Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 77

Chapter 77

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,186 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ka hannu tana jan gefen don gane intayi expanding da yawa, luckily bata bukatar stitching , Ta sauko daga kan bed din ta wuce toilet dinsu, few minutes later tafito bayan ta hada ruwan zafi , Ta fito tasa hannuwa ta tallabo ta tada ta zaune ,faseelat tafara bude idanuwa da sukayi mata nauyi fahad dasauri yaje ya dauketa ya kaita toilet din yasaka ta a baff din ,mary tabiyo bayan su ta Kalle shi tace "sir excuse us please " kamar kar ya tafi yajuya yafita, faseelat na jingine acikin ruwan tana cije baki, akwai zafi amma azabar da tasha dazun bata tunanin akwai wacce zatasha wadda tafita, se yanzu da tadan dawo hankalinta hawaye suka gangaromata a kan fuska, Mary tana kallon ta tace "sannu madam, kinsha wuya fa that's how men act now adays, basa bi asannu they did it da tsiya very rapidly, sannu kina kokari kina shiga ruwan zafi sosai don ki saurin yin recorver cos u r wounded,kina sa gishiri a ruwan ze temaka wurin kashe ciwon " faseelat ta daga kai kurum, zuciyarta na cigaba da harbawa tanajin tsoron sex din, Sun dau kusan 50mnt a toilet tana ta sauya mata ruwa , sannan tace"madam zaki iya tafiya kuwa " cikin karfin hali faseelat ta daga kai,cikin dasashshiyar murya tace "kidan bani wuri I want to take shower " Mary tace "okay try and get up I want to see if you can " Faseelat ta tashi tsaye tana ciza baki, Mary ta juya tafita taja mata kofar, Faseelat ta matsa jikin shower ta kunna taja tafara wanka using warm water, koda Mary tafito fahad ya cire bed sheet din ya sauya wani duk yagoge jinin da kenan, yana zaune ya zubawa kofar toilet din ido , Mary tace "sir she's now safe, tana wanka zata fito yanzu, akwai drugs da zan bata ana kula da shansu, sannan Sir u have to give her sometimes so dat she'll heal her wound, yanzu a samar mata abinci taci tasha drugs din saboda akwai na bacci aciki ,I'm going back akula da gaba sir" Fahad hannayenshi kan baki yake kallonta yace "thank you doctor ,I will do as you said" ta ajiye maganin kan bedside table , Ta kalleshi tace "good night Sir" dukda de it's to 4 Ya tashi ya zaro kudi a aljihun wandonshi ya mika mata, ta amsa tai godiya ta tafi, Yanajin kamar ya bi faseelat toilet din ya daure yazauna jiranta, Duk abinda suke Aisha naji har fitar doctor da shigowar wannan, tunda taji ihun faseelat ya yawaita tagane bana dadi bane, bakin ciki yakara cikata ta sauka ta bude fridge ta dauki kwalin civita takafa akai seda ta shanye ta wurgar da shi tsakiyar daki tana fidda numfashi, sanyin zuciyar da tasamu ko 2mnt baaiba ya bace tacigaba da kukanta, Tana gama wankan ta jawo karamin towel dake atoilet din ta daura ta fara takawa don fita daga toilet din, Ashe mikewa tsayen yafi tafiyar sauki, ta samu ta kai bango tana cije lips take kallon kafafunta ji take kamar ana datsasu inta taka, ahakan tabude kofa tafito, Yanajin karar bude kofa yayi zumbur ya tashi tsaye cikin sauri yaisa wurinta ya rungumo ta jikinshi yana sauke ajiyar heart , Faseelat ta fashe da marayan kuka tanajin tausayin kanta, Yana jin yadda zuciyarta keta bugawa ya janyeta daga jikinshi ya tallabo fuskarta da hannu biyu taki kallonshi se hawayen da ke zuba daga idonta, yana mata kallon kauna yace "cutie u make me the best man in the world by given me ur virginity I'm so excited ,u r the best cutie ,and the honey queen, I enjoyed your sweetness thank you so much honey queen " Faseelat ta daga ido ta dorasu cikin nashi tana tuno yadda yaita hakarta kamar rijiya, sunata kallon juna shi kuma he's remembering her sweet hq yadda yajita zam-zam, Ita tafara dauke ido tai baya zata fadi ya dauketa yana bin jikinta da kallo ya kwantar da ita kan bed, faseelat ta lumshe ido ta bude tana kallon gefen da sukai sex, Fahad yasa hannunshi cikin Nata yana mammatsa hannunta yace "I love you honey queen, why kika ki fadamin cewa u r virgin gashi kinsa nayi banna but I'm sorry, if I had known that since wlh bazanyi garaje ba I will do it gently " Cikin low voice yace "am I forgiven? " Ta kura mishi ido na second sannan ta daga mishi kai, cikin jindadi yakai hannunta kan bakinshi ya mata kisss tareda fadin "thank you my cutie " Ta kirkiro murmushi ya sauka ya dauko ledar kazarta da maganin da zaa bata ya dawo kan bed din ya tada ta zaune ya janyo ta jikinshi, duk yadda yake ganin kamar zatai nauyi amma sakai take, ya bude ledar kazar yana fadin "yakamata kici kazarki dazun zumudin son ci na be bari kinci ba "yaida maganar yana dariya, Faseelat tai murmushi ta kwantar da kai a kirjinshi, ya rika debo naman yana saka mata abaki, tarika amsa dama yunwa takeji sosai murna bata bari taci abinci ba dama, gashi duk ya kwakureta, seda ta koshi ya kai da niyyar bata ta riko hannunshi ta kai naman bakinshi, ba don yanason ci ba ya bude baki yaci , ya ballo magungunanta ya tsiyaya holladia yoghout ya bata ta bude baki ta ansa ta shanye, sauran da ta rage ya karasa shanyewa, Takoma ta kwantar da kai kan kirjinshi tanajin dadi takureshi da kallo yau itace tare dashi yana nuna mata wannan dumbin soyayyar , ya sadda ido yana kallonta yaga itama shi take kallo hollandia da tasha duk ta bata mata saman lips,da niyyar ya lashe ta, asannu yake matsawa da lips dinshi ya kamo lips dinta yafara tsotsa , Faseelat ta fiddo ido waje tana tsoron kar karawa zeyi, jin bugun da zuciyarta ya dauka yasashi ya janye lips dinshi yana bin pink lips dinta da kallo yace "I love you my sweet wife " Ta saki murmushi tafara lumshe ido saboda maganin baccin da tasha, ya sauke ta akan bed din ya sauka kasa ya bude wardrobe ya dauko mata wata rigar baccin ya dawo ya tada ta zaune tana langabewa ya riketa yafara kokarin janye karamin towel din jikinta, duk da tana cikin magagin bacci seda ta rike towel din gam, Yasa hannu daya ya zare nata yace "let me put it on you" Ta saki towel din, yaida janyeshi, yabi jikinta da kallo yadda take sheki da taushin ta is very different, yanajin desire yasaka mata rigar ta koma ta leme kan pillow, Yatashi yana dedeta kanshi yakashe gloves din dakin ya dawo ya zauna yamike kafa yajawo kanta akan cinyarshi ya jingina da bed yana shafa gashin kanta yana wasa dashi yanajin tsananin farin ciki, faseelat dinshi ba sauran wani bace, Allah yasoshi da rahma da yasa ba abunda ya shiga tsakaninta da tsohon mijinta, Ya kai baki yamata kisss agoshi, ya jingina kai yana ta tunani har bacci ya daukeshi, faseelat ko tuni ta fara bacci, Aisha ko tana nan zaune yadda taga dare haka taga rana. Ana kiran salla Aisha ta shige toilet tayo alwala tazo ta kabbara salla kanta ya mata nauyi ,itada

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});