Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 88

Chapter 88

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,173 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

tana lumshe eyes,tana kallonshi tasa hannu Tana shafar sajenshi ya lumshe ido yanajin sauyi ya dora tafin hanninshi kan gashinta yana massaging, Faseelat ta lumshe ido cikin jindadi in law tone tace "Hero bacci nakeji " Ya Saki murmushin jindadi yace "OK muje in kwantar dake" Faseelat ta bude ido dasauri, yafara dariya yace "yess mana nima baccin nakeji " Ta boye fuska, Ya tashi dauke daita ya wuce room dinshi daita, Akan bed ya kwantar daita ya tashi yafara balle boturan riga, faseelat ta tashi dasauri zata gudu, ya cafko hannuta ya marairaice fuska "bawani abu zanyi ba zafi nakeji ne shine zan rage kayan jikina" faseelat ta Kalli AC dake dakin ta daga mai ido tace "uhmmm akwai zafi" Yajawota jikinshi yana dariya itako ta dakune fuska, ya rage dariyar yace "kefa kikace triplet zaki haifawa amira ba , kuma haifuwar triplet se an bada himma " Faseelat tace "aini wasa nake mata dan Allah ka rabu dani haka ina bukatar hutu, tunda kasameni baka ragamin ba kuma ni zafi nakeji sosai " Yace "ayya sorry sorry na yanzu baze zafi ba I promise you that " Faseelat tace "nide a,a nagaji ban lpya " Ya saketa yace "amma zan tafi wurin Aisha don bazan iya hakuri ba nariga na saba ina wuni ajikinta , ki kwanta ki baccinki bari naje " Ya fara takawa ze fita faseelat ta riko hannunshi cikin zafin kishi ya juyo yana kallonta, tana turo baki tafara cire riga ya shafi sajenshi ya Saki murmushi , Ya rungumota yace "thank you karki ba kanki wahala bari na cire miki da kaina " Har ta cire rigar ya balle bra din jikinta breast dinta suka fito ya hadiye miyau ya sabule mata rigar suka haye kan bed, abun anata samun sauki bataji zafin wannan sosai ba don yabi sannu daita , 12 :00 faseelat ta bude ido ta sauka akan bed din fahad na bacci, ta shiga toilet tagama abinda zatai ta fito ta shafa turaren fahad ta saka kayanshi ta fita kitchen tai tsaye not knowing what to cook for lunch, can de tace bari tayi alkubus da miyar ganye tafara aikinta, Tunda jamila ta samu ciki bata kara zuwa gidan hjya ba gashi har cikinta ya kai 6 month hjya harta gaji da tambaya tayi shiru, Yau khalil ya daukota daga asibity taje awo batare da ya mata magana ba yabi hanyar gidan hjya seda aka kusa kaiwa tagane tana yamutsa fuska tace "yaya gidan hjya zamuje? " Yace "eh tana ta tambayarki aikin dade bakije ba " Tace "eh gaskiya gwara muje dan danbaba ma nason ganinta "ta turo baki gaba, Besan abinda take ba yana ta driving yace "yau zaya ganta se marece zanzo mutafi" Tace "a, a kabari har dare please "ta harari bayanshi. Yace "angama gimbiya " Suna isa ta sauko tafara nishi har ya jingine mashin dinshi, Ta mika mai Jakarta tace "yaya ka temakamin daita nagaji " Ya anshi jikkar suka shiga yana gaba tana baya, hjy na kitchen suka shigo ta window take kallon jamila daketa faman turo ciki dafe da kugu kamar me ciki wata tara,ga khalil rike da jikka hjya ta girgizakai tace "Allah wadaran naka ya lalace" Khalil ya fara sallama yana kiran "hjya kinyi baki " Hjya ta fito tana faraa tace "a, a masu ciki ne agidan yau lalle manyan baki yaushe rabo " Khalil yace "shiyasa tazo maki wuni na musamman yau " Hjya tace "naji dadi ko ,kushiga daga ciki" Suka wuce ciki few minutes ya fito ya tafi wurin aiki, jamila ta zare hijab ta bude ta kardar tsiranta da suka siya bakin asibity tafara ci, Hjya aikin kitchen ya lafa ta shigo dakin zata shiga ta gyara ciki ta samu jamila nata yagar tsire abunta, hjya ta kalleta tayi bulbul abunta ta wuce ciki tana shiga ciki tafara masifa ita kadai "yo ai dole ki kiba yarinya shikenan se ya biye maki komi kikeso se kinci to me zaya tara ne? " Tana sababi tana gyaran dakin tafito tana share falon jamila ta dage kafa sama ta meda kan Kujera ta cigaba da cin tsirenta , Hjya na Duke na shara take tuno faseelat duk in sunzo koba dauda se anma dakin kwass bazata iya kilga wankin da faseelat ta mata ba gata da kunya in sunzo ko kallon hjya bata iyayi, hjya ta cigaba da shara karo na baadadi kenan da tayi tunanin faseelat, Har tagama ta kwashe tafita kitchen ta juye abinci a flask ta dawo ta shiga toilet wanka, Ta fito tana shirin kabbara salla taji jamila na waya "yaya dan Allah taura nakeson ci danbaba ya matsa min " Khalil yace "OK bari infita in siyo miki yanzu "shide haka yake da ririta mace Hjya tace "aise kuyi "t a kabbara salla tana salla tana tunani barkatai, Tana sallamewa bata tsaya ko addua ba ta dauko waya ta danna kiran ummi tana jin nauyi, Ummi na kwance tana hutawa ta dauki wayar tana mamakin ganin kiran hjya, Hjya tayi sallma ummi ta amsa hjy tace "kwana da yawa bamu gaisa ba ina diyata? " Ummi tace "aikuwa ai diyar ki tayi aure shekaran jiyar nan " Cikin rashin jindadi hjya tace "Allah sarki Allah ya basu zaman lpya da zuria dayyiba" Ummi tace "amin Nagode sosai " Hjy tace "to se anjima "ta kashe kiran ,tana cizar lips, Ummi tabi wayar da kallo tace "nifa ban yarda hjya tayi wani asiri ba I'm doubting about it " Hjya tagama salla tafito taga jamila tana salla tafita takawo mata abinci ta zuba nata ta zauna awaje ta shimfida tabarma tana ci, Jamila na gama salla ta bude kular, dasauri ta dade hanci ganin wake da shinkafa, ta meda kular ta rufe, Ta dauko waya ta kira khalil ya dauka tace "yaya bazan iya cin abincin nanba ka siyomin fried rice a restaurant " Khalil dake kan mashin yakusa kawowa yace "kuma, to ganinan tafe " ya juya ya koma yasiyo mata abincin hjya kasa cin abincin tayi ta meda kitchen tazo tabuga tagumi, Can zuwa khalil ya shigo da ledoji a hannu yazo ya zauna yanama hajiya sannu ta kalleshi tace "yawwa "ya mika mata tata fried rice din, yana niyyar tashi jamila tafito tana ya mutsa fuska ita adole me ciki hjya tabita da ido khalil ya kalleta yace "sannu " Tazo ta zauna gefenshi ta amshi ledar tafara ci, Shiko ya dauko natan yaci ya tashi ya koma aiki, Butsu butsu jamila ta kirashi tace tanason wani abu, haushi har yagama cika hjya ta kunna radionta tanaji don tadena jin kayan haushi. Bayan faseelat ta gama abincin ta shiga daki tayi wanka tana ta sauri donta shirya tai salla, Fahad da ya dawo daga masjid ya shigo dakin bataji shigowar shi ba, ya zauna ya harde hannu kan cushion yana kallonta, Ta gama makeup da shafe shafe ta mike tsaye tana juyowa taga fahad zaune yana kallonta, gabanta yayi mummunar faduwa ta saki towel din dake rike hannunta ya fadi kasa ,ta fiddo ido waje don yabata tsoro, Fahad yayi mutuwar zaune yakafeta da ido bako kiftawa joystick dinshi na harbawa , Batasan ta saki towel dinba ta kalli jikinta taganta

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});