Chapter 54
Chapter 54
wurin kyautata mata itama haka kuma yana hakuri da yarintar ta, maganar harka kau yanzu Sun zama yan hannu itama har magani yake siyomata yabata tasha suji dadinsu, Kullum inbe shiga da leda ba inyadawo daga shago jamila zatai ta kumburi wani lokaci taita jaje har se yafita ya siyo mata wani abu, hjya ko tananan tana fama da haushi don duk jumaa se yakai jamila gidan, bayan antaso masallaci ya dawo su zauna su baje hira suna dariya, jamila ba ruwanta da wani taya hjya aiki intaga tanayi shi kuma be taba mata maganar ba, Yau jamila tun tsakar dare take sheka amai gabadaya ta jigata, khalil na gefe yanata mata sannu yana zubda hawaye, saboda tausayi cikin kuka jamila tace "yaya ka temakamin cikina zafi " Yace "kiyi hakuri kinji kibari 4 dede zamu tafi asibity kita innalillahi zaki warke" tun karfe ukku da rabi ya mike ya daura mata zani don zindir tayi daurin zanen daban ita daban yasa mata hijab suka tafi asibity da temakon makwabciyar jamilan, suna zuwa aka bata gado ana dubata dan tayi yaushi sosai, sukai mata tests, Bayan tests din sunfito likita yakira khalil office yabashi albishir matar shi na dauke da ciki wata daya, Khalil ya daga hannu sama cikin tsananin farin ciki yake fadin "alhamdulillah, alhamdulillah Nagode likita " Likita yayi murmushi yace "Amma tana bukatar kulawa sosai saboda ta wahala yanzu zaku cigaba da zama anan hospital har taji sauki dan gudun matsala " khalil yace "to mungode doctor Allah yasaka " Ya tashi ya fita yana murna lokacin anata kiraye kirayen salla cikin zumudi yakira hjya, ganin kiranshi hjya dake zaune tana tasbihi ta dauka cikn faduwar gaba tace "lpya de khalil? " Yana murna yace "ai ai muna asibity jamila ce ba lpya likita yace she's 1 month pregnant " to bari muga ya hjya zataji, Amma a next page π€£ comment da yawa inkunason one more page in the night ππΌ [7/12, 11:01 PM] Maman Mamy: β°β°β°β°β° *RAGGON MIJI* β°β°β°β°β° By *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ βββββββ *~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION~* βββββββ *~βWe beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~* 4β£4β£ *Dedicated to raggon miji fans group 1 inajin dadin comments naku wannan pagyn na wadannan zaratan matan ne* *samira yahya* *lady*π *F π* *Aisha kd* *yanshana* *jamila adam* *Nana bilkisu* *balkisu ishak....* *husnah yar niger* *maman zainab* *halimatussaadiyya* *mss L* *yayana abin alfahari na* *zainab* *momyn abdul* *asiya aliyu* *se suwa ma ?πkuna da yawa duk wacce bataji sunan ta ba ta jira a next page kuci gaba da comments πyanuwa* Anata kara tambayata akan idda da takaba, na tambayi wani malami ga abunda yace ππΎ *_Idan Miji Ya Saki Mata Be Kusanceta ba Babu Idda a Gareta. Amma Idan Mutuwa Yayi Wajibi Ne tayi Masa Takaba Koda Kuwa Ranar Auren Ne Ya Rasu. Sannan Zataci Gado Cikakke._* Hjya cikin farin ciki tace "alhamdulillah naji dadin wannan labarin Allah yabata lpy anjima kadan zanzo da gari yayi haske zantaho muku da breakfast " Yana murna yace"nagode hjya se Kinzo " ya kashe wayar ya koma wurin jamila da akawa alurar bacci ya zauna ya kamo hannunta ya rike yanajin tsananin son ta aranshi, Karfe 7saura hjya tazo ta shigo dakin har lokacin jamila na bacci yana sadda kai ya aje hannun jamila, Hjya cikin murna tace "ya jikinnata dasauki ko? " Yace "eh dasauki tana bacci ne " Hjy tace "to Allah yaraba lpya " Yace "amin "yana sosa kai ta harareshi tana murmushi wato ko kunya ma bayaji yake amsawa da amin hmm, Ta samu wuri ta zauna shima yayi zaune hjya tace "katashi ka tafi school mana lokaci na wucewa " Yana sosa kai ba dan yaso ba ya tashi ya fita, Hjy tabishi da kallo har ya fita tace "kaganmin Marar kunya nan zakaita zama tomiye amfanin zuwa na mtsww " Karfe 10 jamila ta farka tana ya mutsa fuska saboda jinta weak, Hjy tace "sannu jamila " Jamila tazo tashi hjya ta temaka mata saboda ruwan dake shiga hannunta, tana yamutsa fuska tace "kubani abinci hjy" Hjy ta jawo danwake data dafo ta bude kular ta dora kan cinyar jamila, Jamila naganinshi ta yamutsa fuska ta dauke kai tana dade hanci tace "hjy farfesun kai nakeso, kibugawa yaya yakawo " hjy ta dan harareta tace "to bari akirashi" Takira khalil tafada masa, ko minti 30 baaiba se gashi da katuwar kula taff da naman kai maybe kan rago daya ne ya siyo duka don yasan abarshi daci bare yanzu da suka zama biyu , hjy na kallon ikon Allah ya zauna yana bawa jamila a baki tana ci yana mata sannu, Hjy ta hadiyi miyau da niyyar a rage ta samu taci Amman tasss jamila ta cinye naman ta yabata ruwa tasha tabuga gyatsarta ta koma ta kwanta tana fidda nishi πshi ko se sannu yake jera mata, shiyasa lokaci daya takara jibgewa ta mulla kibarta yo dadi take ci . hjy cikin hadiyewa tace "ka kira gidansu kafadamusu? Kakira kafada musu susan abinda ake ciki " Yace "Tom hjy " ya dauki waya yabuga ma mahaifiyarta yafada mata jamilar bata lpya, Wurin karfe 2 yan gidansu sukazo dubata seda laasar suka koma , hjy taga takaici yadda khalil yayi ta rawar kafa, kullum cikin tambayarta yake me xakici? Me kikeso ?wanda hakan ke bawa hjya haushi sosai, wani lokaci ma jamilar tai ta kuka tana cikinta shi ko yayi ta hawaye hjy taji kamar ta samishi kota, Bayan 7 days aka sallamosu suka koma gida, Kullum shike girki tana kwance tana baccinta yaci ya tafi gaida hjy sannan yawuce school ganin da hjy tayi yana makara tace yarika bari yanazuwa da daddre suna gaisawa, Daganan yafara zuwa gaidata da dare, abun da yake ba hjy mamaki kullum se yazo da leda wani lokaci biyu har da ita wani lokaci guda daya su gama hira ya dauki abunsa yawuce, sosai takejin haushin shi gani takema kwara lokacin faseelat beyi rawar kai haka ba, itako wannan kullum cikin kwalkwalarsa take, Se hjy ta fiddo da sabon salo in yazo da daren taita janshi fira har 10 wani lokaci ma har 11 ,tasamu fura ko gyada ko wani abu ya zauna suna ci suna fira, yau ya shigo da katuwar kaxar da jamila tace a saimata akasha fira ya tashi tafiya ya dauki ledarshi, Hjy takasa jure wannan tace "khalil shikenan de kazama bawa kulum cikin kashin kudi kake ita batasan babu ba? da zaace kullum se ka saimata nama, abunma be tsaya nanba yanzu de khalil jamila tafini agunka kafi sonta akaina," Cikin kwantar da murya yace haba hjya? Yazaki hada kanki da jamila kefa ke kika haifeni kikai duk wata dawainiya ta yazaayi na hadaki da wata, wlh hjy duk ranar da kikaga banyo muku leda biyu ba rashin kudi ne, kuma naga ita ga larurarta shiyasa, ya mazaayi na kwatanta fifitata akanki bayan nasan manzon Allah (S. A. W) yace" wanda ya fifita matarshi akan mahaifiyarshi yana tare da tsinuwar Allah data malaiku da ta mutane gabadaya, bazaa karbi aikinshi na farilla kona nafila
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183