Wanshekare khalil yashiga central ya samo yadiddika masu kyau ya kaiwa tailor dinshi yakuma jaddada masa kar ya masa tazarce dinki mekyau yakeso sede beson shape din yayi yawa, Jin khalil yadawo mamansu jamila sukazo murna daganan kuma mamar ta taroki hjy tabata jamila tatafi daita badon komi ba donta gyara ta, ta haihu yakamata tasamu gyara na mussmamman kafin arbain, Badon hjy taso ba ta amince da marece suka tafi jamilar nata kuka batasan tafiyar, 2days kadai ya rage baba babba yadawo amma fahad ganin 2days din yake kamar shekara, Aisha de tazama yar kallo iyakarta jinya yayi ta sambatunshi yagama tanata hakuri, Faseelat jini ya dauke har amfara salla kuma jiki ya warware sede idawa Wanda nasan dataga habibinta zata wartsake,takan dan fita ta taya ummi aiki, umma sunanan sunata zarya so daya taje taga fahad daganan bata sake komawa ba don yamatukar bata tausayi, faseelat na zaune dubara tafadomata tai sauri ta dauko wayar ummi takira fahad sede duk layukanshi kashe tameda ma ummi wayarta rai bace, Mommy tagaji daganin Aisha na wahaluwa taje tasamu alhaji rabiu sukai magana da baba babba yadawo zasuje bada hakuri, fahad ne kofar gidansu faseelat da wasikarshi a hannu da wata leda cikinta da waya aciki, yazo yadade kofar gidan tsaye besan yaya zeyi sakonshi yaisa wurinta ba, Yananan Mubarak yafito fahad ya mika mai hannu Mubarak ya mikamai nashi suka gaisa, sannan fahad yace "friend ka temaka ka kaiwa antinka wannan wasikar da wannan ledar batare da ansan ni nabada ba plsss " Mubarak da tausayi ya mishi yawa yanaganin yadda faseelat ke wahala da yadda fahad keta zarya seya amsa, Fahad yace "thank you"ya fiddo 5k yamika mishi, Mubarak yace "kabarsu banada bukatarsu" yajuya yatafi, fahad ya tabe baki shide sakon yaisa, Bakowa tsakar gidan ya shiga dakin faseelat ya kaimata yace inji fahad da kwance take ta tashi zaune tana farinciki tace "nagode dan auta inasonka sosai " Mubarak ya kalleta yajuya, ta bude wasikar dake dauke da good hand writing na fahad tafara karantawa "honey ya jikinki?inafatan kin samu lpy ,honey I'm missing you nayi zarya amma bansamu ganinki ba, I'm not well bana barci banajin dadin rayuwata please kiyi bakin kokarinki harsu abba su hakura ki dawo mucigaba da soyayyarmu, nayi kewar komai naki inacikin wahala duk donke, inafatan kina kulamin da kanki ga waya nan kiboye zan rinka kiranki inajin koda muryarki ne don na dan samu sauki, ina kara baki hakuri akan kuskurena, I love you the love that words can't describe it miss you " faseelat ta rungume takardar tana jin farinciki ta bude ledar ta zaro wayar tana cikin danna no dinshi zata kirashi, kiranshi yashigo waar da yayi mata setting a ringingtone tafi daukar hankalinta wakar umar m shareef *bazan iya rabo dake ba* tai shiru tana sauraren wakar tanajin kamar fahad ne keyi seda kiran yakusa tsinkewa ta dauka tai shiru , fahad beko bar kofar gidanba yace"i miss you honey I gone mad and crazy nagaji" Ta kalleshi duk ya sauya hawaye suka cikamata ido tace "hero so kake kamutu katafi kabarmu why bazaka kwantar da hankalinka ba,dubi duk yadda ka koma dan Allah ka kwantar da hankalinka very soon zasu medoni kaji? " Yace "honey bazan iyaba kidawo kawai I want you, dakin dawo gareni zan warke zan dawo dede just come back to me " tace "I promise you zan dawo gareka karage punishing kanka for me please" ya lumshe ido yace "I will try "se sannan yatsaya karemata kallo tana sanye da white shirt transparent ta matukar yi mata kyau yanajin kamar yakai hannu ya taba yace "I will go home kiboye wayar nan sena kiraki da anjima before nan kimin good bye kisss " Faseelat tai murmushi tana jefa mai wani kallo taiwa hannunta kiss ta jefa mai, yayi dariya yace "thanks se nakira" yakashe wayar faseelat tai murmushi ta bi list na music ta kunno wakar tana saurare hardasu hawaye setaji kamar itada fahad ne, Sunata wayarsu bawanda yasani for 2days wadda bata ragemusu kewa ba sekarawa don duk ji sukeyi kamar suyi kurciya su samu juna, baba babba karfe hudu yashigo katsina direct gidansu faseelat yawuce, yana zuwa yashiga da sallama, ummi ta amsa tana mai sannu dazuwa ya amsa yace "ina diyata ya jikinta? " ummi tace "tawarware ai"ta kwalawa faseelat kira, faseelat tafito dasauri tana ganin baba babba ta duka kasa tana gaidashi , Baba babba ya amsa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183