Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 17

Chapter 17

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,208 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

albarkacin bakinsa yake ta fada, Har yan daukar amarya suka zo dije tashigar daita mota se gidan ango khalil, Suna isa aka fiddota kanta lullube suka shiga ciki daita, friends nata na gefenta dattawa duk sukabar gurin rahma se ta bargaza take "wato amarya kina ban tausayi, yau zakiga Sandar famfo har kisha ruwan cikinta, wayyyo Allah sarki amarya "wata kawar faseelat taja rahmar waje bayan ta mata karyar ana kiranta da kyar ta jata suka bar gidan, faseelat de shiru kawai take tana ta tunani, suko yanmatan suyinan suyinan cikin gidan antayar masu inji sunata daukar hotuna, se yaba kyan gidan suke ana haka ango ya shigo da abokansa, Akai siyen baki dubu 15 suka kwashi yanmata zuwa gidajen iyayensu. Ango khalil besan yanda zekira yanayin da yake ciki ba dan ya rasa me ya keji, a hankali ya matsa gaf daita kanta rufe da gyale hawaye na diga daya bayan daya. Bazato sede taji ya sdora hannunshi kannata , Yace "faseelat ina matukar farin cikin mallakarki da nayi, inafatan Allah yabamu zaman lpya, ki tashi kiyo alwala muyi wa Allah godiya da ya nuna mana wannan rana me dumbin farinciki da tarihi a gunmu " hakika ba abinda ke saurin karyar da zuciya taji tana tsoron mahaliccinta irin waazi jin waazi na gyara zuciya ya wanko ta tasss lokaci daya, waazuz zukan da tasha kawai ke mata yawo aka. a hankali ta yaye mayafin jikinta ta tashi zuwa toilet, yabi bayanta da kallo yana hadiye yawu yellow din cotton material ne jikinta me zanen baki anmata gownt dashi telan yayi kokari ya zana jikinta sosai a dinkin wannan yasa rigar tai zaune a jikinta, kugunta yabi da kallo Wanda yafara gani yau nan take duk yanayinsa ya sauya. Be zauna ba yafita yayi amfani da toilet din waje tana fitowa ya shigo dakin yanata binta da kallo ta yafa gyalenta ya jasu salla rakaa biyu ya dafa kanta ya mata addua, itama tanata yin tata har ta shafa sanan shima ya shafa, Ta tashi ta koma kan bed shi kuma ya zare rigar shaddar jikinshi yabar singlet ledar kazar da ya shigo daita ya dauko yaxo ya budeta kasan gadon yace "amarya bismillah " ta girgiza kai tare da cewa nakoshi " bawani rarrashi ya zauna yaci kazarshi faseelat se kallon shi take tanajin wani iri da abun yaso tabata seta juya ta kwanta. shi ko da yakoshi sauran ya tattara ya aje yaje ya wanko bakinshi tareda yin alwala ya dawo dakin ya kashe light ya hawo gadon , Can kusa daita ya matsa ita har baccin gajiya yafara fizgarta taji ya zagaye hannunshi zuwa cikinta. Bata ce komi ba se bude ido da tayi da yake ta bashi baya, wani abu takeji tadan tattara natsuwarta bakome bane se hannunshi da yake rawa rawa, ahaka ya fara shafo kugunta zuwa saman kanta hannunshi na kyarma ya zare dankwalin kanta yana Shashshafa gashin kanta dukda kayan dake jikinta ba karamin dadi yakeji ba, a sannu yakai hannunsa saman tudun breast dinta yana fidda numfashi, yayi kokari ya sa shi cikin rigar yana shashshafa saman nonuwanta, jiyayi rigar na takurashi cikin matsananciyar kyarma yaja ziff din rigar rigar ta bude yafara yawo da hannunsa kan lallausar fatar jikinta da tafi ta jariri laushi faseelat tayi kasake wani abu na mata yawo a cikin kafa, lokacin da hannayensa suka je kan breast din se jikinshi ya kara matsananciyar kyarma ya tallabo su yana matsawa yana fidda numfashi ko 2 mint ba aiba faseelat taji ya kankameta yana fidda numfashi da mourning,jikinshi se rawa yake. Faseelat abun be dameta ba sede rikon da yamata gam ya takurata se da yayi 2mnt ya sassauta rikon da ya mata a sannu bacci ya dauke Shi. Faseelat ta dade sannan bacci ya dauketa saboda wasan da yadanyi da breast dinta yasake jefa ta wani yanayi fiye da wanda take ciki a da. Da asuba ya tashi yayi wanka ya tafi masallaci khalil me son ibada ne duk da gajiyar jikinshi seda ya tafi masjid, itako alwala kawai tayi ta tada salla tana gamawa ta bingire gurin bacci, yana dawowa ya haye gado dan bayason tashinta, yana kallonta kamar yaje ya rungumeta bacci ya daukesa. Karfe 7 saura wayar shi tafara ring yana dubawa yaga hajiya ce, ya dauka ido cike da bacci, hjy tace "kazo yanzunnan inason ganinka" Dole ya tashi yafita zuwa kiranta. *Ina me ba makaranta wannan buk hakuri duk me son cigaban buk din ze biya ta hanyar tura 200 zuwa ga wannan account number din.* *Account number 3128737902* *account name Amina lawal* *bank name fist bank* *ko ki/ka tura 200 zuwa ga number ta 07063721063* ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* *I'M VERY SORRY FAN'S* *RAGGON MIJI daga yanzu zaku biya 200 domin samun cigaban wannan buk din, ayi hakuri plss, nasan masoyana da yawa zasu siye ne badon dadin buk dinba se dan kawai soyayyar da suke min, inafatan zaku biyoni danjin karshen labarin domin ba muyi komi ba aciki,nagode da soyayya* *Donjin karshen novel din se ki/ka tura 200 ta wannan account din* *Account number 3128737902* *Account name Amina lawal* *first bank* *Za kuma kuiya turo katin 200 din ko VTU ko share&self,duk ta wannan number 07063721063* *se ki/ka turomin screen short da suna dan in gane mace da namiji* *kadan daga cikin abinda ze faru a gaba*...... "khalil yakamata ka nemi magani ni se nake ganin kamar baka lpy" Khalil yace "lpy ta lau kuma ni banison in fara shaye-shayen magani nafison ki saba dani ahaka"............"fahad! Fahad! kadagani dan Allah kamar kukan amira nakeji, " ..................cikin kuka tana girgizata tace "amira ki tashi kitashi plssss karki tafi kibarni"ta bingire zaune tana kuka "seda nace kadaga ni kadaga ni " "kinsan wlh hjy ki ka kara rikemin miji har wannan lokacin se ranki ya baci"........."mommy! Mommy ki temakamin plssss faseelat ta cuceni............... *Zaku samu cigaban ta hanyar tura 200 ta wannan account number 3128737902* *ko ki/ka tura katin 200 ta wannan number 07063721063* *your beloved faseelat is waiting for you in paid group* [7/12, 10:59 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* 1⃣7⃣ Fitarshi ta tada faseelat daga bacci, ta tashi tafara yan gyare -gyaren gidan har ta gama ta shiga toilet tayo wanka, tana fitowa ta danyi shafe-shafe sama-sama ta saka riga da sket na atamfa jar atamfa tayi mata kyau sosai dukda de bawani makeup sosai tayi ba ta fesa perfumes ta haye saman gado ta jawo wayarta tabude data, messages nagama shigowa tafara shiga group din "mijina aljannata"wanda maman amira tabada aka sakata saboda ana matukar karuwa sosai saboda firarsu da posting da ake musu duk akan mallake mijine, kwatsam se taga message din maman amira tace "I'm back friends thanks for your dua,mundawo lpya se kunzo ansar tsaraba" Faseelat tai murmushi tayi mata magana a PC "anty barka da dawowa, inafatan kundawo lpya" Bayan yan sakonni maman amira tabude message nata ta tura mata "lpya lau faseelat ya kk" Faseelat tace "lpy ta lau ina diyata amira?" Maman amira ta dauki pic din amira dake bacci ta turawa faseelat tace "gata tana baccin safe" Faseelat tabude pic din "wow "tafada ta dade tana kallon pic din itade Allah ya sanya

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});