Chapter 42
Chapter 42
tai kissing dinshi don bazata iyayi ba a zahiri, Yace "koba za aban komi ba? " Ta dago tana kallon shi tace "me kakeso?"tana rufe fuska, yayi dariya yace "nothing but you " Tana jin kunya tace "I'm all yours " Yace "alright I need your hot kiss that always make me go crazy " Ta zaro ido ta tunzuro baki "plss not now, I'm feeling shyness ," Yace "bazan samu ba kenan? "yana langwabe mata Tace "I will do that on the phone " Yayi dariya yana kallonta wai kunya takeji yace "alright bani wayarki naimiki exchange na sim "don yasamu yadan taba ta, Ta dauko ta miko mishi yahada da hannunta sannan yajanye kamar irin mistake dinnan,yana amsa ya rumtse ido again yadora kan seat jin soft and smooth na hannunta inaga b..... Fa Tana kallonshi thinking that duk gajiya ce ya sauya mata sim card din yabata sabuwar a hannu yasaka tsohuwar a kwali ya mika mata nan ma yasamu yadan taban batare da damuwa ba tace "thank you " ya kalleta kawai tace "I'm going inside se yaushe? " Yace "anytime, " Tace "OK bye ka kulamin da kanka " tana mishi wani kallo me kara dulmiya mutum ta fita daga motar,ta shige gida yayi murmushi ya girgiza kai yace "I love you my lady " Yaja motor yabar unguwar, khalil isowarshi kenan unguwar yaga faseelat tafito a motar ta shige gida dauke da leda ahannu cikin daukewar wuta yabita da kallo har tashige yakuma Bin motar da tafito daga ciki da kallo har tabar layin ,yayi wuf ya sauka daga babur dinshi ko parking beyi ba yasaki mashin din ya fadi kasa, cikin sauri da bacin rai na fitar hankali ya nufi cikin gidan yana kwalawa faseelat kira. Toh fa kaka,kara,kaka ina kaunarku yan golden pen nagaida kowa [7/12, 11:00 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ ✍✍✍✍✍✍✍ *~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION~* ✍✍✍✍✍✍✍ *~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~* 3⃣6⃣ *Dedicate to golden pen members expecialy* *mijina dangatana* *princess mazadu* *my bazawari* *sarauniyar golden*😏 *khadejat young novelist* *maman ashefat* *deeja luv* *And all Allah yakara maku basira, wannan page din na tsakani da Allah ne 😂kar ace nafito campaign na 👑kungane de*💋 Tanajin khalil nakwala mata kira gabanta yafara faduwa ,segashi yashigo dakin komi na jikishi na kyarma yana nunata da hannu yace "ubanwa ye ya ajiye ki yanzu? " Duk tsoro yakamata ganin yanda ya rikice sosai ta tattaro duk jarumtar tahadiye miyon tsoro tana mishi wani kallo tace "masoyi na mana wanda nike mutuwar so "taida da murguda baki. Cikin zafin rai yace "keeeee "yakaiwa bango naushi nan hannunshi yafara zubda jini, Batare da ya damu da ciwon ba yace "kina da hankali kuwa faseelat ko kinfara shaye shaye ne bansaniba? " takara hadiye tsoro tace "hankali na garas sede giyar soyayya dake dibata" Yana ciccije baki yakara kaiwa bango naushi cikin bacin rai yace "ke danubanki ni kike fadawa haka? Zan babballaki, anan" Tana mai kallon sama da Kasa tace "Allah ko? To bismillah " Yakara ciccije baki jijiyoyin wuyanshi awaje yace "da aure na kike fira da wani kuma kirika fita dashi? Wai faseelat kinason kiga annabi kuwa? " Taja tsoki "yazaai inso ganinshi aise ku waliye," Yana binta da kallon bacin rai Ya samu wuri ya zauna ya dafe kai don inya cigaba da tsayuwa ba abunda baze faruba, Da kuma tunawa da koyar War manzo (S. A. W) da yace inkayi fushi ka canza mazauninka inkana tsaye ka zauna inkana zaune Ka kwanta in a kwancene ka sauya wuri, Tatabe baki "ni wlh kana bani kunya mutum ba zuciya nace ka sawwakamin kaki kai wlh uwarka tayi asarar haihuwa don bata Haifi namiji ba anan " Tuni ya mike tsaye ranshi yakara baci yace "faseelattttttttt" Da karfi wanda seda yan hanjinta suka kada ya juya yakara kaiwa bango naushi hanninshi ya rika tarara jini, yanata huci yana waige waige kamar wanda ke neman wani abu, tace "kuma ka sawwakemin inka haihu ga uwarka da ubanka" Ya rika nunata da yatsa yakasa cewa komi, Ta juya ta yaye hijabin jikinta tana jan tsoki tace "andeji haushi wlh saratu de tayi asarar haihuwarka " yana kyarma yana ciccije makoshi yace "ke ke kije kije na sake kin "yanata huci duk ya harmutse. Ta juyo ta mai kallon sama da Kasa tace "simple abu amma katsaya bani wahala kabawa kanka, to yanzu nasan ka haihu, Allah yabamu alheri " Ta meda hijab dinta ta shiga bedroom don ajiye ledar hannunta cikin kayanta, Khalil ya durkushe wurin yafasa kara yana kuka sosai hannunshi biyu yana tumurmuza gashin kanshi dasu, ga jini yanata Bin hannun. Ta ajiye kayanta ta dauki new phone dinta tafito tana kallonshi duk yabata tausayi, har tafita ta dawo idanunta na zubda hawaye tazo ta durkusa gabanshi tana kuka ta jawo hannunshi ta ciro head din kanta tajashi ya yage tafara kulle masa hannun nashi, Tunda ta dafa shi yake kallonta har zuwa yanzu da take kulle mishi hannu , Cikin kuka tace "kayi hakuri khalil ka yafemin duk abinda namaka dan Allah ,wlh duk nayi ne saboda ka sawwakamin, amma abinda kagani yanzu ba haka yake ba Allah bantaba zina ba, kayi hakuri banso natafi da hakkinka, inaso kayafemin dan soyayyar da kakemin,dukda nasan be kamata Ka yafemin ba na cutar da kai na kuntata zuciyarka pls forgive me " Tana gama kulle mishi tasa tafukan hannuwanta ta rufe fuska tana kuka, Shegina faseelat seda tagama tsula tsiyarta take neman afuwa hohoho 😂🤸🏼♀ Yana kallonta cikin zubda hawaye bece komi ba , ganin bece komi ba ta tashi tsaye ta juya zata tafi ya riko hannunta ta juya tana kallonshi tana zubda hawaye, shima hawayenne ke fita daga idonshi ya girgiza mata kai yace "karki tafi faseelat plsss ki hakura ki zauna dani haryanzu inasonki " Ta sa hannunta daya ta zare nashi tana zubda hawaye tace "khalil zama na da kai hatsari ne arayuwarmu duka, domin zan jefa kaina cikin sabon Allah kai kuma zan cigaba da tauye maka hakkinka rabuwar mu shine yafi zama alheri Nagode da duk soyayyar da kanunamin da kulawar da kabani " Ta juya tafita dasauri tana kuka shima kukan yakara kufce mai, ya zauna yayi tayi, Tana fita har anfara kiran Maghreb tasamu adedeta tahaye se gida, Shima yatashi ya wanko fuska ya fito daga gidan ya tada mashin dinshi ya nufi gidan hjya ko yaje yarage jin ciwon da yakeji a duk ilahirin jikinshi. Me adedeta na ajiye ta ta mika mai 200 ta shige gida tana kara volume din kukanta. Ummi na ta aikin dare Mubarak na alwala ummi na kiran" auta yi sauri kagani karka rasa sal......."bata idaba faseelat tashigo tana kuka, Ummi ta tashi tsaye faseelat ta ruga ta rungumeta, ummi innalillahi kawai take memetawa gabanta na faduwa, Mubarak me alwala tuni yamike, ummi tasamu tace "ke lpya? Kika shigo kina kuka haka ?" Faseelat ta dago ido da hanci jagege tace "ummi khalil ya sakeni " Ummi ta dafe kirji "saki? Ke karya kike
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183