Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 125

Chapter 125

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,181 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

na fidda wani irin suraci yace "komi zaka fada kafada inajinka kaje baka samesu ba ko? Bashi ne maganar ba " Sabeer yaja tsoki yace "to wlh zanyi tafiya ta in baka tashi ba nasameshi har shagonshi nabishi amma zan tafiya ta " fahad ya tashi yana yamutsa fuska yace "inajin ka " sabeer ya kalleshi duk yadda ya koma yace "look at you hmm, na sameshi nabashi hakuri sosai yace shide ya yafe amma seka saketa da nai ta bashi hakuri yace shi yahakura sede kajira yayanshi da yatafi Niger har yadawo kabashi hakuri in ya hakura shikenan yacemin nanda kwana goma ze dawo " fahad ya tabe baki yace "kafin kwana goman na mutu ai ,wlh ina cikin hali zuciyata ciwo takemin kamar zata buga" sabeer yace "kai kasani ai kana mutuwa ni kuma nasamu mata " fahad ya wurga mai harara sabeer yayi karamin murmushi yace "eh mana ko haramunne?" fahad ya koma ze kwanta sabeer yace "jira mana inada good news bayan bad one's nasamo maka asibitin da take da room number " fahad yafasa kwanciyar yace "wace asibity room nawa? " sabeer yace"turai room 9" fahad naji ya yaye duvet din yatashi tsaye Aisha na gefe na kallon ikon Allah, ba bata lokaci ya bude wardrobe ya dauko jallabiya ya zira ya dauki key din mota yayi hanyar fita , sabeer yace " kai malam bazaka tsaya muida maganar ba? ko godiya aikatsaya kamin " fahad ya juyo yace "thanks ,kuma kafitomin daga dakin mata "ya juya ya bude kofa yafita yana sauri, Sabeer yayi murmushi ya girgiza kai ya tashi tsaye, ya kalli Aisha yace "Allah yabashi lpy ni natafi aita hakuri lokacine " Aisha batace komi ba, ya fita, Koda yafita har fahad yabar gidan ya shiga motarshi ya nufi office, fahad yayi ta sharara gudu cikin mintuna kalilan yaisa turai yana tafiya ahankali jikinshi ba kwari har yaisa kofar dakin, nan kuma gabanshi yarika faduwa yayi knocking so biyu omer da tunda yazo duba faseelat yakasa tafiya saboda yadda ya ganta yana zaune yana bata abinci yace "turo " Jiki mace fahad ya tura kofar dakin yana shiga yaga faseelat jikin omer ,zuciyarshi tayi mummunar bugawa, (ana nanfa me hali.....) dasauri yafara a'uziya yana korar shedan aranshi Faseelat idonta a lumshe suke itakadai tasan yadda takeji abubuwa Sun jagule mata ba ciki ba fahad ga ciwo, kamshin fahad daya kewaye dakin yasa faseelat ta bude ido ta ganshi tsaye kamar bashi ba duk ya rame ya jeme yayi wani iri, tausayin kansu yakamata ta meda ido ta lumshe, kallo daya omer ya mishi ya daure fuska tamau, fahad yasamu yakara dedeta kanshi ya karasa ciki, Ya mikawa omer hannu, omer yabashi sukai musabaha kowa ya zare nashi, Omer ya dauki spoon yakara kaiwa setin bakin faseelat ,ta kauda kai idonta lumshe, Omer ya kwantar da ita ya ajiye cup din yafita don in yatsaya bazaa kwashe lpy ba, Bakowa dakin domin ummi tafita, fahad yakarasa bakin gadon da faseelat take kwance yana kallonta tayi muguwar rama tayi fayau, Faseelat kam taji dama da taganshi amma bataji dadin yadda taganshi duk yafita hayyacin shi ba, Fahad Ya zauna kan bed din yanajin matsanancin tausayin ta ya dora hannu akan cikinta , yace "I'm sorry honey I hurt you, na rabaki da farin cikin ki I'm very sorry kiyafemin " hawaye suka zubomai , faseelat bata bude ido ba tai shiru se takara jin kewar cikinta don tunda yana 3wks yafara mata motsi, Fahad ya riko hannunta ya rungume a kirji ya saki kuka, tabude ido tana kallonshi ba tayi shiru dan tanajin haushin shiba ne tayi shiru ne don kartai magana tayi kuka don inde tabude baki kuka zatai, ganin yana kuka yasa tafara hawaye, irin muryar marassa lpy tana hadiye kukanta tace "hero kadena kuka,bakamin komi ba, nasani acikin tunaninka bazaka yimin haka ba,kayi hakuri kashare hawayenka banajin dadin ganinsu" fahad yanata kallonta da jikakkun eye lashes dinsa tunda tafara magana ,yace "we lose our baby " faseelat ta lumshe ido ta bude tace "Allah ze bamu wani, kadena damuwa " Fahad be dena hawaye ba na tausayi da kaunar faseelat yariga yasan tana sonshi sosai yanzu dabata yi fushi dashi ba sonta yakara ninkuwa a ruhinshi, faseelat tace "stop shedding ur tears pls, har yanzu inasonka mijina nayi kewar ka sosai, kewarka tafi ciwon jikina zafi amma na samu lpya da naganka "tasakar mishi murmushi, Ya share hawayenshi ya duka ya mata kiss a wuya yace "I miss you too kidubeni yadda sonki ya medani ina wahala honey " faseelat tai murmushi tace "I'm very sorry ina Princess?ina anty I hope suna lpy " Yakai hannunta dayake rungume dashi abaki ya mishi kisss yana karajin sonta yace "Aisha tana nan lpy, princess bata lpy, yanzu haka bata gida don tsoro na takeji saboda halin da ta ganki aciki, kiyi hakuri honey wlh bansan nayi ba bansan meke faruwa ba sede naganki cikin jini " faseelat ta lumshe ido tana tunanin yadda yashigo toilet din ya fincikota, tace"i known kadena damuwa na yafe maka since,yakamata ka kawomin amira naganta kona ida warwarewa ina kewarta da surutun ta " Yace "zan kawomiki ita meyasa baki fushi dani ba ?" Tai murmushi tce"yazaai na iya fushi dakai, kaine rayuwata hero ina tsananin sonka bazan iya rayuwa in babu kai ba " Yana tausayin kansu yace "gashi zasu rabamu abba is asking for ur divorce paper ,yan uwanki duk basu son kici gaba da zama dani " faseelat ta dan bata fuska jin abinda ke faruwa tace"bazasu rabamu ba don inasonka sosai ka kwantar da hankalin ka ni takace, taka kai kadai my hero,u r my everything we will be together forever " fahad yayi shiru yana aika mata da wani kallo me kashe jiki, itama ta rika aika masa da nata sihirtaccen kallon da murmushi kan fuskarta dukkansu Sun manta aina suke, ahankali fahad yake kasa da fuskarshi zuwa tata, har fuskokin su suka hade suka rika kissing juna passionately, dukansu sunajin matsanancin dadi, Ummi da taje dubo diyar wata kawarta data haihu ta dawo omer har ya tafiyarshi yabar asibitin gabadaya, batare da tasan abinda ke faruwa ba ta tura kofar dakin tashiga, abinda tagani ne yasa ta fiddo ido waje, faseelat na kwance fahad agefenta azaune ya sunkuya har yadan danne ta sunata kissing bakunan juna a dimauce faseelat hardasa hannu tarike mai kai don duk sunyi kewar juna, ummi batasan lokacin da bakinta yafara hailala ba "Lailaha illal lah Muhammadur rasulillah (S. A. W) tun kan takarasa faseelat ta Saki kan fahad, ya tashi zaune ya sadda kai yana sosa keya, itako faseelat ta rumtse ido, kafin ummi tai magana umma ta turo dakin da faraa da sallama bakinta, Taga fahad zaune gefen faseelat ga ummi tsaye hannunta kan bakinta da alama yanzu tashigo, Umma tabata fuska tace "kai me kakeyi a nan? " fahad ya dago ya kalli umma ya kara sadda kai kasa, tace "tambayarka nake me kk anan da ba kasheta kaso kayi ba " fahad yayi fuskar tausayi yace "umma nazo dubata ne, bawani abu ba " tace "to tashi kafita tunda kagantan" Fahad ya kalli faseelat da har lokacin idonta ke kulle tanajin matsanan ciyar kunya

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});