Chapter 55
Chapter 55
ba harse ya tuba zuwa ga Allah ya kuma rika kyautata mata kuma ya nemi yardarta" "wlh hjy kinfi kowa aguna matsyin ku ba daya ba, amma nagane kuskurena kuma zan gyara kiyi hakuri Dan Allah " Hjy tace " nayi amma ka rage wannan rawar kan tsiyar ko nima haka kakemin rawar kan? " Ya girgiza kai yace "Allah yabaki hakuri " Tace "amin "yafita Tace "shashasha gabadaya baya adana komi ciki ciki kawai yasa agaba ita kuma shegiyar taita bashi wahala " Can zuwa ya shigo da rabin kaza ya ajiye mata ya mata seda safe tace "Allah yakaimu "ta jawo plate din tafara yagar kazarta tana "haka kawai ita ta haifamin kai da kullum abinda kake samu kanta zaya kare? " Khalil na shiga gida ya iske jamila tsaye tagaji da jira, cikin rarrashi yace "kanwata amin hakuri nadawo daga gidan hjya mashin dina yayi faci"ya mata karya. Tace"karya Kake wlh wai haka ake kasan kanada iyali Amman kaje kai zaune wurin hjy ni kabarni ni kadai, wani lokaci ma senayi barci zaka dawo nide wlh ana shiga hakkina " Yana mata wani kalar kallo dukda beyi mamaki ba don ita bata wani tsayawa tauna magana takeyinta kuma bata barin abu cikinta setai magana, yace"nike karyar jamila? " Tace "eh karantse faci kayi" Yace "hmmm " ya mika mata kazar ta yace "ga sakonki "yawuce, Ta ansa tana maganganu Kasa Kasa ta dauko plate kitchen ta dawo falo ta bude sega rabin kaza, Ta bata fuska ta dan iba ta meda miyau tabishi daki yana fitowa wanka kenan tasameshi tana ya mutsa fuska tace "ya naga rabin kaza? kasan de tamin kadan " Yace "eh nasani kiyi hakuri da wannan banda kudine shiyasa " yawuceta tabishi tana cewa "amma kasan de baa seda rabin kaza ko? Kawai kace hjy ta raba shine " Ranshi ya baci ya juya ya zaro ido yace "eh hjy ta raba se meee "cikin tsawa taja baya ganin yadda ya tasomata ta juya tana kunkuni, yaja tsoki ya saka rigar shi ya kwanta, Wanshe kare da ze fita tace asiyo mata tsire yace "banda kudi "yayi hanyar fita Tabishi har zaure tana bashi hakuri hardasu zukunnawa itade yasiyo ta samu taci, badan ita ba yace ze siyo albarkacin cikinta, Bayan kwana ukku yau tunda karfe 5 na asuba jirginsu ya sauka Nigeria, suna isa gida suka fara gyaren gidansu sannan aisha ta dafa masu indomei suka ci seda suka kashe arna bacci ya kwashesu, Karfe 12 ya farka har lokacin aisha na barci a gaggauce ya diro yayi wanka shaf shaf ya shirya ya sauka kasa, yaje ya bude jakar tsarabarsu ya fiddo wani akwati ya fice ya bude motarshi haryanzu kayanda yamata shopping sunanan ya fiddosu ya meda a motar da ze fita daita ya shiga motar yayi hanyar gidansu faseelat, Faseelat ko jiya tata kiranshi bata shiga dan kwana goma yace ashe basu taso da wuri bane se yau, Tagaji ta hakura Amma ta cika tai famm, Tana daki tana charting dan yau gidansu hutun girki suke abba yasiyo fura da yoghurt da kwakwa daita zasuyi lunch dan sungaji da abincin, Ummi na waje itako tana yankan farce yaro ya shigo gidan yace "ana kiran faseelat inji wani me mota " Ummi tace "jeka ce gatanan zuwa " Tamike ta leka ta window faseelat nata charting dinta hankalinta kaf yana kan wayar ummi na kallonta cikin zolaya tace "tsuntsuwar soyayya"! Faseelat tadago tana zumburo baki ummi na dariya tace "ga tsuntsun soyayya can yazo yana jira " faseelat tafashe da dariya tanajin dadi ta mike ba shafa komi ta jawo katuwar hijab dinta tasaka tafito tanawa ummi dariya tafita, Ummi ta girgiza kai "ansamu wanda akeso inyazo zaafita ana dokin ganinshi " faseelat nafita ta hangoshi tsaye bakin Ash din motarshi yana sanye da dark Blue Jeans da red shirt, Bakaramin kyau yayi ba setaga har fari yakara sede yadan rame tundaga nesa take karemishi kallo ,shima yanata kallonta, Tana karasowa kusa ta sadda kai, Sheik kabir gombe yace πsu mata munafukaine tundaga nesa suke karemaka kallo da sunzo kusa su sadda kai, [7/12, 11:01 PM] Maman Mamy: β°β°β°β°β° *RAGGON MIJI* β°β°β°β°β° By *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ βββββββ *~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION~* βββββββ *~βWe beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~* 4β£5β£ *dedicated to Dr fatee the writer of matar bahausheπ* Tana zuwa tai tsaye ta sadda kai, yanata kallonta kamar yau yafara ganinta dariya taso kufcemishi ganin doguwar hijabin data saka abun dariyar abunda ake boyemishin de sunfito dan hijabin roba ce tsawonta yakara sa saman yayi shape,yana kara kallon tudun breast dinta yace "enter the car mana kinyi tsaye " Ta dago tace "a, a daga nande " Yana mata wani kallo yace "wlh zanzo in daukeki nasaki ciki da tsiya, gwarama kishiga" Ta tunzuro baki ta bude marfin motar ta shiga, shima yabude yashiga yana kallonta yace"yanzu ni na zama abin tsoro kamar ba fahad naki ba " Ta dago ta kalleshi tai murmushi, shima ya murmusa yana juyawa ya jingina jikin kofa dan yaji dadin karemata kallo yace "kinbani wahala cutie dan kinga inasonki da yawa ko? " Ta harareshi, wanda hakan ya matukar birgeshi tace "munsha wahala, zakace kasan yadda nai missing dinka kuwa? Nasha kuka many times saboda shareni da kayi " Abun ma yabashi dariya yadan shafi sajenshi ya kalleta yace "ke zakice haka? Kira nawa nai miki kikai ignoring dina dubi duk yadda nafada saboda tunaninki, kincika taurin kai tunda nabada hakuri ai shikenan amma se lokacinne ma kika kara hawa kawai dan na "se yayi shiru ya saki murmushi yana shafar kanshi da hannu ya dan kalleta yaga tanata watsa mai harara, yayi dariya yace "bada gangan nai hakan ba, nide inarokon ko hakan yafaru anan gaba amin hakuri, wlh kamshin turarenki kanshi rudani yake " Ta balla mai harara "Allah karka kuma dan bazan daukeshi a kuskure ba tom " Yayi dariya "kinganki ko, hmmm ki koyi hakuri dani shiyafi miki " Ta turo baki gaba, yana dariya yana nuna setin breast dinta da hannu yace "harda jibgo hijab amma dukda haka ga yan albarkannnan sunfito gaidani " Dasauri tadora hannu biyu saman breast dinta takare su, ya kwashe da dariya itako se kallon saman hannun take taga wai dagaske ne, Ya sassauta dariyar yace "to yazakiyi ne tunda suna sona kome zaki sa se sunfito sede in a akwati zaki rika sakasu " Ta zumburo baki tana so tayi kuka, Yace "I'm sorry,im joking, nadena amman kicire hannunki plsss kibari ko daga cikin hijab din nasamu narika meda miyau na," Taki cirewa yace "kicire kigani wasa nake yi " Ta zame hannun tana kallon gaban nata ashe dagaske yake sunfito tai sauri tameda hannuwan akai, Ya dafe goshi "oh ni bakina yajamin dama nai shiru na cigaba da kwasar romo na " Su duka suka fashe da dariya, Yanda take dariya bakaramin burgeshi yakeba, yayi shiru yana kallonta cikinso da kauna, Jin yayi shiru itama tai shirun ganin ita yake kallo suka kure juna da kallo dukkansu sunajin feeling like to hug
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183