Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 149

Chapter 149

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,186 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Suna fitowa a gaggauce ya shirya ya fita wurin faseelat Aisha ta tabe baki, da daddare girkin faseelat ne gashi bata lpy, shi kuma ya fita se dare yadawo wayam ba komai a dining , dakin Aisha yashiga tana kwance tana chatting yace "Aisha meyasa baki mana dinner ba? " hankalinta kan wayarta tace "ai ba girki na bane" rai bace yace "kamar ya?amma Kinsan bata lpy ai ko? " ta dago ta kalleshi tace "eh bata lpy amma hakan baze hana ta bude ma kafa ba don haka ita zataiwa kanta girki tunda har tana iya sex girki bazeyi wuya ba " yanata kallonta yanajin kamar yaje ya mazgeta yanxu tunda taga yadena bugunta shikenan komi yafito bakinta se ta fada masa yace "I don't care karki girkin amma kirika kula da abinda zaki rika fadamin,idan kinga dama inbaki ga dama ba seki cigaba amma bazakiji da dadi ba "ya juya ya fita Tace "matsalarka ai gwara narika rage takaicinka inba haka ba bakin cikin ka ze kasheni yau akafara samun ciki a gidannan duk kabi ka rude ko cikin amira bakai murna haka ba " fahad yafita ya shiga dakin faseelat yana bude dakin yaga wayam se wani kamshi medadi da ya bugi hancinshi ya lumshe ido yakarasa ciki duk ta gyara dakin gadon yayi luff yaje ya kwankwasa toilet yana kiran "may I come in? " Yaji shiru ya kanga kai yaji shiru ya tura kofar yaga bata nan, yafita yashiga kitchen se yasamu tana shirin dora tukunya, yaje ya rike tukunyar ya meda ya aje ya kalleta daka ganta kasan batada kuzari yace "meyasa zakimin haka? kirika ba kanki wahala hakanan, kibar girkin zan fita yanzu me kkso kici? " tai murmushi tace "da kabarni nifa kishin cin abincin waje nake na anty ma don yazama dole kaci da bazan bari ba, kabari bawani abu me wuya zan makuba " yace "naki tunda kince haka bari naje na kwabe nazo nayi girkin ,kefa me zakici? " tai shiru tana murmushi, Yace "ehmmm me kkso?nasan special abune kinsan abincin masu ciki is very special " Tai shiru tadan sosa kai, ya rungumeta ta baya kanshi akan kafadarta yace "tell me mana " Ahankali tace "umma ta taba kawomin tuwon shinkafa miyar gyada shinake shaawa kuma kaga bazan samu ba, kade yi nakun ni zansha tea kawai " yace"ina sekinci tuwon shinkafar umma ayau dama ban fada mata good news ba yanzu zataji kuwa " faseelat tai dariya ya fiddo waya yayi dialing no dinta tana dauka yace "hello umma I have good news for you ur daughter is 2wks pregnant " umma taji dadi sosai tace "wow Masha Allah ,I thank to Allah the giver for giving us another blessing I'm very happy " yayi dariya yace "umma kuma zai fara baki wahala tun yanzu don tace tuwonki takeso irin wanda kika taba kawomata tuwon shinkafa miyar gyada" umma tace "wane irin wahala kuma nida aka zaba yabani 40 minutes yananan isowa " yayi dariya yace "thanks umma we love you so much " tace "don't mind "takashe kiran tana murna tashiga kitchen, faseelat taja mishi kunci tace "baka kyauta ba zakaba umma wahala" yayi dariya yace "bakiji me tace ba, wannan babyn dangata ne ko zaki yace yanaci ubanshi seya kaso zaki yakawo mishi " faseelat tafashe da dariya harda rike ciki shi kuma yana tayata, Aisha data sauko zata kitchen tahada indomei taci taji su kishi ya kara tokareta yanzu shikenan ita tazama yar kallo, ta juya takoma daki tai kwance rufda ciki tana hawaye, a kitchen fahad ya tube ya rage short ya mika wa faseelat kayan ta nufi sama dasu yadora tukunya yanata murna ya fara kokarin dafa simple jellop supergetti, faseelat nadawowa taji kamshin girkin zuciyarta tafara tashi ta cire dankwalin kanta ta daure hanci ta shiga kitchen din yanata hanata amma seda takama mishi suka gama tahau sama tashiga dakin Aisha, aishar na kallo daga kwance, tace mata "anty kifito dining angama dinner" Aisha batako kalleta ba ta juya tafita, afili Aisha tace "nifa wlh ban yarda da mutuwar amira ba who knows koke kika kasheta don naki dan yazama babba agidan " tagama surutun ta tafita dining din don tanajin yunwa saboda surkudarta da fahad yayi dukda de bawani cin kirki zatai ba " tana zuwa taja kujera ta zauna,faseelat ta tashi ta zubamusu suka fara ci, dukkansu bame kallon kowa kuma tun fitowarta fahad ya hade fuska, Faseelat ta tashi ta haye sama don kiran ummin ta tafada mata labari me dadi, tana tafiya fahad ya kalli Aisha dake cin abinci haushi ya kamashi ya janye plate din gabanta ya medashi gaban shi, Aisha ta rike spoon tana kallonshi, ta mika hannu zata jawo ya kara matsar dashi fuska ahade yace"kije ki dafa kici naki wannan nina dafa dakaina kuma be zama dole nai miki girki ba " Aisha tafashe da dariya ya daga ido yana kallonta,tarage dariyar tace "haba yaya nifa kanwarka ce ina laifi ma kasamu ina cin wanann jagolgolan naka " yace "so what karki ci mana " tace "Tom kayi hakuri da maganganun dazu Allah yahuci zuciyar jarumi acikin matanshi" Ya tabe baki, setaji ana knocking ta tashi taje tabude sega yar aikin umma da warmers kusan guda ukku ta amsa tashiga dasu ta zauna falo, ta bude daya tuwo daya miya daya farfesun kafar sa, ta tabe baki tace "shikenan fa zatai ta tsirface tsirfacen tsiya ita me ciki "ta bude kular farfesu tasa hannu tana yago nama tana ci, jin shiru bata iso dining ba fahad ya taso yaganta rungume da kula tanata cin namanta, ranshi ya baci yace "wai mike damunki ne Aisha, kinsan fa banaki bane donme zakici mata abu,ko tausayin ta bakiji aike yakamata ma ki tausaya mata kafin kowa" Aisha ta tsame hannu tace "ni banga abun tausayi a rayuwarta ba ni din dece abar tausayi ta yaudare ni ta shigo gidana ta mallake min miji ta amshe min diya daga karshe ta kashe min ita, itakuma tayi wani cikin se in wani ji tausayinta, wlh natsane ta bazan dena tsanar taba har lokacin da zan mutu "ta ajiye kular ta gittashi ta wuce, yabita da kallo kamar ya shakota yayi ta jibga, ya dauki abincin ya kaiwa faseelat lokacin har tagama waya da ummi tafito wanka yashigo, Yabita da mayen kallo ya ajiye kulolin yafita ,tasaka rigar bacci ya dawo ya rungumeta ya zuba abincin yana bata abaki, so ukku kadai taci tatashi dagudu tashiga toilet Taita sheka amai yabita yana ta mata sannu kamar yayi kuka, ya wanke mata baki ya daukota ya kwantar daita a bed, yana gefenta yanata kallonta ba jimawa bacci ya dauketa, Yayi shiru yanata tunani inde irin wancan laulayinne to yabani don jiyake kamar yayi kuka inyaga tana wahala ba kamar wancan ba da bedamu sosai ba, ya tashi ya meda abincin kitchen a freezer ya dawo yayi wanka ya kwanta, ya rungumeta tsam jikinshi, da safe shi yayi musu breakfast don faseelat ma da zazzabi ta tashi, tana kwance abed yazo yayi feeding dinta, yanata rarrashinta da nuna tausayinta, Karfe 9 umma ta aiko mata da danmalele (shashshaka)taji mai da yaji da veggies faseelat miyonta ya guda zuciyarta ta ji shaawar

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});