Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 112

Chapter 112

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,196 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

darasi amma nariga nagama daukar shi daga gun jamila de, kuma su sako min siyamar seme shikadai ne autan maza kai seka saketa fa seka Saki jamila dole yarinya mayya marar tarbiyya me zaai daita yo wlh danma cikin jikinta ya tsufa da se abarar dashi dan gudun hada zuria da mahaukata " Hawayen bakin ciki ne suka zubowa Khalil ya share hawayen yace "nide hjy kimin uzuri akan wannan kimin alfarma kibarni daita,dan Allah " Ta tabe baki ta dora hannu a gemu tace "to ita kazaba kenan to Allah yayi maka albarka kayi dede katashi kabarmin gida katafi can gun matarka karka sake dawomin anan inde ba sakinta kai ba " Ta juya ta shige daki khalil yabita da kallo, sosai yaji tausayin kanshi yasa hannu ya share hawayen fuskarshi ya mike ya bita daki yana zuwa ze shiga da karfin tsiya tace "karka shigominnan ka koma can wurin matarka kada insake ganin ko meka ma dakai anan" Yayi tsaye cikin rashin abunyi, itako ta shige bedroom, yayi kusan 15mnt a tsaye sannan ya juya ya fita jikinshi a mace, Tuki yake yana neman mafita koda yaje school kasa komi yayi dole ya koma gida, ya samu jamila nata kokarin yin girki his favorite shinkafa da wake da salad da yaji, Beko tsaya amsa sannu da zuwa da take mishi ba ya shige daki ya haye gado, Wani mugun zazzabi ya rufeshi yaja zanen gado ya rufa, Jamila ta biyoshi tazo tai tsaye murya sanyaye tace "yaya baka lpy? Me yasameka? Inkawo maka magani kasha sannan ka kwanta" ya yaye zanen yanajin haushinta yace "ba dama haka kikeso ba to ga irinta nan seku kasheni ku duka ku huta "yakoma ya rufa Ta fiddo ido waje "yaya bangane ba fa mekake nufi " yamata banza tagaji da surutu ta koma kitchen, masassara yake amma tunanin mafita yake tunani yayi yaje yasamu kawu manu suyi maganar yaje yabawa hjya hakuri maybe adace, Dan gaskiya beyiwa iyayen jamila adalci ba in ya saketa daita kanta jamilar saboda tana da gaskiya itama,da wannan shawarar ya tsaya anjima ze koma dukda de yasan ba saurarenshi zatai ba amma ze gwada saa, atanadar min barka da salla ta fan's 🤣zan zuba ido jiran jin alert ran salla jibi... 🤗😁 ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ *~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~* *~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain✍🏽~* 7⃣0⃣ *Dedicated to my lover (Mrs Ibrahim)* *I love you badly😍,Allah yabawa teeman mu lpy* Hankali tashe yayi zaman dirshan agabanta ya rungumota jikinshi wasu tsokoki yagani a gun ya saki kara yana kuka yake girgizata "faseelat dan Allah karkimun haka karki bari cikinnan ya fita " Faseelat ko batasan halin da take ciki ba don hankalinta ya dade da barin gangar jikinta ya cigaba da kuka yana kara ya kuma rungumeta tsam a jikinshi difff numfashin faseelat ya dauke wanda shi besani ba, Aisha jin karar shi tayi yawa yasa ta dakata da chatting da take ta zaro ido waje tace "innalillahi karde ya kashemusu diya? "ta ajiye wayar ta fita daga dakin da gudu ta nufi dakin faseelat, tana zuwa ta murda handle ta tura kofar, abunda tagani seda hanjinta suka motsa jinin har yakusa kawo bakin kofar dakin ga faseelat zindir rungume a jikinshi yanata rusa kuka da ihu, Aisha ta zaro ido ta rufe baki da hannunta dake rawa tai tsaye takasa shiga ciki , Amira naganin Aisha ta gudu itama ta biyo bayanta tana tafiya ahankali saboda tsoron da takeji zuciyarta nata harbawa da karfin tsiya, Fahad yana ta kuka besan ma Aisha ta shigo ba yakasa temaka wa faseelat ya kaita asibity don baya cikin hayyacin shi, Bazato Aisha taga jini gabanta, se sannan ta kara zaro ido tai cikin dakin dasauri ganin jinin daketa zuba, ta bude wardrobe din faseelat ta zaro shirt da single zane ta iso wurin da suke jikinta nata rawa tace"yaya kasa mata kayanta ka kaita asibity jininta ze kare " Fahad ya dago face duk hawaye yace "Aisha ta mutu ko? Na kasheta wayyo Allah na " Aisha ta dafa shi tace "bata mutu ba yaya kasa mata kaya mutafi asibity jininta na zuba "ta mika mai kayan,hannunshi duk jini yana rawa ya amsa ya rikesu ya dago fuskar faseelat yaga ko numfashi batayi yakara rikicewa yana kiran sunanta da karfi, Aisha na tsaye hannunta yakasa barin bakinta duk ilahirin jikinta nata rawa kunsan jini beda kyan gani bare wannan da yayi yawa, Amira tana dari dari ta shiga dakin ganin abinda ke faruwa yasa ta firgita ta fiddo ido waje zuciyarta takara gudu wanda har kirjinta yake dagawa sama, Kamar ance ta kalli kasan ta, ta ga jini har yazo kafanta ,ta sulale wurin a sume, Aisha batasan da shigowar amira ba tana ta kallonsu ,kamar ance ta kalli kofa ta hango amira kwance cikin jini, Aisha tafasa kara da gudu ta isa wurin amira tana kuka ta tallabo ta ta rika tapping face dinta "amira! Amira !! "shiru amira bata amsa ba idanunta a rufe, Aisha na kuka ta dauketa batako kara waigen su fahad ba tai waje ko mayafi bata tsaya dauka ba se key data dauka akan kujera tafita ta shiga mota tabar gidan takama hanyar asibity, tana tuki tana kuka, Karar da Aisha tayi ne ya medo fahad tunaninshi sauri sauri yasawa faseelat riga ya dora mata zanen ya daukota ya fito yasata a mota gidan baya ya shiga ya figi motar, megadi bema ida bude gate dinba fahad ya fita da motar da speed up, tuki ne kawai yake amma hankalinshi baya tare dashi da temakon Allah suka isa alhayat prvt hospital, Ya bude motar yana kuka ya dauko faseelat dake lifeless tana ta bleeding ya shiga daita da gudu, nurses suka tarbeshi aka dora ta akan gado aka tukata zuwa emergency room, fahad ya zube akan gwiwowinshi ya rufe fuska da tafukan hannaye yana kuka me ban tausayi da karya zuciya, Itama Aisha a asibitin takawo amira dan akwai specialist doctors a asibitin suna kokari sosai wurin gudanar da aikinsu, anbasu room ansawa amira ledar ruwa an kuma yi mata alluran bacci don ta samu hutu, Aisha na zaune gefenta tai tagumi lokaci to lokaci hawaye na zubarmata , ya omer yana da wani friends da suka hadu a facebook tun yana Niger da yadawo Nigeria sun zama friends sosai dan suna kawowa juna ziyara akai -akai tun yana Niger yake dora pics dinshi da faseelat a facebook page nashi, friend din seda ya taya omer yafada mishi matar aure ce sister dinshi ce , duk da haka friend din yayi saving din pic din saboda sun burgeshi sosai ,shima yakan dora pics din kuma omer nagani sede ya mishi godiya, a asibitin yake aiki karamin likita ne ya kanyi dressing small injures allurai har da magani yakan bada, ya fito daga office dinsu yaga anwuce da faseelat akan bed gashi awarwatse fuska a kumbure ga jini duk ajikinta, inda besan ta sosai ba baze iya gane ta ba , Hankalin shi ya tashi ba tsayawa ya

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});