Chapter 151
Chapter 151
ciki, kuma wlh yanzu ko bacci nake tunanin cikin jikinki nake banason wani abu yasameshi, kiyi hakuri zan rage shigowan amma kirika kula da kanki hakan yayi?" tadaga kai amma badan yayi ba, yace "Tom seda safe kikula min da kanki" ya mata kisss aciki ya fita, Aisha data ji fitarshi ta tashi zaune tayi tagumi yana shigowa ya ganta zaune, ya hau gadon ya zauna yana kallonta yace "Aisha kiyi hakuri da maganar da zanmiki ki kuma fahimceni " tanata kallonshi taji me zece kuma, Ya dafe kai ya furza iska irin maganar ta zama dolennan yace "Dan Allah inaso kibani 1wk inyi jinyar faseelat saboda tana cikin ciwo ahaka kuma kamar bana kyauta miki, ki daure kibani 1wk insha Allah in ma ta samu sauki kafin time din zan dawo " zuciyar Aisha na kuna take kallonshi wato ita ta mutu wata ta rayu, Hawaye cike da idonta batare da tabari sun zuboba tace.... βπ½ Follow me akwai cakwakiya fa agaba to Aisha zata yarda? Anya zata cigaba da jure wanann rashin adalcin nasa? Me zefaru gaba kubiyo shalele kusha labari, up up up my brain kici gaba da kawo light please πβΉπ»ββπ€Έπ»ββ β°β°β°β°β° *RAGGON MIJI* β°β°β°β°β° By *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* βπ½βπ½ *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*βπ½βπ½βπ½ We are bearer's of so golden a penπ We write assidiously perceiven no pain So magical Our creative golden penπ Be hold our words A product of our penπ Savour our words For it will cause you no pain.βπ½ https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ 8β£3β£ *dedicated to me dambu,kinasani jindadi walle ,comment dinki nasani dariya sosai nagode Allah yabar soyayyaπme damburesπ€£azubo mana idan ya gama turara π,* *manzon Allah (S. A. W) yace wanda yaje wurin boka ko dan duba Kuma ya gasgata shi hakika ya kafirta abunda aka saukarwa manzo (S. A. W)* muslim ππΌ *Manzon Allah (S. A. W) yace wanda yaje wurin boka ko dan duba ya tambayeshi wani abu bazaa karbi sallar shi ba ta kwana arbain* Muslim *adede wannan gabar dole ne nayi kira ga yanuwana mata, mata! Mata!! muji tsoron Allah musani cewa duniya ba matabbata ba ce, mu gyara halinmu mu gyara zukatan mu,manzon Allah (S. A. W)dama yace mafi yawa acikin wuta mata ne, meyasa bamu aiki da ilimi da hankali meyasa wasunmu basuda imani?saboda namiji kin yarda musulunci kin tuge imaninki sister kin shirya zama cikin wuta ko? zaki iya kisa saboda namiji ,yanzu haukan har mijin kashewa ake anya anya munaso mugama da duniya lpy kuwa ?kin watsa mishi ruwan zafi kin cire mai πwata ta mishi yankan rago kin yanka jariri, kinyi zina, kinyi madigo kai tirrrr wlh ,mata idan har bamu gyara ba tun anan duniya semunga sakamako, zakiiya zuwa wurin boka kisa aiwa kishiyarki kurciya ko akasheta don kisamu miji,ko mijinku yana bakin kokarinshi wurin yi muku adalci kisa a juya tunanin shi yadawo sonki ke kadai saboda zalunci kirika juyashi son rai, ko mijinku baya muku adalci kikaishi yadawo ke kadai yakeso su sauran suma yadena musu anya muna son kanmu kuwa? Meyasa bazamu rika yiwa mazajen mu addua ba? Akan surika adalci, meyasa baza muyi hakuri ba akan jarabawar da muke fuskanta kinsan ladar da Allah yake rubuta miki saboda hakurinki? Baki sani ba amma seki kwashi kafa ki tafi wurin katon kafiri neman biyan bukata kin yadda imaninki kin Yi shirka, saboda namiji shi adalci ne beyi muku ba, kuma Allah baze barshi ba seya fiddawa kowacenku hakkinta sannan ranar kiyama zetashi da paralyzed,to shifa paralyzed ze tashi daita maybe Allah ya mishi rahma ya tafi aljanna ko yasamu ceto awurin manzon rahma, kefa? katuwar kafira mushrika me hada Allah dawani direct wuta kikai hjy ,domin Allah baya yafe shirka idan kinmutu akanta sede yakan iya yafe miki in kin tuba idan yaso, to kinada tabbacin zaki kai lokacin tubar? idan kika mutu agun bokan fa kafin ma kibaro wurinsa?idan kika mutu kafin ki tuba fa? To inamiki albishir da cewa ke yar wuta ce, idan har baki tuba ba ,maza ki tuba kafin lokaci ya kure miki, maza ki koma ga Allah kafin malaikan mutuwa yazo gareki, duniya mun dauketa kamar zamu dawwama acikinta,mundena Tuna lahira munata aikata aika aika kuma kina tunanin Allah ze miki rahma dan bacewar basira, idan aka tambayeki ma huwal iman cewa zakiyi laadari,bakiiya komai daga addininki ba amma kin iya biyar malamai da bokaye,abu daya kikarike (innallaha gafurur rahimm)inbaki tuba ba fa hjy? Ko ahakan kina tunanin shiga aljannar, kishin me? duniyar kanta Nawa take dukkanta ,donme baza mu hakura mu koma ga Allah da bukatun muba shine me biyan bukata ba wani ba, Allah(SA) yace bakomai bace rayuwar duniya se lokaci kididdigagge, bakomai bace duniya se rayuwa yar kadan , yace rayuwar lahira itace rayuwa , ya kuma cewa kafirai kuji dadi kadan sanan makomar ku wuta ce kuna me dawwama acikinta* *ya Allah kakaremu daga aikata kowane sabo ka kara mana imani da tauhidi da tawakkali ya rabbul alamin*π *Allah yace mutuwa zata zo muku kuna masu shagaltuwa da duniya sekuce ya Allah ajinkirta mana se yace Allah baya jinkirtawa bawa idan waadinsa yayi* *mu tuba kafin ranar da hannuwanmu da kafafuwanmu zasu bada shaida akan abinda muka aikata,ranarda zaa bijrowa kowace rai da abinda ta aikata,aranar ne kafirai zasu rika kuka suna cewa amedosu duniya zasu aikata aikin kwarai* *Allah yace wadanda sukai imani kuma sukai aikin kwarai zamu sakamasu da aljanna koramu na gudana daga karkashinta suna masu dawwama acikinta ladar abinda suka kasance suna aikatawa,yace sune wadanda sukayi hakuri kuma ga Allah kadai sukai dogaro* *mudage mu zama daga cikinsu yanuwa cikin wadanda hakurinsu da dogaro da Allah ze kaisu ajanna* Hawaye cikeda idonta batare da tabari sun zuboba tace "nabaka kwana bakwan in ma bata samu sauki ba zakaiya wuce haka na amince" Ya fiddo ido yace "dagaske? " Tace "eh na amince" ya rungumeta yace "nagode Aisha Allah yakara miki hakuri yakara rage miki kishi ya barmu tare har gobe kiyama" tace "amin" tana yatsina fuska tade amsa ne kawai amma bawai don tana so ba, Ya fara aika mata da kisses tai lamo tana jinshi yagama kidansa da rawarsa ya rungumeta har bacci ya daukeshi ita kuwa idonta biyu takasa bacci hawayen da batai ba seda tayisu zuciyarta na zafi ta tashi ta sha magani takoma ta kwanta har bacci ya dauketa, tunda asuba da yayi wanka ya fita masallaci yana dawowa be kara komawa dakinba ya na dakin faseelat koda yafada mata Aisha tabar mata kwana 7 yake kawai tayi amma tasan Aisha bazata iya barin mata ba hakanan dole ranta beso ba tabayar, can da rana zazzabin ya sauka, tace"hero muje falo mana mudanyi kallo kafin zazzabin yadawo yaushe rabon da na ko leka shi " yace "angama sarauniya acikin zuma, yawwa dan Allah atemakamin plsss yau 1month inagani sede nahade miyau tunda yanzu da sauki kidan budamin kafin jikin yadawo I'm very sure da daddare bazan samu ba"ya kwabe fuska ta yunkura ta tashi daga kan bed din tafara tafiya majestically yabita da kallo tana cikin tafiyar takusa kai kofa tace "nagudu dan yanzunnan duk yar lpyar dana samu seka kwasheta duk ruwan dake jikina se sun kare kan kabarni.." bata rufe baki ba taji ya rungumeta ta baya ya dagata sama
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183