Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 98

Chapter 98

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,177 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kamar baki baki a wuyanki da gefen hannunki? " Faseelat tafara inda inda tace "konewa nayi ummi wlh Allah Ya temakeni daddyn amira Ya siyomin wani cream nake shafawa shine Ya koma haka " Ummi tace "to Allah yakyauta gaba ga wani tsimi nan na siyo miki kishashi yanzu ga wasu nanma a leda kitafi dasu kin kusa shanye wadancan ko? " Faseelat tace "eh saura kadan ai ummi bani sanya" ummi ta rike gemu tace "Allahu Akbar Allah abin godiya " Faseelat ta rufe fuska, ummi ta mika mata tace "gasunan ki kara himma to " Faseelat ta dauka ta shanye tsumin tass suka cigaba da fira bayan isha Ya omer Ya dawo murna kamar zata kasheta shima haka sukaita labari su ishak su abul su Mubarak kamar zasu cinyeta, Abba Ya dawo taje suka gaisa yanata sa mata albarka, Karfe tara fahad ya kira ta ta tashi tasa hijab ta sabi amira dake bacci ummi ta taho yi mata rakiya zuwa bakin kofa, Faseelat suna isa kofar ta ta juyo ta kalli ummi tace "ummi zanyi missing naku Allah yasa ayi karbabba dan Allah ummi kimin addua Allah Ya amshi adduoina " Ummi tace "insha Allah diyata Allah Ya kara baku zaman lpy" Tace "amin Nagode ummi Allah yakiyaye" Mubarak yazo Ya amshi amira suka fita, abayan mota Ya kwantar daita ya masu se da safe ya koma gida, Tunkan hanya faseelat tafara rikita fahad saboda tsumin da yafara aikinshi, Tana ta shash shafa shi tana Yi mai kiss yana driving, se lumshe ido yake dakyar suka isa gida shi Ya dauki amira ya kaita dakinta Ya koma suka cigaba da rikita juna, Da daddare faseelat kasa bacci tayi hakanan taji farin ciki Ya dabaibayeta na zuwan sisters nashi , har fahad yayi bacci Ya barta tana ta kallonshi tai masa kiss's ta tashi tayo wanka ta kabbara salla tana ta adduar Allah Ya gyara mata mijinta ya sulhunta tsakaninshi da yan uwanshi , Tun asuba bata zauna karatu ba tai sauri ta gyara gidan sannan tai masu simple breakfast, Ko sleeping dress bata cire ba ta zauna sukai breakfast fahad se kallonta yake yadda take ta murmushi ita kadai, Ya lumshe ido ya bude Ya saki ajiyar zuciya cikin ranshi yace "honey kaunar ki zata kasheni " Shaf shaf ta samu ta karya ta wuce kitchen tafara aiki zatai wa umma meat pie da spring roll su Mansura su kai mata, Fahad na daki kasancewar weekend ne shiru bata shigoba har 12 na rana shi kuma yanason yayi ninkaya Ya tashi ya nufi kitchen, Kitchen din nata kamshi yayi tsaye yana kallonta tanata aiki dasauri, ta juyo ta kalleshi jin kamshin turaren shi, Ya harde hannuwa yace "wai yau shirin mi kike? " tana aikin tace "wlh hero baki zanyi kuma they're special and dear to me " Fahad yayi murmushi yace "lalle kinaji da bakinnan tow Allah yakawosu lpy but ni antakura ni " Faseelat tace "haba ga anty nan just go to her tunda ni ina busy " Yana mata kallon mamaki yace"keda kanki kike tura ni, yau ko dan kishi na bakiyi" Faseelat tai dariya tace "bahaka bane hero dan kasamu natsuwa nace kaje wurinta amma ai ina kishin ka sosai " Yace "ai kece natsuwa ta, any way natafi kar na hanaki aiki " Tai murmushi ya juya Ya tafi wurin Aisha , Agidan umma su Mansura da safiyya da ummu salma shiri suke tayi sunata doki, Umma tace "kai yau faseelat se kanta yayi ciwo nasan " Mansura tace "umma dan Allah kizo mutafi tare, daganan kiga yaya kuma nasan anty zataji dadi da zuwanki" umma tace "ni tsoron ma ganinshi nake sede inason naga daughter eye to eye wlh inasonta yarinyar kirki ga daa gaskiya Allah yana son fahad da yabashi ita,bari nafadawa daddinku se na shirya mutafi " Ta shiga tafada mishi yace ba matsala don shima sosai yakeson su shirya da danta, Karfe 1 tagama komi har abinci ta masu ta wuce daki a gaggauce tai wanka tasaka gownt light purple atamfa tai simple makeup, Karfe 1:15 su umma suka fito umma na driving su kuma sunata labari suna jindadi, Mansura takira faseelat, faseelat na cikin shiryawa ta dauka, Mansura tace "anty gamu a hanya kinsan me? Harda umma saboda takagara taganki azahiri " Faseelat tace "amazing I'm very happy se kunzo kuyi sauri dan Allah " Mansura tace "OK anty " Ta juyo ta kallesu tana dariya tace "kunji fa anty tace ai sauri " Karfe 1:30 suka isa kofar gidan sukai horn megadi Ya bude suka shiga ciki, Suka firfito sunata kallon gidan sukaje bakin kofa suka danna door bell, Da gudu faseelat taje ta bude, Ta gansu tsaye dukkansu sunyi kama da fahad more especially Mansura, tarika murmushi, Duk sunkare umma, faseelat tace "ina umma? " Suka fashe da dariya suka bata wuri, faseelat ta fada jikin umma kamar sun dade tare tanajin matukar dadi itama umma dadi takeji , Su Mansura abun Ya birgesu yadda faseelat taiwa ummansu, faseelat tai breaking hug din tace "umma kushigo sannunku da zuwa " suka shiga suka zazzauna faseelat ta zauna gefen umma tace "ina wuni umma Ya hanya " umma tace "lpy lau Ya ta Nagode da karramamu da kikai" Faseelat tace "umma kidena min godiya ai kamar uwa kike aguna " Umma tai murmushi su Mansura se kallonta suke kamar su hadiye ta tashi ta kawo masu abunsha ta zuzzuba musu ta dawo ta zauna, Suka dauka suka sha, Sunata kallon gidan duk pics din su fahad da Aisha pic daya ne na faseelat, Kamar sundade tare suka matsa suka fara hotuna harda umma fuskarsu dauke da farin ciki, Suna haka fahad Ya fito zai fita har yayi wanka Ya na sanye da blue shirt white jeans, tundaga step yagane ko su waye bakin faseelat, Ya daure fuska Ya cigaba da saukowa yana kallonsu da mamaki a fuskarshi, Jin ana saukowa suka meda hankali gun step din, ganinshi duk suka sha ruwan jikinsu, Fahad yaida saukowa yana harararsu yaja tsoki yawuce ze fita, Umma ta mike tsaye tace "son Dan Allah kayi hakuri ka yafemin nida yanuwanka duk muna da bukatar ka " Fahad yaja wani dogon tsoki, faseelat ta zaro ido jin yawa umma tsoki tai zumburr ta mike tsaye ta buda murya sosai tarika cewa "innalillahi wainna ilaihi rajiun,innalillahi wainna ilaihi rajiun"!!! Fahad yayi sauri ya juyo saboda seda hanjinshi ya juya saboda yadda take maganar zuciyarshi ta rika bugawa da karfi he is expecting something bad happened to her, Ya ganta tsaye se juya kai take tana hawaye tace "ina tausayin ka mijina saboda sanin idan ka mutu yanzu akwai azabar dake jiranka, hero ka dawo hayyacinka ,ka rika tuna lahira ba duniya kadai ba,umma ce wannan mahaifiyarka data dauki cikinka tasha wuyar nakudar ka ita kake wulakantawa baka tsoron azabar Allah ne? Manzon Allah S. A. W yace عن ﺃﺑﻲ ﻫﺮﻳﺮﺓ ﻋﻦ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﷺ ﻗﺎﻝ: ‏« ﺭﻏﻢ ﺃﻧﻒ، ﺛﻢ ﺭﻏﻢ ﺃﻧﻒ، ﺛﻢ ﺭﻏﻢ ﺃﻧﻒ ﻣﻦ ﺃﺩﺭﻙ ﺃﺑﻮﻳﻪ ﻋﻨﺪ ﺍﻟﻜﺒﺮ ﺃﺣﺪُﻫﻤﺎ ﺃﻭ ﻛﻼﻫﻤﺎ ﻓﻠﻢ ﻳﺪﺧﻞ ﺍﻟﺠﻨﺔ ‏» . ﺭﻭﺍﻩ ﻣﺴﻠﻢ. _An Kar6o daga Abi-Hurairah, Daga Annabi Yace: *“An Turmusa Hancinsa a Wuta. An Turmusa Hancinsa a Wuta. An Turmusa Hancinsa a Wuta. Wanda Duk

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});