Chapter 49
Chapter 49
wani rabe biyu ba ni yanzu ma second round zan koma, saboda kin rudani da yawa " Fuuuuu jamila ta diro daga saman gadon tai tsakar gida da gudu, ya tashi ya bita dasauri, Yana fita yaga tana niyyar bude kofa yaje ya rikota yana gumtse dariya "ke jira niba abunda zanmiki ki wuce mushiga ki gasa jikinki ki kwanta, Ta juya kanta dan zindir yake tace "ni gidan hjya zanje acan zan rika kwana kawai tunda baka da tausayi, ya jawota ya rungume "haba yar kanwata bazan sake ba kiyi zaman ki anan gobe ma zan kara siyo miki kaza " Jamila tai gum batakara cewa uffan ba yajata ciki yahada mata ruwan wanka ta zauna tana ta rumtse ido da baki alamun zafi yanata jera mata sannu bayan sunyi wanka suka koma kan bed suka kwanta yana rungume daita, Da asuba seyaji jikinta da zafi ya zame yaje yayi salla ya dawo ya kwanta yakara taba jikinnata har lokacin da zafi be tada ta ba ya kwanta, Har 7 jamila bata farka ba ganin batai salla ba yafara tashinta ,ta bude ido tana kallonshi yace "kitashi kiyi salla seki dawo ki kwanta "ta turo baki gaba ta na yamutsa fuska ta tashi zata shiga toilet amma kugunta ya rike ga zafi da takeji, ta juyo tana kallonshi zatai kuka yace "no plsss bari nakaiki toilet din kinji jamilata "ta dauke kai irin me fushinnan yazo ya ciccibeta zuwa toilet yakara hada mata ruwan zafi ta shiga sannan ya fito, shi da kanshi ya gyara gadon ya sauya bedsheet, yayi shara da moping sannan ya dawo dakin lokacin jamila harta Gama salla zatai shafa yaje bayanta ya tsaya "kanwata me zaki breakfast dashi? " tace"tea da bread " Yace"ba kaza ba?" yana dariya . Ta kyaleshi kurum yajuya yafita ya shiga kitchen yahadamata tea din da kwai yakawo mata, abinda faseelat bata samuba kenan,tarairaya da kulawa lalle khalil ya sauya , Jamila ta zauna ta cika kundunta taff yanata kallonta yau ga wacce tafishi ci,yamika mata paracetamol tasha ta koma ta haye gado se bacci. Ya tashi ya shiga toilet yayi wanka ya dawo ya kwanta yanata kallonta, especially nonuwanta da suke tsaye suna tofo yana tuna yanda yajisu jiya, ya tuna yadda na faseelat suke a cike a tsaye ga laushi, shikadai yayi murmushi tuno garar da ya kwasa ada, Hjya dakyar ta samu tai bacci jiya, gabadaya setaji ta kamar wacce akaiwa kishiya, da safe tun 6 ta ke niyyar kiranshi tana ta danne zuciyarta bata kira ba ,ganin har 9 bezo ba tace aranta "ana can ansamu abinda baa saba jiba mtsww" ganin har 10 tayi seta kirashi dan takasa Hakura ,yana cikin bacci wayar ke ringing kafin yatashi ya dauka har ta tsinke, ganin hjya ce yabi kiran tana dauka yace "hjya ina kwana? " tace "lpy lau dama ganinai har ten tayi shine nace baku break ne ?" Yana hamma yace "hjya ai munyi breakfast tundazu abinda yasa banzo gaisheki da safe ba jamila ce bata lpya " Hjy ta tabe baki tace "ihinnnn, to me zakuci da rana? " Yace "bari na tambaye ta me takeso" hjya tabata fuska wai sema ya tambayeta abinda takeso, Shiko bema kashe wayar ba yafara tashin jamila "kanwata, kanwata! "yana bubbuga pillow ta bude ido tana kallonshi yace "me zakici da rana? " Ahankali tace "fried rice " Ya meda waya kunne yace "tace fried rice takeso " Hjya tace "to kaifa? " Yace "nima ita zanci hjya "don yanason koyon cin abinda takeso, Hjya ta yatsina fuska tace "to se kazo din "takashe wayar tana jan tsoki. Shiko ya cigaba da baccinshi 2:30 ya farka ya wanko baki yayi salla saboda ya rasa jam'i ya tafi gidan hjya, Yana zuwa tana ciki tana salla yasamu kujera ya zauna, Tana gama sallar tafito tana mai kallon mamaki setaga fuskarshi har naso takeyi inba idonta bane setaga har wani naman wuya yaaje jiya to yau kawai😂 Tazo ta zauna yanayin kallon da take mishi yafara sunnar da kai suka gaisa tana tambayarshi jikin jamila yace dasauki ya amshi abincin ya tafi hjya nata binshi da ido. *Baku tayani murna ba 😂amban matsayin shalele a golden forum 💃🏼saboda son da sukemin 😂kutayani murna, seni shalele🤸🏼♀* [7/12, 11:01 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ ✍✍✍✍✍✍✍ *~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION~* ✍✍✍✍✍✍✍ *~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~* 4⃣1⃣ *duka buk dinnan fa sadaukarwa ne ga sister zulaihat rano, niko se rabarwa mutane pages nake ba neman izini 😂🤭amin hakuri sister, ai nasanki da kirki da hangen nesa ko banfada ba kinsan inda na dosa, I really love you sister*💋 *wannan pagyn ma de sadaukarwa ne ga maman nour the writer of (yanzu nake girba), kisani inasonki kamar yadda kike kamnata 😉Allah ya rayamiki zuria ya barki da megidanki thanks for everything 😘* Hjya wani kololon bakin ciki yatsaya mata, itafa bataso ya rika wani kula sosai da mace, Bayan kwana biyu wata kawar ummi tazo gidanta gulma suka gaisa anata labari dan Sun kwana biyu basu haduba, Can labari yayi labari saude ta kawo gulmar data kawota, "waiko hjy kinsan mijin faseelat har yayi aure? " Ummi cikin mamaki tace "a, a bansaniba wlh ashe har yakara wani auren, amma hjya bata kyautamin ba dabata fadamin ba " Saude tace "keda in tafada miki zuwa zaki? " Ummi tace "yo me ze hana aibazan manta alherin da tamin ba" Saude taja tsoki "yo wane alheri ta miki inba cutarki datayi ba, yoni fa wlh sede inbada labari dankuwa rakiya kut take da kawata, wai ke bakisan yadda akaiba ita rakiya taje tafadawa saratu ai danginku yan mallaka ne ta kuma bata shawara akan ayi mishi kwado kada ya kusanci diyarki ta mallakeshi, se yanzu da suka rabu suka koma gun malami suka samu ya rasu suka zo gida sunata jidali da saratun har dannata yaji ya fadi, ai ya dade asibity baya lafiya, se yanzu da abun ya kwabe ita rakiya kebawa zulai labari shine tafadamin, nace ai gwara da aka sakarmiki diyarki wlh" ummi ta rike baki tana sallallami tace "ammade hjya bata kyauta min ba, da yarinyar nan ta afka zina fa tunda ita shegen zurfin cikin tsiya ne daita duk abinda ake bansaniba seda ya saketan, to Allah yakyauta bantaba jin irin labarinnanba se a wannan novel din na raggon miji ace wai uwa ce tayiwa danta makulli, " Saude tace "amin kede ai hjya ba masoyiyarki bace yanzu wanga auren da yake tana sonshi ai bakiga yadda take rawar kai ba " Ummi tace" Allah ya kyauta de "suka cigaba da jimami, Faseelat nata kaikawo kitchen to daki taji firarsu tai tsaye tana jin tausayin khalil ashe dama hassashenta gaskiya ne bai lpyan, takoma daki ta dauki wayarta tai dialing number dinshi, Khalil yana kitchen yanawa Amarya jamila girki wayarshi tai kara ya dauka yana kallon screen din dukda yagoge number dinta amma be manta digit daya na number taba, ya dauka dayin sallama, Faseelat ta amsa tana murmushi tace "ango kasha
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183