Chapter 177
Chapter 177
abinsu su biyar ringis Governor ya dauka yanajin dama nashi yanata murmushi , Sannan suka nufi dakin faseelat duk yanuwanta na waje ciki da Ummi da Umma da baaba , Governor nashiga suka mimmike suna gaisuwa Ummi kamar tasani data dorawa faseelat kallabi, Governor ya zauna ya musu barka sunata godiya ,idanun faseelat luhu luhu, Governor ya mata kyautar mota yabawa yara big plat house ,faseelat tai ta godiya amma sam ba faraa fuskarta, Sannan governor da guguwarshi suka tafi, Nan akafara shirye shiryen fita da fahad , Shima hankalinshi duk tashe yake don rabuwa da heart beat nashi da babies dinshi, Itama faseelat dataji hawaye tai tayi, Karfe goma dawani abu mommy ta samfe tatafi wurinsu oteka , Tana zuwa ta samu dukkansu sunyi jungum jungum duk zugar matannan basanan se guda ukku , Anwa oteka dressing hannunshi yanata zukar shesha dan yarage bakin ciki , Mommy batako zauna ba tana hawaye tace"haka mukayi daku ?nace karku tabashi kudin kawai zaku amso donme zaku harbeshi ?" Tiger ya kwatsa mata tsawa yace "karki wannan kuskuren anan yanzu kinji ki lahira" Oteka yayi karamar dariya yace "let her batasan me mukayi asara bane" Ya wurga mata jajayen idonshi yace"we lost 2 of us sannan look at my hands danhaka yarjejeniya ta sauya" ya kalli die hard yace"bring that money here" Ya tashi ya jawo katon akwatin ya bude shi gaban oteka, Oteka yace"divide all the money in to 3 ka kwashi kaso biyu ka shigardasu kabata 1 tatafi " Mommy taita hawaye tana kallonsu tana kara nadama , Ya kalleta yace "ke dole kibiya diyyar yanuwanmu da muka rasa ga kudinki ki kara gaba" Mommy tace "Allah yaisa se Allah yasakamin aiba haka mukayi daku ba" Die hard ya kwasheta da mari a 2 kumci ta dafe kumatu tana kuka , Ya bude akwatin yakara kwasar boundles daga cikin nata yakara anasu ya tura akwatin yace "kwasarsu ki tafi wicked woman" Mommy ta kama hannun akwatin ta kama hanya tana kuka har ta kai kofa ta juyo takara cewa "Allah yaisa" Tiger yace "keeeee !!!!" Ya mike haba kafa minaci banbaki ba ta arce da kalilan din kudinda suka bata, Har ze bita oteka yace "let her taji da bakin cikinta" Mommy takai kudin mota tana kuka take driving tana zuwa gida tadora akwatin can saman wardrobe takoma asibity, Labaran karfe sha biyun rana harda nasu faseelat ,dama da safe anyi na kaiwa Governor hari da yanfashin sukayi , Nan labarin ya fara zagaye duniya ,lokacin da manager yaji labarin sabeer yakira yafara masifa se anbiya duk kudin wannan abun shiri ne ,sabeer ranshi ya baci yace yau zaa biyaka kudinka gabadaya , Ba bata lokaci yafara bugabugar fiddo kudin fahad yana hadasu ya amso na governor ya damkawa manager, Karfe 7 jirginsu fahad ze tashi zuwa turkey a can akwai kwararrun likitocin kashi da zasu dubashi,zasu tafi da Umma daddy ma zebi bayansu , Faseelat datasha wankan jego tadan gasu tana tafiya tana dan dingisawa taje dakin fahad , Mommy na wurinshi tana kuka shima kebata hakuri ,faseelat taje ta rungumeshi tana kuka tace "inaso nabika inaso nai jinyarka plsss" Ya rumtse ido ya bude yace "kiyi hakuri kinji ko ki kulamin da babies ki kuma kula da kanki kiyimin addua insha Allah soon zandawo normal kinji ko sorry" Tai ta kuka abunta har seda akazo tafiya dashi yasa akakawo yaranshi yabisu da kissss ,yana hawaye faseelat na kuka akatafi dashi zuwa airport, Har suka daga faseelat na kuka da akazo yi mata alluran relief akaimata data bacci ta sheme kan bed taita baccin, Labaran BBC hausa na dare harda su faseelat a headlines, Aichatu tace"wasu yan fashi sun kaiwa Governor Katsina hari bayan da suka shiga gidan daddyn amira sukai gaba da 100millions dollars, ankashe daya daga cikin su kuma ana cigaba da binciken gano sauran mahaifin amira de tuni yabiya company kudin bayan governor yabashi rabin kudin "aka nuno tattaunawarsu fahad da Governor, "To kuma zakuji abun alherin daya samu ahalin domin bayan fashin da akamusu mamar amira ta haifi yara biyar batare da cs ba kuma yaran duk suna cikin koshin lpy , Ga kadan daga cikin rahoton ,se aka nuno babies jere biyar sunata bacci abinsu ,da kuma faseelat dabata iya magana ba , Aichatu tana murmushi tace" me girma Governor yayiwa yaran kyauta tareda mahifiyarsu muna yi musu murna muna fatan Allah yarayasu yasa su biyo yayarsu amira ahalin yanzu ni aichatu nake cewa mukwana lpy daga London" Mutane se santin yaran akeyi ba bata lokaci suma suka watsu a media ,abunda yajawo hankalin masu kudi da dama,da yake karuwa ce se Allah yaraya ake ana musu kyakkyawar addua wasu kuma nata jin dama nasu, Cikin dare su fahad suka isa tun kafin suje ansan da zuwansu karfe 4 na asuba akashiga dashi theater room, Umma nata salla tana addua , Seda suka kwashe 3hrs sannan suka fito gari tangarr garr kuma aikin yayi successful anmishi musanyar wasu kasusuwa yanzu yana bukatar time ne ciwon ya warke aga yadda aikin yayi , Yadda umma taga sunata murna likitocin shiyasa tadanji dama amma addua kawai takeyi , Tunda dare sabeer yafara receiving calls daga friend na fahad wadanda sukai business da normal friend sunata Neman yadda zasu temaka yabada account number din fahad , Nan kuwa kudi suka fara antayawa cikin 0 account nashi, Wasu kudaden kuma sunata shigowa ta hannun governor yana ajiye mishi da niyyar bashi in ya dawo, Tunda fahad ya farko yasa aka kiramai faseelat video call tana saman bed tana feeding yara , Kamar me lpy yace"maman babies how r u" Ta turo baki tace "not fine" Yayi murmushi ya fiddo ido yace"meya sameku?" Tace "kana tambaya ta ya muke bayan kasan duk bamu lpy cos baka lpy" Yayi murmushi yace "dont mind nakusa warkewa soon zan dawo" Faseelat tai murmushi tace "to ya kafan " Ya haskata yace "gatanan dasauki " Tai narai narai da ido tace "Allah yabaka lpy abbu nankusa zaka warke " Yayi murmushi jin sabon suna yace"I pray so ummuna" *Kar a camfani 🤣ko ace yar karya wlh ana haihuwar yan biyar akwai wata diyar katibi tananan online inaganin sunan awasu novels mun zauna daita awani group wlh haihuwar farko ta haifi biyar kuma haifuwa ba cs ba sede daga baya nata biyu sun mutu bansaniba yanzu ko saura nawa amma na faseelat zasu rayu har tsufa💃🏻* ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ *~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~* *~We are bearer's of so golden pen🖊~* *~we write assidiously perceive no pain~.* *~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~* *~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~* 9⃣3⃣ I don't know anason writeup da nakeyi nide kawai ina rubutawa ne nasan wasu zasu amfana bansan andamu dashi ba,yusrah tace lecture🤣 yusra ga lecture ta yau 👇🏼 *Allah subhanahu wa taala yace"kace ba abinda ze same mu face abinda Allah ya rubuta mana shine ubangijinmu (me bamu kariya)kuma ga Allah ku dogara muminai* *daga baban abbas abdullahi dan Abbas,Allah yakara masu yarda yace,watarana ina bayan Manzon Allah (S.A.W)se yace min:-ya kai yaro zan sanarda kai wasu kalmomi ,ka kiyaye Allah zai kiyaye ka,ka kiyaye Allah zaka sameshi agabanka,idan zakai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183