Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 141

Chapter 141

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,179 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

dakin faseelat, Amira tace "anty dan Allah kiyi hakuri" faseelat tace "bakomi amira kinci abinci muje in dafa miki indomie kici " suka sauko kasa ta dafa mata indomei da kwai taci sama sama itako bataiya cin komi ba suka koma daki, faseelat ce da girki amma taki tayi girkin bata tabajin haushin fahad ba irin yau kuma tasan kotayi baze ciba, bayan Maghreb, fahad suna tareda sabeer, sabeer yaganshi some how yace "lpy dude miye? " Fahad yace "mtsssw I don't know meke damun faseelat tana abu like mad woman wai takwashi kafa taje taron speech na school dinsu amira abun haushin harda ita akan stage dan hauka wai amira takirata taimata kyauta " sabeer yace "ai abun jindadi ne yarka tayi kokari, kuma kaga amira taji dadin zuwanta, ace ana speech dukkanku baku halarta ba aigwara dataje " "ni nama ga pics da vedion se abun yaburgeni naji dama diyata da matata ne " ran fahad ya baci yace "u see harkai shege kace haka mutane tsinannu nawa zasu ji shaawar matata? natsani wani ya kalli koda fuskarta ce " Sabeer yanata dariya yace "let me show you something "ya bude insta segashi kusan mutum biyar da yake following sun dora vedion anata comments akai "wow brilliant girl" "I love this woman inama ace matata ce shes beautiful with good heart" "abun burgewa yarinyar nada wayo sosai har tasan tayi godiya " "gaskiya su duka sun burge ba kamar matar data jajirce wurin ilimantar daita " "Allah kabani family kamarsu " "nimade I pray so Allah ya bata kamarta " Fahad ya dauke ido akai yanajin mugun kishi, Sabeer yace "zancen da aketayi kenan koina abun burgewa kai wlh kagodewa Allah " fahad yace "u r mad, kana abu kamar ba namiji me kishi ba mtssww"ya shiga mota yakoma unguwarsu, a masallaci yayi salla sannan yashigo ciki gidan tsit kamar bakowa aciki yazo ze wuce ya duba dining yaga wayam kuma yasan de yanzu basu isa cin abinci ba hakan yakara bata mai rai sosai wato faseelat batai girki ba? Ya tambayi kanshi ya jinjina kai yawuce dan dama baci zeyiba, Aisha jin zuciyarta nata ciwo yasa tasha drugs nata da yoghurt ta kwanta ba jimawa se bacci, su faseelat ko sunata kallo adakinta amma ita faseelat tunanin rayuwarta kawai takeyi tundaga gidan khalil zuwa yanzu, tunda tai aure daga wannan se wannan kuma tana bakin kokarinta amma duk a banza, Faseelat ta dauko wa amira dudu milk tasha ita kuma tasha hollandia yoghurt suka cigaba da kallo, fahad yanata duban hanyar faseelat amma shiru, tariga tasa ba masa tanabinsa shiyasa yayi kwanciyarsa yasan dukdare zatazo bashi hakuri Ammafa be dena jin haushinta ba akan abinda tayi , Karfe goma fahad dake zaune yana kallo ya meda farin wata TV don suna sanya labarai na BBC a Time din, Alhaji dorikul bali shine megabatarwa ayau, acikin headline harda labarin amira , yace "a Nigeria zamuga vedion data yadu a dukkan kafofin sada zumunta inda yarinya yar shekara biyar da ta lashe kyautuka biyar ta yabi kishiyar mamarta " Idanun fahad sukai jawur yarasa ina zesa kanshi, har akazo kan labarin alhaji dorikul bali yace "a Nigeria karamar yarinya yar shekara biyar ta lashe kyautuka biyar bayan kyautar debate data lashe yarinyar mesuna amira tayi godiya kuma tayabi kishiyar mamarta wanan yaja hankalin duniya kanta, ga kadan daga cikin vedion " aka dan hasko kadan daga cikin debate din inda take tambayar Mr chairman koze jidadi in aka damka Wa namiji matarsa ya amshi haihuwar ta ,se kuma complete inda take wa faseelat godiya har inda faseelat tafito ta rungumeta, alhaji dorikul bali yace "wannan abu ya kayatar ya dau hankalin mutane ,fiyeda mutane 2milion ne suka bude vedion ayau, domin abune dabaasa ba ganiba yanzu haka de yarinyar tana cigaba da samun kyaututtuka har munyi fira da wasu malamanta zamu kawo maku tattaunawar gobe amma yanzu ni alhjii... Difffffff fahad yakashe TV besan meke masa dadi ba, Makoshin shi abushe yatashi yasha ruwa da magani yakoma yazauna yabude system dinshi yadanyi aiki to datar shi na akunne se yadan leka instagram yana following uncle dinsu amira shima yadora vedion da pics din Anata yabawa anata bata kyautuka, Aciki harda wani daniskan da yace "Allah yasa mijinta ya saketa na Aura wlh tayimin "🤣 Wani yace "tunda uwarshi ta tsinemishi ko? 😂don inba tsinanne ba bame iya rabuwa da irin wagga matar metarin baiwa " Wata tace "bakuga vedion bikinsu ba yana kwakume daita kamar ze medata ciki, gaskiya sun matukar da cewa " wani yace "dani ta dace wlh" Fahad har jikinshi na rawa ya dauki waya zeyi dialing no din uncle din,se kiran shi yashigo, Uncle da akamatsa mishi anason account no din faseelat yace ze samo musu ,kuma mutane da dama sunkirashi suna son ganin mahaifinta harda yan America wai sunason amira zasu dauki nauyin karatunta takoma canda karatu, ga account dinshi ma akwai kusan 15million aciki duk na amira kai akwai mutane masu kudi acikin duniya shi abunma har mamaki yabashi se zubosu suke kamar basu sha wuya wurin nema ba, Fahad yadau kiran a fusace yace "me kukayi haka Muslim? Meye nadora matar aure a media? Saboda ba matarku bane?" Uncle da abun yabashi mamaki yakasa cewa komi yasa fahad zemasa godiya ne amma se fada, abun mamaki mata da katuwar hijab baa ganin ko kayan jikinta sede dankwalin kanta daya fito amma yake wannan masifar, Yace "sorry sir ayi hakuri hakan baze kara faruwa ba " fahad yayi shiru zuciyarshi na kuna , Muslim yacigaba da cewa"dama mutane sunturowa amira kudi ne wasu kuma sunason number dinka da account number din matarka suna son...... " Fahad da karfi a harzuke yace "to hell with ur money "yakashe wayarshi gabadaya, ya kwanta akan bed kamar yayi ihu Muslim yadade yana tunanin kishin fahad seya share yace zetura musu account number dinshi daga baya inkomai ya lafa ze turamusu kudinsu , suna kallo amira tai bacci faseelat ta medata kan bed tashiga wanka tafito tasa yar rigar baccinta ta kwanta sede bacci kasa ko sama yayi kaura a idonta, Cande bacci ya dauketa, Fahad nacan yagama shan takaici harya saduda seyafara tunani inde faseelat lpyarta lau bazata kyaleshi ba, yatashi da sauri ya bude kofa ya nufi dakinta, ya tura yashiga sunata bacci abunsu, yayi tsaye yana kallonsu faseelat tadora hannu ajikin amira sunata bacci, Ya kurawa faseelat ido rigar jikinta agaban shara shara kana ganin breast dinta, yabi kugunta da kallo rigar duk tai kwance sama , nan take yaji matsananciyar shaawarta ba bata time ya sungumeta ya nufi dayan bedroom daita, tana bacci taji kamar an dauketa tabude ido taga fahad tameda ta kulle yana shiga yasawa dakin key, ya kwantar daita ya zare short da singlet dake jikinshi, Yaje yafara romancing dinta duk yadda takejin dadi taki bashi hadin kai, se yaji abun badadi ya dago fuska ya kalleta yace "I'm sorry honey kina fushi dani ko? Meyasa zakimin haka kinsan yadda nake matukar kishinki amma zakije irin wannan wurin" ta bude ido Taita kallonshi batace komi ba , Ya kwantar dakai saman cikinta yace "to kimin hakuri I shouted at u kuma namiki fada akan abunda kike ganin kinyi dede I'm

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});