Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 64

Chapter 64

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,173 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

har tagaji, mommy de batako leko taba tunda batajin magana ta shareta, ramlat tashigo dakin tazauna gefen Aisha tace "anty maganar da mommy ke fadamiki fa gaskiya ne, yanzu an waye kishi da kissa ake baa fitowa aita haukannan nide kinmun dede da kika jibgi shegiya Amman tunda kin rage zafi seki hakura kinga har mommy tayi fushi tafita har karki ,kiyi yadda tace kurum tun kafin asamu matsala dan kinga fayanzu har marinki yayi akanta nangaba Allah abinda yafi mari ze miki, kirika daurewa de hakanan" Aisha tana kallonta tace "yanzunnan yaya har seya iya kwana da wata baniba ?" Ramlat tace "namiji nefa, cabb bare yaya da dama can beda wata kunya sosai, kinagani agabanmu se ya rungumoki ko yamiki kiss fa ,aikede ai shaani kawai " Ramlat tacigaba da dorawa Aisha darasi, tana budurwa amma ba makircin da bata iyaba don tafi aisha wayau, Har marece fahad nata trying number faseelat amma bata shiga duk se hankalinshi ya tashi ya rasa me zeyi, Itakuma faseelat jikinta ne yayi tsanani dan amai tarika yi ma daga baya, ummi duk ta rude ta dawo jinyarta, Da daddare fahad yaje gidan alhaji suka zauna alhaji yafada mishi yadda sukayi yace "yanzu de in Allah yakaimu gobe zamuje nida su alhaji yunus " Fahad yace "Nagode daddy ga kudin nama cirosu daga banki one million kudin neman auren se 200,0000 taka " Alhaji yace "to godiya nake insha Allah goben zan nemeka idan mundawo " fahad yatashi yafita cikin farin ciki, koda yakoma gida yata kiran faseelat amma akashe itako wayar har ta mutu saboda rashin caji da bata saka ba,, ya hakura ya dena kiran yanajin ba dadi dan yariga ya saba da jin muryarta, ya danyi aiki a computer shi ya kwanta da niyyar gobe zeje gidansu faseelat tunda wuri ko hankalinshi ya kwanta, yadade da kwanciya amma yakasa barci, gabadaya desire ta hanashi baccin he's missing Aisha yanata juye juye har kusan 2 nadare yatashi ya jawo laptop dinshi ya cigaba da aiki saboda ta dauke mai hankali, Wan safe da karfe 10:30 su alhaji rabiu su ukku sukaje nemawa fahad auren faseelat, baba babba ya karramasu sosai sannan suka mika mishi kudin a leda 1 million cifff, batare da alhaji yasan adadin kudinba yace "faseelat deba budurwa bace don haka base kunkara ba kanku wahala ba munbashi ita idan kun shirya nan da 1 month ma seayi biki " Alhaji rabiu fuska a sake yace "shi yaron yace bayason amata komi zeyi duk wata hidima, inde babu damuwa alhaji munason a ragoshi ya koma 3wks " Alhaji babba yace "ba matsala mu ashirye muke Allah yakaimu nanda 3wks din Amman muma iyaye zamuyi mata abunda yakamata ace munyi" Su alhaji sukayi godiya aka rufe taro da addua aka tashi bayan ansaka rana nanda 3 wks, fahad ko se 10 yatashi ya kimtsa cikin sauri ya kama hanyar gidansu faseelat yana kan hanya ne alhaji rabiu ya kirashi danhaka ya juyar da motar zuwa gidan kawunnashi, Yana zuwa yakirashi alhajin ya fito a harabar gidanshi, suna kan resting chair alhaji yace "to alhsmdulillah yanzu de faseelat ta zama taka, munje munyi magana da iyayenta sunbaka ita kuma sunsaka ranar aurenku nanda 3wks" Fahad ya rumtse ido yanajin mugun dadi na ratsa dukkan gabar jikinshi, ya bude ido ya Saki kayataccen murmushinda besan yayi ba ya kamo hannun alhaji yace "Nagode daddy I'm very proud of you ,naji dadin wannan labari sosai da sosai " Ya saki hannunshi ya fara shafar sumar kanshi da ya saba, alhaji yace "badamuwa danbaba, yanzu seku fara shiryeshirye kafin lokacin " fahad yayi zumbur ya tashi tsaye yanzu ba abunda yake son gani sama da faseelat yafada mata wannan gud news din, ya kalli alhaji yace "daddy zantafi semunyi waya thanks you so much" alhaji yayi murmushi ganin irin farin cikin da fahad ke ciki yace "welcome son " fahad ya juya ya fita daga gidan ya shiga mota ya kama hanyar zuwa gidansu faseelat cikin farin ciki. Yana zuwa ya bude mota ya fito don samun yaronda ze tura yakira mishi ita don haryau wayarta kashe take, Sega Mubarak yafito daga gidan fahad yayi sauri ya rufe motar ya karasa kofar gidan yacewa Mubarak yakira masa faseelat, Mubarak yace "yaya batajin dadi tunjiya bata lpy " Fahad ya zaro ido ya dafe kai yasan bakomi yaja ba se dukan da Aisha ta mata, ya dafa Mubarak yace "tana gidan ne? " Mubarak yace "eh dazun suka dawo daga asibity " Fahad yace "to kashiga kacewa ummi fahad zeshigo gaidata kaji? " Mubarak ya gyada kai ya juya cikin gidan, fahad ya fitarda iska daga baki ya cusa hannaye cikin aljihun wandon, Mubarak yashiga ummi na cikn aikinta na yau da kullum Mubarak yafada mata abinda fahad yace ,ummi tace "to jira karka fita bari na saka hijab na kimtsa waccan tukunna, aibawani gaidani dayazoyi faseelat de yazo gani yazo duba barnar da yayi " Ta juya ta shiga daki ta sako hijab dinta ta shiga dakin faseelat tana barci ko hijab da suka dawo daga hospital bata cireba ta kwanta, ummi tafita tacewa Mubarak "jekace ya shigo " Mubarak yafita har lokacin fahad na tsaye yace mishi ya shigo, fahad ya taka zuwa cikin gidan , Da sallama ya shiga ummi tafito ta amsa ta masa iso zuwa dakinta, tana kara kallon kyawunshi ya shiga ya zauna akasa ya tankwashe kafa daya dayar kuma ya tsaidata cikin sanyin murya yace "ina wuni"tareda sunkuyar da kai, Ummi tace"lpya lau ya iyali? " Yace "alhamdulilah ya me jiki? " ummi tace "dasauki " Yace "Allah yakara sawwakewa, ayi hakuri ummi haukansu ne na mata bana kusa lokacin da abun yafaru " Ummi na kallon hannunshi dake nannade da bandage tace "ai bakomi Allah ya kyauta gaba " Cikin jin nauyi yace "zaniya ganin faseelat din? " Ummi tace "eh bismillah "tatashi ta fita, ya tashi yabi bayanta, Ummi ta shiga dakin faseelat ta dan bubbuga gefen gadon faseelat ta bude idanunta da sukai ja ta kalli ummi, ummi tace "ga fahad nan ze shigo ku gaisa " Ummi na rufe baki fahad ya shigo dakin faseelat tafara kallonshi daga Kasa zuwa sama tana akwancen yana sanye da white shirt da golden trouser, shima kallonta yake tunda ya shigo room din fuskarta kadai yake iya kallo duk tayi ja saboda kuka da yar ramar datayi daga jiya zuwa yau, Ummi na gefe, fahad ya tsaya daga nesa yana kallon faseelat baruwanshi da ummi da takafa ta tsare yace "cutie ya jiki? " Tadan Saki murmushi kawai yace "I'm sorry " ta lumshe ido tabude alamun OK, ganin ga ummi tsaye yace "ina wayarki I have call you several times " murya dishe tace "banida chargy " yace "alright Allah yabaki lpya " yacewa ummi "Allah yabata lpy " Ummi tace "amin " Ya juya yafita,yana fita ummi tace "Ashe de faseelat bakida hankali wani lokaci idan kikai abu se inga kamar kece yar farin, inba rashin wayau ba ki kwasa ki tafi gidan ta dankina sakarai? To Allah yatemakeki dan wlh inda nice ko fuskarki bazata ganu ba " Faseelat lumshe ido kawai tayi, kashi biyar na ciwonta ya tafi taga habibinta da kuma gaskiyar

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});